Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 35

Chapter 35

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,303 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dashiba,hargobe tana nan tana dokon kaunarsa,tana renon soyayyarsa taya ni Safiyya Zan iyaceto da wadannan masoyan masu tsananin begen juna. Na tabbata yadda zakiyya take cikin wannan yanayin na shauki da begensa haka shima yanajin wannan feeling's din,saidai taurin xuciyarsa da kafewa bazai barshi asan DA haka ba. Kukan yayi kasa sosai tana shashshekar kukan kasa kasa, Wannan lokacinne fiyah ta Fara magana cikin natsuwa da furta kalma dalla dalla. "Sunana safiyyah kabir El-ladan wadda mutane sukafi kira da fiyah...........ta zayyane Mata tas tushiya mafarin dawa,daga lokacin da ta hadu dashi sanda akaban keshi tatasho makaramta,zuwa sanda sukai rigima da feea da mafarin shigarta rayuwarsa komi ta zayya nema zakiyya,wadda kukanta yadawo sabo jin halinda masoyinta abun kaunarta yake ciki. "Nasha wuya,konace inacikin shan wuyar akan lamarin Alfah.don yadda yake da xuciya tunkararsa wani tashin hanakine,badan Allah yakiyayeni ba zakiyya Abdul karya kafafuna zai tas.Amman nima inada tawa kafiyar idan nasa kaina Abu,shiyasa duk abunda yakemun nake shanyewa,tunda har malik yajure abunda yake yi nima naji Zan jure.saida nafetsare idona na fitsare kafafuna sannan lamarin Abdoul Allah da ikonsa yafara dawowa cikin natsuwarsa,Amman har yanzu da saura.zakiyya banda wani buri daya wuce na maido ma mami d'anta,na dawo maki da masoyinki na dawoma Da ABBI dansa.Wanda malik yaban labarin rayuwarku dana soyayyarku,amman haryau basu san farin wannan tashin hankali ba.......da nazauna nayi tunani nayi dogon nazari naga cewar,babu Wanda Zan iyatunkara da wannan maganar na tsira saike dubada tsarin soyayyarku da kuma yadda abun yazo kema bada son rankiba." Tana kuka tace"wlh fiyah bada son raina ba,Allah shike ganin xukatan bayin sa na tabbata yaga tawa xuciyar ban so ba.........." Katseta fiyah tayi tace"nayarda zakiyya bada son rankiba Amman da saninki,kinsan komai duk wata kullallaiya da kunshe kunshe kinsani kuma dake akai,anyi anfani da karfin iko an jaki ciki kuma kin aikatan." Tana kuka sosai tace"fiyah,wlh duk hasashenki haka yake ba aikin kowa bane sai na mahaifiyata umma da yaranta,saboda kiyayyar da sukewa Abdul da mahaifiyarsa............."ya isa naji wannan zakiyya,Amman yanzu matsayin ki na masoyiya wadda Abdoul yaso soyayya Mai inganci,wace irin gudunmawa zaki bashi kasancewarsa cikin wannan halin,sannan nasan kece wadda Abban su feea zai Aura watau Alh kwangila,kuma basai na tambaye ki ba nasan bakison wanan auren akwai dalilin kullashi ko nayi karya." Share kwallarta tayi tace"bakiyi ba fiyah,tabbas aurena da Alhaji kwangila duk shirinsune shida umma ta........muryarta tayi rauni sosai tace"wlh safiyyah Ina bakincikin halin da umma tajefa kanta kuma tajefa mu,Alh kwangila dadiron umma ne Abdoul ne ya tab'a ganinsu sau daya,mafarin suka Fara shirya masa tuggu.daman ga kiyayyar da suke mashi sai a bun ya zame ma shi biyu.Zan sanar dake komi Safiyya don kuwa nasan zaki taimaka mun,kuma bazaki Bari Abdoul ya wulakanta ba,Amman Zan so kiban lokaci zuwa jibi sai musake haduwa zanzo da abun recording kidauki duk hirarmu,koda bayan raina nasan Abdoul ya wanku mutanen dake masa kalon dan iska mashayi zasuzo suna dasun Sani." Cikin jin tausayinta tace"zakiyya mezai tsayar damu har jibin,karki manta aurenki fa sake matsowa yake." Tace"haka ne,inason binciko wasu abubuwane,domin ahalin yanzu umma a bun tsoroce safiyyah.akwai abunda suke shiryawa ita da yaranta zuwairat DA Ameenah DA haulat. Khadija ce kurin shiryayya,itama bayan barin abdoul Naringa janta da nasiha da kwatanci har nayi nasarar jawota jikina,yanzu so nake nasan mesuke shirya wa Wanda zan recording komi nabaki ajiye." Jinjina Kai safiyya tayi tace"wannan ma dubara ce,Amman inajin tsoron kar suganeki suyi maki wani abu." "Ai yanzu sun dauka na mance da komi,nashiga