Chapter 62
Chapter 62
kuke?" Yesmin kwalla suka cika idonta tace"yaya dalha ina Addata" Sadda kai yayi yanajin banu dadi yace"wlh naje har makarantar,na duba nayi tambaya ansar dayace ko biyu wasu dasuka santa sukace ai tatafi gida,wasu suce su basu santa bama,bana nan naje duk inda nake tunani bansameta ba wayarta har yanzu kashe take" Durkushewa yesmin tai tana kuka sosai mama da baba suna sallallami,dalha yace "ga bako nan yana son magana daku wata kila yasan wani bayani akan rashin dawowarta" Yaje zaure ya shigo da malik yana sallama daker suke iya danne ransu suka ansa mashi saboda halin dasuke ciki. Babane yace "matso nan yaro zauna ga tabarma,karka tugunna" Baiyyi musuba ya zauna gefen baban yana gaidasu "lafiya ba lau ba yaro,Allah yasa lafiya daga wajenka" Malik cikin natsuwa yace"am baba daman zuwa nai nasanar daku safiyya tana asibiti,yan garkuwa da mutane suka saceta to Allah yasa gaban wani dan uwana sukai hakan shine yabisu ya kuma sanar da yan sanda hakin da ake ciki,da taimakon Allah dana Dan uwana shida yan sandan akai nasarar samunta ankuma kama mutanen,amman dai yanzu safiyya na asibiti ana duba lafiyarta amman jikin ba tsananta wa yayi ba,shine na samu bayanin gidansu nace bari nazo n sanar daku don kar hakalinku ya rau gida biyu" Mama hawaye suka.kece mata tana cewa"lahaula wala quwwata ialla billa ni y'arsu,Allah kadubemu saita duke tana hawaye" Malik yace"kiyi hkr mama ai abun yazo da sauki da yanzu bamu san inda take ba,ku kwantar da hankalinku tana cikin kulawar likitoci insha Allah tana lafiya" Baba yace "mungode ma Allah wadannan jarabawowi dayake mana ya kuma bamu ikon cinyewa,kaima yaro mun gode maka Allah yayi maka albarka kaida dan uwanka,tunda ni bazan iya zuwa ba kuje dasu don Allah suganta ko sun samu natsuwa,sai abar yesmin wajenta inhar sun riketa zuwa wani lokaci" "To aba baby damuwa su shirya muje kaima kanena afito sai muje" Yace ma dalha. *********** Fiya ce kwance kan gadon asibiti an saka mata oxygen,Abdoul ne gefemta hannunsa cikin nata idonsa ker akanta,kamar ance mashi zata ruga yana tuno abunda likitocin suka gaya mashi dazun bayan fitowarsu. "Yallabai mun samu daidaiton numfshinta,sannan sanadin Allurar da sukai mata tagusar da hankali hakan ya jawo zata kwana biyu bata farka ba daga baccin da take ba,idan kuma jininta mai karfine alluran da muka saka cikin drip din suna iya daidaita mata hankalin ta kilan ta farka xuwa gobe,karka damu yallabai aita auna arxiki don wasu ma daga nan sun haukace wasu ma mutuwa suke,she is very lucky Allah yabata lafiya,saita warke za,ai bill din kudin." Ajiyar xuciya yaja yana kallon hannunta da yatsunta dasuke mashi masifar kyau,zoben hannunta ya tsurawa ido kamar ya kai hannun ga bakina ya sunbata,amman yanajin tsoron kar xuciyarsa ta zurma dayawa karshe yazo yashiga tension,jin alamar za,a shigo yasa yatashi da sauri yana koma wa gefe yana zama saman plastic chair's................ Don't share it s i Beg Abdoulnasser its for sale if u need it contact me on 09034722970. [9/18, 8:46 AM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️..........45 Idonsa bisa kofar shigowa malik ne farko sai dalha da yesmin,mamace last duk suka shigo mikewa Abdoul yayi yana sassauta fuskar sa cikin yanayin tarbar baki yace"sannunku mama,ha waje ki zauna"ya bata kujerar da yatashi akai. Zama tai yana sake cewa "ina wuni mama" yana sunkuyar dakai cikin sakin fuska tace"lafiya lau ya muka sameku,ashe kuma haka abun ya kasance to mun gode yaro Allah yayi albarka,Allah ya saka maka da alkairinsa sannunku" "Babu komi mama duk abunda kaima wani kamar kayiwa kanka ne,kaima akwai lokacin da zaizo