Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 37

Chapter 37

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,268 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Inba kwartuwa ba." Kuka tafashe dashi cike da kunan xuciya,wannan kalmar takwartanci tana bakanta zuciyarta,sosai take kukan tana ma malik magana"Wallahi yaya malik inbaka mashi magana ba bazan idasa abunda kakeso ba, wannan ai cin fuskane gaban ka yake zagina yana aibata ni kanaji kakasa takawa." Sai lokacin malik yataso yana daidaita fuskarsa yana son yadaina dariyar wajensu ya isa yana cewa"Itafa ba yar iska bace Abdoul kadai na cemata kwartuwa Haba don Allah." Shikanshi dariyar yakeson yi amman ya danne yasha Mur yace"oh babu dadI Keenan nida take ma sharrin giya,bazan daina ba har sai Rana data daina gaya mun kalaman da banso." "Shikenan zata daina amman saketa tatai gida dare yayi fada za aimata" Wani kallo yayi Mata yace "tashiga nakaita kasan Dai ba abun hawa zata samu yanzuba saboda duhu yafara,inba dan arxikin kaba wlh bazata shigarmun mota ba kucaka kawai." Saboda takaicin sa kasa agana tayi don ganin ma maganar kular da ita take,gashi anata Kiran salla ga wayarta akahe tasan anty nacan nakiranta hankalinta yatashi,bata san ma karyar da zatayi mata ba inta je,tsoran ta guda karta kira mama ta tambayeta kona biya gidan hakan zaisaka mama tayi tunanin yawo natai hankulansu yatashi daganan kashinta yagama bushewa wlh. Malik ya kalleta yaga duk ta zama so coll banda kwallah babu abunda take cikin tausayawa yace "kiyi hkr ya kaiki kinga kinyi dare zakufi isa da wuri akan kice zaki hau taxi ya zu,kafinma kisameta kin kara bata wani lokacin." Ba tace mashi komi ba don shima ya gama kular da ita over,bude mata gaba yayi tashiga kamar ta babbake takeji don haushi. Saida tashiga San an Alfah ya tilla mashi key dinsa yace"ban ma kaiwa kaida takejin maganarka saika kaita ba shikenan ba ." Kifa kanta tayi tana kuka tana data sanin zuwanta gidan. Binsa malik yayi da sauri yarikoshi cikin yadan canza fuska yace"Wanda yace kace kaizaka kaita shizaisa ka kaitan yanzu wlh ban kaiwa saidai takwana bisa titi," ya aje mashi key din yashige yabarsa don yasan dole zaikaitan shi kawai so take su shirya kansu. Fiyah kau ta gudirci cewa ita da sake xuwa gidan har abadan abada,cin kashin ya isa haka sai idan yasake ganinta sannan zai mata duk wulakancin daya ga dama. Fuska babu walwala ya dauki key din yawucr ya shiga yatada motar sukabar gidan. Kukanta take sosai saboda tasan yau Anty saita mata rashin mutunci. Kasa jure sauraren kukan yayi yakalleta cikin sanyin murya yace"aini zanyi kuka bake ba,amman shine don ke raboce shine kike kuka don kijaman sharri,nida ban iya kukan ba Ko" Kamar daman jiransa take tahau faa sa masifa tana cewa"Don kana ganina gidanka shiyasa kake mun duk cin kashin da ranka yake so ko,tau daga yau har gaban abada bazaka sake ganina ba balle har kaci zalina,kuma idan nace ban yafe ba kiran da karuwa da kake sai Allah yasakaa man." Murmushi yayi yana kallon waje yana son kar murmushin ya bayyana yace"gaya man inda zan kaiki kokuma na kaiki kasuwar siyar da mutane." Kirjinta yasake dukan tara tara babu arxiki tai saurin gaya mashi,sannan yadauki hanyar unguwar. hankalinsa kwance yake tukin hannunsa gudane yake juya sikiyarin dayan kuma yana shafa kansa sannan ya jujjuyashi gefe da gefe alamun dai kilan ciwo yake mashi kokuma gajiya ce ke dawainiya dashi. Baisake mata magana ba haka itama bata sake mashi magana ba don cike take dashi,don ita tashin hankalin da zata. tadda agidan shine damuwarta. Juyowa yayi yana kallonta harararsa tayi ta gefe ya miko hannunsa kamar zai tsole mata ido Mata saurin janyewa tana turo baki tana