cikinsu,ganin na anshi auren hannu biyu ban nuna kiyayyata dashi ba,ina anso masu kudi wajen Alh sunayin yadda sukeso. Daman nashirya daukar recording komi naje naba mami mahaifiyar Abdoul.don nayi alkawarin Ana gobe daurin aure Zan gudu inshiga duniya." Sai gashi Allah ya turo Mani ke,naji dadin hakan kuma naimaki alkawarin baki hadin Kai dari bisa dari,koda Abdoul bai auran ba nayi abunda ya dace." Fiyah tace"balle ma insha Allah nadauki nauyin wanan cikar burin naki zakiyya." Kallon agogo fiyah tayi tace"inason naje na ga malik,inkoma gida da wuri kome kenan zakiyya zamuringa waya kafin jibin. Rungume juna sukai suka nufi motar zakiyar wata dankareriya tace"Alh kwangila yasiya mun,saboda farin cikin zan auresa mafarin fa yasaki matarsa uwarsu rafeea." Fiyah tace"ta gaya mun shiyasa ai na zage insha Allah aniyarsu zata koma masu." "Muje na kaiki gidan inma zansamu ganinsa." Murmushi fiyah tayi tace"zakigansa harma saikin ringa korarsa" Dariya tayi tana tukin ta na cewa"Allah ya nuna man wannan rana." Fiyah tace"Amen summa Amen tanajin wani abu yana yin raga ragada zuciyarta da ruhinta. *plssss sorry kwana biyu kunji shiru wlh banda lfy ga ciwon ido I need ur prys* Ina alfahari daku masoyan ABDOUL-NASSER ALFAH. MRS BB CE MOM MUHSEEN. 09034722970 [9/17, 3:38 PM] Fauziya Madaki: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* _WANNAN PAGE DIN KYAUTANE GAREKU ALFAH FANS,KUYI YADDA KUKESO DASHI MALLAKIN KUNE SABODA IRIN KAUNAR DA NAKE MAKU_πŸ˜ŠπŸ’žπŸ’žπŸ’ƒ πŸ…ΏοΈ.........26 Zakiyya ta sauke fiyah tajuya badan ranta ya so zata tai ba,saidan batasan mezata yiba kuma tafi bukatar indan komi ya bayyana sai su hadu alokacin zata gane cewar idan yana kan turban soyayyarta kobaya bisa,Amman yanzu tabbas idonsa yasauka akanta tashiga ukunta yadda taji fiyah tana gaya Mata yadda Abdoul yakoma yanzu saurin fushi dazafin xuciya. Kwallarta tashare tafurta"kayi hkr masoyina bayadda na iya da mahaifiyata muddin nace zan Saba Mata ratuwata zata lalace,hakika nayi kuskure abaya da har bari akai anfani dani wajen lalata maka rayuwa Abdoul,Amman yanzu kam ko hakan zayyi sanadiyyar rayuwata wlh saina bayyana gaskiya domin maidomaka da hasken rsyuwarka daya disashe,Abbi yana cikin tashin hankalin rashinka Abdoul,bazai dai iya fitowa fili yanuna ba,don bala,in umma bazai barshiba.nayi imanin cewar duk randa kasan cewar abunda Abbi yayi maka bayacikin hayyacinsa zaka mashi uziri,zaka hucedaga kullatarsa dakai.insha Allah muddin Ina numfashi cikin ikon Allah komi zaizo ya warware." Hawaye takeyi natausayin kanta DA shi kanshi abdoul din. (Nikau nace bakisan YAN ALFAH FANS suna can suna kare maki tanadiπŸ˜‚πŸ˜‚) Malik yini yayi yana tunanin Anya ba fushi fiyah tayi ba,ganin tun safe yake nemanta baya samun ta. Soyake yabata hkr da abunda Alfah yayI mata airport,kartun yanzu tace tagama aikin bacin akwai saura,duk da ganin cewa canjin da Alfah yazo dashi maigirma ne bai dace tace zata barsa a haka ba,zaiso muhimmin al,amari maigirma yawanxu cikin xukatansu,abunda yaketa ma fafutuka kenan don ahalin yanzu baiga wadda tadace da Alfah ba bayan safiyyah.Amman yaga babu hakan tattare da ita to balle shi da Idan yabotsare babu mai iya daidaitashi bayan itan. Gajiya yayi da kwanciyar yatashi yayi wanka San an yawuce masallaci,don Alfah tun bakwai da rabi na safe yana company. Yana kan hanyar dawowa daga masallacin ya hango kamar tsayuwarta,wani dadi ya kama shi ganin dagaske itance tana kokarin kiransa,murmushi yyisaddakiran yashi go mashi dauka yayi yana cewa"nayi tunanin kinyi fushi qanwata" Sautin murmushinta yajiyo yana kallo fuskarta data Kara yin kyau sosai. Jiyai wani iri cikin ransa,inama baiyyi alkawarin hadasu da amininsa ba,da babu abunda zai hana yayiwa kanshi kamu,da ace sannan kwanakin dasuka wuce da tsotsai yasa salon da yake mata ya Kama ta tuntuni,to tabbas a bun nasu zaijuye yarikide ya koma zazzafar kauna,Amman saita kibashi hadin kai Wanda shi kanshi hakan

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});