kana bukatar taimako Allah shi zai turo mai taimakonka,shine kawai insha Allah likitan yace xuwa gobe ko jibi zata farka,saboda sun mata allurar maye idan jinin ta yana da karfi zata iya tashi nan da 18hours,ku kwantar da hankalinku babu wata matsala insha Allah" Yesmin kwalla take sharewa ta isa ga fiyah tana rike hannunta "Addata sannu kinjiko,Allah zai baki lafiya baba ma yana maki sannu bai iya zuwa da yazo ai" Abdoul tausayi ta bashi don da alama akwai kauna mai yawa tsakaninsu,ga kuma kamar da suke sosai dakaga fiyah kaga qanwarta..........mama tace"dalha sai mu wuce ita yesmin saita zauna kusada ita ko." Malik yace"mama inhar ba dai yarda damune bakiyi ba ai babu bukatar haka,tai tafiyar ta gida gobe saita dawo insha Allah,karkiji komi munan ai" Ajiyar xuciya tai tana satar kallon Abdoul,tabbas tagane yaron don tun baikai haka ba yake mutunta ta,inhar zata fito yaganta zai duka har qasa yace"ina wuni"idan unguwa zata zaice adawo lafiya,kirkinsa ba kadan bane,don yasha biya mata kudin taxi idan ta dawo daga wani waje suka hadu. Kwatsam taji wannan mummunan labari yafaru dashi,ta dade abun bai bar kanta ba kuma har gobe ta kasa yarda wannan natsatstsen yaron kamili shine zai haka,akwai wata dai akasa. Mikewa tai tace"aa yarona ai karka damu wlh nayarda daku sosai,wanda yyi maka wannan ai yafi gaban kace baka yarda dashi ba,naga kar atakuraku ne shiyasa amman tunda kace tatai shikenan Allah dai yayi maku albarka." Fitowa sukai suduka malik zai mayar dasu Abdoul zaimasu rakiya,har mama ta bude kofa kenan ta kalli Abdoul ta danyi murmushi tace"Abdoul-nasser ko?" Shima ya saki fuska yana shafa kanshi yace"eh mama baki manta ni ba ashe" "Taya Zan mance da kai ai duk wanda ya mance alkairi to abin cikesa gaskiya,kaidai Allah ya warware maka damuwarka.ya kuma kareka daga sharrin masu sharri,Allah yayiwa rayuwa Albarka.karo na babu iyaka kasake taimakona ta hanyar ceton guda jinina" "Haba kibar godiyar haka,ai safiyya kamar n,imah take wajena kibar damuwa" Shiga sukai malik yaja suka bar asibitin,tunani mama take barkatai meyasa ta hana safiyya abunda tai niyya kwanakin baya na taimakon wannan yaron,tunda har ta nuna alamun tana son taimakonsa tabbas kilan tana da wasu dubaru,da haka ta faru zataji dadi don wanda ya maka kaima kayi kokarin yi mashi,haka dai taita tunani har suka zo gida. Abdoul ya kwana asibitin don cewa yayi babu wata nurse dazai barma safiyya,idan ta farka cikin dare kuma nurse din tatai gantalinta fa,wazai kula da ita.malik dai dariya yayi yace to yallabai mukwana lafiya ni nayi nan,ya wuce yatai gida babu maganar xuwa wajen dady don dare yayi sosai,kuma yace in yadawo zaikirasa amman bai nemai ba. Washe gari malik ya gama shirin xuwa office ya wuce dakin zakiyya yayi mata nocking kamar bazata bude ba saigashi ta bude tai tsaye tana kallonsa babu ko gaisuwa saida yace"zakiyya ba gaisuwa kuma" Kauda kai tai gefe tana cewa can kasa kasa "ina kwana"murmushi yayi yace"kinga banine na kar xomon ba ko rayata ma ban ansa ba,kibari idan yadawo saikijuye haushinsa amman not me.yanzu kije kishiga kitchen kihada break za akaiwa fiyah,duk da bana tunanin ta farka." Wani kallo take mashi mai cike da haushi tace"yaya malik,ni zan mata girki?lallai ta mutu bata ci ba wlh" Kallon ta yake cike da mamaki "zakiyya" Kallonsa tai sosai tace"yes abunda kaji yaya malik,wlh bana iya ciyar da reble dina kamar dai banda hankali" Ransa yafara baci yasake cewa"i said go and cook her something" Juya baya tai tana kunkuni "ni gaskiya yaya malik, bazan iya ba haba don Allah mijina fa takeso shine zan mata girki"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101