Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 93

Chapter 93

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,261 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nufi kayanta tana dubawa ta dauki karamin towel taa tsane gashinta...........sakarai ya koma ya saki baki da hanci yana karewa halittarta kallo,bata ankara ba saida taji kamar motsin mutun sakin karamin towel din tai kasa tafasa kara don har ga Allah ta tsorata bata dauka da kowa ba aguje ya sauko ya riketa tamau yana rufe mata baki "Keee karkitara mana mutane" Shiru tai ajikinsa yarungumeta suna sauke ajiyar xuciya tare,shafa kanta yake ahankali yana bubbuga bayanta ahankali har yakaita bakin mirrow.ya zaunar da ita, Kwalla sharrrr suka xubo mata saboda tsabar kunyar da taji tama rasa mezatai. "Shiiiiitt kukan me kike" Fashewa dakukan tai "nace maka katai falo meyasa ka zauna ehy,nidai don Allah karabu dani inshirya da kaina katai kaban waje" Juyawa yayi kurin with out say anything,sai taji bata kyauta ba koba komi dai mijinta ne yanzu. Amman kuma idan ba haka taiba bazata shirya cikin kwanciyar hankali ba,shiryawa take cikin natsuwa tasan fushi yayi bazai dawo ba. Doguwar rigace irinta indiyawa tayi masifar hawan jikinta komi fito masha Allah,sai dan mayafin rigar pich color be da dark pink rigar sai style din ya sake fiddo kyan rigar da wadda ta saka ta. Simple make up tayi don kayanda ni ima ta kawo harda kayan shafa tasan dakin namijine ba lallai asamu irin kayan shafe shafen mata ba. Tasa turarensa kadan don karya ringa tashi dayawa, Tafita falo jiransa shima baijima ba ya fito cikin suit yaa rike da rigar saman baikai ga sawa ba,sai farar dake cikin kawai sai agogo da bakaken takalma yayi kyau amma ta kasa fada wuceta yayi tabishi baya suka isa cikin main falon gidan kowa ya hallara su daman akejira daga nesa take hango zakiyya tana mata dariya,duk saitaji kunyarsu ta kamata kowa zai mata kallon sunyi wani abu bacin ba suyi komiba [10/18, 5:00 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️............65 Bayan angama break dady yajawo hankalin kowa anan yafara nasiha da nuna karfin kaddara da kuma rabo,duk inda kake inhar abu rabonkane saiya tadda ka yabada misali da auren fiyah da Abdoul yake cewa. "Har Saura sati daurin aure bamusan da cewar babanki zai bamuke ba,mun riga mun hkr shima kuma ya hkr kwatsam saiga kira daga maigadin gidan yaya(watau baban Abdoul kenan)yace malan kabir yana neman mu agaggauce,cikin hanzari muka samu visa bamu sanar dasu ba nan mundai ce kirane daga wajen aikinmu. Alokacin yake gaya mana yana son mubada sadaki da komi sati mai xuwa za,a daura auren tare da kanwrki,amman yace muyi shiru soyake ya maku bazata abun yayi bala,in yi mana dadi Abbinku kamar zai mashi sujjada din jindadi,haka muka bayar da kudi da komi sanan nayowa maminku waya cewar zan turo salamatu ta tayata hada lefe kala biyu,don mun yanke hukuncin harda na malik za,ahada rana guda ayi. Kuma ranar na zagayowa aka daura danaku dana malik da zakiyya,malik din kadai na sanarma wa saboda hidimar zuwanki don haka kudauki wannan matsayin darasi,inhar rabonka ne abu to kocin rami saiya bika saidai idan rabon yana nesa zaijima baizo ba. Don haka ina mai jawo hankulanku daku zauna da juna lafiya,kuyi hakuri da juna duka rayuwar bakomi ke isarbawa ba sai hkr,zamane bana yau ba bana gobe ba anafatan mutuwace zata raba,don haka ku matan kuzama masu biyayya ga mazanku sannan kukuma kuxama masu adalci da kyautatawa garesu,don haka ina maku fatan alkairi garayuwar aurenku Allah yasa maku albarka yabaku xuria dayyiba,ga tawa kyautar ga amare." Ya ciro check guda biyu yace"gashina kowace tana da miliyan biyar biyar" Zaro idanu