Chapter 70
Chapter 70
gaskiya da kadauki shekara da shekaru baka santa ba,kasan masoyanka kasan makiyanka.kasan makasanka dake bibiyar rayuwarka,wai da kai xuwa kai belin wadancen yan iskan dakau kayi nadama ba karama ba." "Wai Abdullahi duk wadanna maganganun na miye,nifa tambaya guda nai maka" "Shiga mota yaya,bari na sallami guards dinka da driver ka alabashshi idan mungama saika tai inda zaka amman yau bazan kyaleka cikin kokwanto ba" Yaje ya sallami driver da sauran security dinsa ya dawo yashiga motar sa suka bar station din. ************ Tunda fiyah tabar gida ko kadan kalaman baba basu bar kanta ba,yadda yayi saurin na,am da muhseen din ne yake bata mamaki,dabadan tasan halin ba baban ba da saitace saboda hidimar da yayi masu ce sanda yana asibiti yasa baiyyi shawara da ita ba yabadata. Haka tai wannan exam babu sukuni,amman tana kyautaya zaton ta rubuta abun kirki. Feea ta isheta da tambaya meke damunta taga yau bata da walwala ko kadan,tafe suke suna tracking don samun taxi feea bata zoda mota ba........."bazan ji dadi ba ina tare dake kuma ki kasa gaya mun damuwarki,bacin ni idan ina ciki kina kokarin ganin kin warware mun ita." "Ba haka bane feea kawai dai inaga bai dace na damu wani da damuwata ba" "Karkice haka koda banda abunda zan maki ai na maki addua ko" Shiru fiyah tai tana nazari,bazata sanar da feea abunda ke faruwa itada Abdoul ba,har gara ta gaya mata baba ya badata ba tare da sanin ta ba. "Feea baba ne ya bada aurena ga kanen uncle yahya,fea bana sonsa ban taba son sa ba ko sau daya,kwatsam yaje ma baba da batun son aurena shikuma ya amunce mashi kaitsaye." Zaro ido feea tai yana cewa"aure waye wannan mai sa,ar.........hararar da fiyah ta sakarwa feea tasa tayi shiru tana dariya. "Sorry gaskiya banji maki dadi ba,irin haka babu dadi su daman irin samarin nan idan sukaga sun kasa samo kanka da kansu kurin sai su kai maganar ga iyayenka,inda sun san wasu baza a ki ansar tayinsu na" "Bayaga haka kuma abunda na lura dashi feea yesmin tana son guy din,din sadda baba yake sanar damu maganar fita tai ta kware tana tari,dana bi bayanta kuka naga tanayi aboye,alamar meye haka feea idan ba sonshi take ba" Jinjina kai feea tai tace"tabbas haka ne ma fiyah,son shin take don haka inaga wannace damarki da zaki kubcewa aurensa tunda har kin tabbatar yesmin tana son sa." "Daman abunda na yanke kenan zanje ma mama da maganar muyita cikin fahimta nasan zata yi wani abu akai" Da haka suka tari taxi suka wuce gida,aranta tana kewar Abdoul gashi wayarta bata nan jikkar ma duka bai bata ba. "Assalamu alaikum" Fiyah tayi sallama cikin gidan lokacin karfe hudu daidai,mama na alwallar sallar laasar ta ansa mata tare da cewa"sannu da dawowa safiyya kinsha yunwa dai yau,tunda baki wani ci abincin kirki ba kuma baki anshi kudin abincin ba" Dakinsu ta nufa tana cewa"bana jin yunwa feea ta siya mana abinda mukaci" Tshige kurin don so take mamar ta fahimci tana cikin damuwa kozata fara tambayarta abunda gake damunta. Anan saita zayyane mata abunda ke ranta,yesmin ta gani tagama salla tana linke sallayar. "Adda sannu" Kallonta tai taga bata cikin yanayin jin dadi,ba haka ta saba ganin yesmin dinta ba,zata iya rantsuwa da bata taba ganin ta cikin irin wannan yanayin ba. "Yawwa sannunki kema yauba islamiyar yamma kenan" Abayar ta ajiye saman kofar dakin tana cewa"aa akwai nice dai bazanje ba yau ban yi hadda ba" Wannan yasake jaddada mata cewar yesmin na da damuwa sosai,don bata fashin islamiya kuma ba,a taba biyota hadda ba.duk sanda ta dawo zatai bitar haddar har saita iya sannan. "Amman jiya ba naji kina yi ba,kuma banji inda baki iya ba" Gajiya tai da tambayoyin