magana kasa kasa Unguwar suka shigo tafara mashi kwatancen gidan har suka zo kofar get din. wanda mutane suka tarar cikinsu har uncke yahya da muhseen sai wasu abokansu,wani rugugin tashin hankaline ya taso mata kallonsa tai shima ita yake kallo hawaye suka wanke mata fuska tace"hankalinka ya kwanta yau za,ai ferfesuna gaidanmu burinka ya cika to bari kajii muddin labarin yaje ga babana har yayi silar dana bar makaranta ta kaida Allah,wlh baxan yafe maka bah" Mrs bb ce Mom muhseen. [9/17, 3:38 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️..........27 Kuri yayi da idonsa akanta,yayinda kalamanta suke masa zafi cikin xuciya,yadda take furta mashi Allah ya isa take cemasa shida Allah.jinsu yake kamar ana zuba mashi dalma cikin ransa,dandanan zuciyarsa ta hau ransa ya b'aci baiso bayyana bacin ransa ba,yaso su rabu lafiya yadda bazata rikesa ba,shima kuma daya riketan zai yafe mata idan xuciyarsa ta huce,amman ta wargaza komi bazai iya jure zafafan kalamanta akanshi ba. "Kabar kallona haka kabude mun nafita inyaso kome zasuyi mun suyi mun din........hannusa ya cire ya dalla ma fuskarta mari,idonsa yana rikid'ewa cikin muryarsa data canza amo yace"karkiga nayi sanyi kidauka ko lusari nakoma,inanan ayadda kika sanni nabarki da wannan kilan yazama silar fitar cikin rayuwata,ficemun amota ballagaza ya sunkuyo ta wajenta yana bude mata kofar wanda har gashin kasunbarsa saida ta shafi hancinta da bakinta,,,,,wani irin tsammm taji tsikar jikinra tatashi yana gama budewa,duk idon mutanen akanta. Jitake inama ta tsaga kasa tashiga dawane idon zata kallesu ga hawaye share share sun bin ta,wane kallo zasuyi mata. Bata da wani zabi daya wuce tafito,haka ta fiton jikinta a mace kafarta daya take dazun take ciwo har yaja mata d'ingisawa. Mai mako taga yaja motar ya tafi saitaga ya fito yana nufo su uncle dke tsaye suna kallonta......"nashiga ukuna mezai gaya masu,karyaje yaja mun sharri zai iya yin komi don ya bata mun suna,suna ganina da mutunci suzo sudaina,kamar ta fizgoshi takeji amman ina yayiriga ya isa har suka gaisa dasu uncle ita dai tana tsaye kamar antsamota daga ruwan zafi,innalillahi kurin take kira don itace zata kawo mata dauki. Can tajiyo muryarsa yana cewa uncle"na dawo daga wajen aiki shine tsotsai ya gitta na banketa,so sai na kaita asibiti aka duba ta ko tayi rauni,to Allah dai ya kiyaye kafarce ta dan bugu babu mummunan ciwo......tanata kuka bazata biyoni ba naga yadace na daukota don kar asamu matsala,kuyi hkr don Allah." Uncle mamakine ya kamashi ganin Alfah don yasansa sosai,friend dinsa ne lokacin da sukai karatu Spain,amman ya lura baigane sa ba. "A haba ba komi wlh ai tsotsai baya wuce rana,mu munanan hankula sun tashi anata nemanta,ga wayarta kashe abunda duk ya sake tada mana hankali kenan,ai angode Allah tunda komi lafiya xoki shige gida sofiyyah,sannu kinjiko." Muhseen da ya kafeta da ido ya isa inda take yana ansar jikkarta yana mata sannu kamar zai dauketa,idon Abdoul yana kansu har suka zo suka rabasu zasu shige. Uncle yahya yace"bazaki masa godiya ba." Kallon cikin idonsa tayi kwalla tab ga idonta tace"thank you"ta wuce mujseen na biye da ita kamar jela. Maido hankalin sa yayi ga uncle yahya suka sake gaisawa har zai wuce yace masa"kamar Alfah ko." Jiyowa yayi da murmushin karfin hali yana kallon uncle din sosai. Kafin yace"yahaiya quru!!" Dariya sukai suduka suna sake sabunta gaisuwar cike da jin dadin ganin juna,nan fa suka hau hirar yaushe rabo kamar bazasu rabu ba karshe sukai exchange din contact yatafi. Bayan shigarta gida Anty na ganinta ta ajiye babyn tana nufota cikin masifa zata mareta muhseen yayi saurin tarewa, "Haba

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});