mukai nida zakiyya muna kallon juna ya mika ma Abdoul guda ya bawa malik guda "kubasu kyautace daga gareni" Harda kwallata nake mashi godiya cike dajin dadi naimashi addua sosai,zakiyya ma tayi godiya sosai. Abbi yace "duk abunda zan fada dadynku ya fadeshi,saidai nace maku Allah yayi maku albarka kudukanku Allah ya kawar da shedanin mutun dana aljan tsakaninku,kuyawaira yiwa juna uxiri rayuwa babu uxiri zaizama babu zaman lafiya Allah yayi maku albarka,nima ga tawa gudunmawar." Ya fiddo keys na motoci ya mikama zakiyya ya mikomun. "Motocine sabbin shigowa yanzu haka ana kan hadasu,zuwa sadda zaku gama yawon amarci suna zaune agida suna jiranku" Sunkuyar dakai nai inajin kunya kamar ta hallakani. "Mun yi maku visa daga nan zaku zaga kasa uku sanan ku tsaya saudiyya kuyi aikin hajji sannan ku jiyo gida." Saboda jin dadi kuka nasaka ina jingina kaina kan kafadar mami ta rungumeni tana lallashi,godiya nake masu maitarin yawa da addua mai kyau. Mami tace"nima ai ba abarni baya ba ga tawa kyautar ni ima miko mun box din dana baki ajiya" Ta dauko ta kawo mata ta bude shi sarkokine na xinari sai daukar ido suke masu masifar kyau,ta ciro guda ta zagaya ta bayana ta saka mun ta cire yankunnen dake kunnena ta samun na sarkar sannan ta samun zobenta. Haka zakiyya ma tasaka mata rungume mamin mukai nida zakiyya muna gode mata itama,sannan Abbi yace"kuzama cikin shiri karfe shidda na yamma zamu bi jirgin Nigeria zamu koma gida,don sati mai zuwa daurin auren su zuwairat." Sai naji baji dadin tafiyar tasu ba,kenan mu muna nan ni wlh duk atsorace nake da wannan miskilin mutumen. Abdoul ya mike zaifita mami ta nuna mun briefcase dinsa daya ajiye,kamar zan kuka na dauka na bisa da ita wajen mota aharabar gidan. Yana jingine da motar nafito tunda nafito ya kafeni da ido,har jinake zanyi tuntube saboda yadda ya tsareni dakallo. Mika mashi nai ina daga nesa kadan. Hadawa yayi da hannayena ya fincikoni nida rigar muna shigewa jikinsa, Ya dago habata yana kallon idanuna dana zaro cike da tsoro. "Nikike kora karna ga jikinki ko,to duk wayon amarya dai dole asha manta,kigama boye boyen dakanki zaki budemun ingani" Runtse ido tai tanajin nauyin kalamansa, "Meyasa bakajin nauyin furta abu idan yazo bakinka,Allah ma ya sawake hakan bazata taba faruwa ba" Murmushi yayi ya sunbaci kuncinta ya sake rike kugunta sosai yana kallon cikin idonta yae"are u sure?" Dauke kai tayi tace"100% sure ma kau,ni ka sakeni kagani ga yaya malik nan zaifito nabani karya ganni" Kallon Kofar fitowa yayi yace"kalla kigani dayake shi matarsa tana sonsa kalli abunda take mashi" Dasauri na juya garesu na gansu rike da hannun juna,ya sunbaci kanta itama tayi tuntudo ta yimashi,sannan ta rungumeshi tana mashi by by. Kauda kai nayi gabana yana faduwa nidai wlh bazan iya wannan rashin kunyarba,acikin gida nan ga mami dasu abbi kai ko babusu nidai kunya nakeji. "Kingani KO" "Zanmaka amman sakarni tukun" Sakinta yayi yana hadiye wani uban yawu da yaji motsin na shanunta sun sauka daga kirjinsa. Ganin rugawa xatai yayi saurin rikota, Yana rungumo bayanta sosai ya saka kanshi gefen wuyanta,cikin yan second taji hankalinta yana neman tashi.batai aune ba taji wani zazzafan kiss ga wuyanta wanda yasaka duk wata kafa ta gashinta tatashi,sakinta yayi ya shige motarsa yabarta nan kafafunta suna rawa. Tunda take rayuwarta hakan bata taba faruwa ba,wanan sabon abune gareta daker ta iya takawa tashige cikin gidan,duk suna dakin mami suna hada kayansu. Can ta nu fa tana kokarin daidaita kanta, "Gama ta nan mami saiki fada taji sosai" Jiyowa mamin tai tana murmushi tace"yawwa safiyya zauna muyi mgana yanzu nace cewa

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});