addar tata ta haye doguwar kujerar dake dakin ta kwanta tana juya mata baya. "Yesmin ba dake nake ba" Cikin kosawa tace"yaya muhseen yazo dazun ya kawo maki wasu kaya suna wajen mama" Dogon tsaki taja tace"ba shi na tambayeki ba ai,ina ruwana da kayan daya kawo tambayarsa nai ina son wasu kaya?ko zindir yaga ina yawo,yama dawo ya anshi abunsa don bana so maye kurin ana turesa yana kawo kasan wlh zaigane wanda yayi ma shishshigi ni banson maita,nace banayi ko dolene" Jiyuwa yasmin tai fuskarta babu fara,a ko walwala kamar zatai kuka tace"Adda kibar zaginsa babu kyau kana aibata wanda yake sonka" Kallonta take tana mamakinta lallai yesmin tayi nisa sosai,don ta sake tunxurata tace"anje anzageshin idan yaji haushi yace yafasa,ina ruwanki ma da zagin sa danake da aibatashin banson shishshigi kinajina,angaya mashi zai siyeni da abun duniya ne wofi dashi kurin." Idonta cike da kwallah cikin sanyin murya tace"Adda tunda bakison sa kibarshi da haka amman kibar aibatashi banajin dadi wlh don Allah" Ta fada tana jiyawa tana goge kwallarta. Mamakinta kashe fiyah yayi tace"yesmin mekike cewa,sake maimaita wa don Allah in tabbatar ma raina." Kukanta ta jiyo kasa kasa tama rasa me zatai saidai murmushi ya kubce mata,Allah sarki yar salihar qanwarta ta shigo layin manya.indai sone abunda yafi kuka ma yi mashi zakiyi. Kaya ta cire ta shige wanka tana jin dadin yadda ta tabbatar da abunda take zargi kan yesmin din. Wanka tai da Alwallah tayi salla sannan tazo tahau shiryawa,riga da siket ne ta saka ta yi simple make up tasaka turare tafito tsakar gida. Mama ke shara ta ansa tana yi mata suna dan taba hira, "Babanku tunda kafa tafara takuwa yafice agidan nan,kinganshi har yanzu bai dawo ba" "Ai haka akeso mama inkinga mutun zaune kamar baba to ba lafiya ba,Allah ya kara mashi lafiya.wai mama yaya jalal lafiya baizo ba" "Yayanku wata yar matsala ce ta faru can wajen aikin,mataimakin principal yayiwa wata yarinya fyade,to matsalarce aketa fama da ita shiyasa yace said satin sama" "Innalillahi fyade vice principal da kanshi,Allah ya kyauta gaba to" Mama tace"ameen iyakarta kenan" Shiru fiyah tai tana nazarin maganar da zata yiwa maman. "Kamar kina da magana dani ko safiyya?" Murmushi tayi tace"mama ai yadda zaki fahimceni nake tunani" "Karki damu ni uwace koma menene zan fahimcenki zan kuma dauki hanyar da zata daidaita matsalar." "Na gode mama,dama akan muhseen ne" ******** "Innalillahi wa inna ilaihir raju,un innalillahi wa inna ilaihir raju,un hazbunallahu wani imal wakil!!! wayyo Allah na wayyo Allah na Abdullahi na cuci kaina,na zalinci kaina na cutar da Abdoul dina.na wulakanta mahaifiyarsa ina zanje da wannan alhakin mariya mariya mariya!!! Saina kasheki saina yi silar rayuwrki wallahi bazan kyaleki ba,,,,,.......kuka ya kubce mashi matananin rikitarwa da gigitarwa kama shi dady yayi ya rungume yana jijjigashi don tausayin dan uwansa ya saka shima kwallar yake,jibi yadda jikinsa yake rawa duba yadda bakinsa yake karkarwa..........."kayi hkr ka natsu karka jefa lafiyarka cikin matsala,ka cigaba da anbatar sunan Allah shine zai kawo maka sauki.kadaina kiran kabani ba laifin ka bane kowa da tashi jarabawar kowa da kalar kaddararsa kadauka cewa kaida Abdoul mariya itace jarabawarku itace kaddarar ku.don haka godiya zakayi ma Allah ka nuna mashi farin cikin ka daya nuna maka gaskiyar da tadauki shekara shidda tana binne,hakika Allah yana sonku tunda har turo maki yarinya mai hankali mai tarbiyya da sanin ya kamata tashiga cikin wanna hadarin domin taimakonku,gefe guda ka malik dan albarka yaron da bamu haifar ba,bamuyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101