Chapter 71
Chapter 71
masa komi ba yazo ya dauki hidimar dawainiya da gudan jininmu,alokacin da kai ka yanke alakarka dashi.haka zalika ga zakiyya itama ta taka rawar gani cikin wannan aikin,don haka wadanan mutanen biyu bamu da kamarsu yaya.ina rokonka kiyayyar da kakewa malam kabir el-ladan kajanye ka yafe mashi idan ma ya maka laifi,bacin ma nasan baimaka komi ba,kashige ma yaronka gaba wajen ganin ya samu wannan yarinya guda tsoka daya amiya,ita daya tamkar dubu don Alfah bashida yarinyar data dace dashi bayan ita.Amman saika kaskantar da kanka wajen mahaifinta saika nuna mashi nadamar ka sosai da danasanin abunda yafaru abaya.koda zaka shigar da wannan bukatar. Mariya da mamman wannan kabarni dasu karka dauki mataki karka shigar dasu kotu domin sunan familyn ka zai sake lalacewa,Alh kwangila kuma na kaina zan mikashiga hukuma shida sake aikata irin wanan ko acikin mafarki bazai ba,don haka muje na kaika gida karka nuna mata komi zandai kaika wajen mami kanemi afuwarta duk da bagangan haka ta kasance ba" Ajiyar xuciya yak sauke wa yana jinjina kai yace"Abdullahi bana in sunan familyna ya sake baci,don haka cikin sirri agabatar da su ga hukuma har xuwa ga alkali,bana son ayimusu hukunci mai sauki,mariya inda dahali walahi sonake ayimun gunduwa gunduwa da namanta Abdullahi.murmushi Dady yayi yace "karka damu koba ai hakanba zata dandana kudarta kuma Allah bazai barta haka ba." Anayin sallar magruba yayi wanka ya shirya cikin manyan kaya,yauce ranar dana ga Alfah yasaka manyan kaya don yana jimawa ainun kafin ya sakasu. Shimanshi yayi murmushi ganin yadda suka anshi jikinsa,sai annuri yake fitarwa kamar wani ango. Riga da wandone na farar shadda gizner yar dubu hamsin malik yayi masu dinkin da wata babbar sallar,tunda yaje idi dasu bai sake sakasu ba. Hannun mai links ne rigar iyakar guiwarsa wani fitinennen kamshi yake xubawa,ya taje kanshi malik ne yashigo yana kallonsa cike da tambaya kallon mamaki da al,ajabi yake mashi. "Mutumena ko anyi sabon kamune irin wannan hadewa gaskiya ko wacece na jinjina matsayinta,ni rabon dana ga kayi kyau irin yau bazan iya tuna wa ba gaskiya nawan" Yafada yana dafa kafadarsa cike da zolaya yana mashi dariya,murmushi ya iya mashi yace"karka fassara kwalliyata nayine don inji dadi insha iska kuma,badan wata ba ni bana yin abu don wani yaji dadi" "Uhmmm naji wannan to ga hula in aramaka don nasan ko guda baka da saboda baka son sakawa." Agogo yake daurawa yace"bana so rike kayanka idan inson sawa zanje insiya ne basai na araba" Hayewa yayi gadonsa yana cewa "ina zuwa don Allah" Wani banzan kallo yahi mashi yace"bana zuwa da kowa" Wayarsa ya dauka yana sawa ga aljihun gaban rigar ya dauki key. "Saina dawo" Dariya yayi yana cemashi "ka gaidata sosai" Baiko jiyo ya kallai ba yafito zakiyya na zaune tana kallo ta tusa abinci gabanta tana kallonsa ta kasa ci,kwalla ce ke fita daga idonta tana diga ga hannunta,ko kadan xuciyarta acinkushe take abubuwa sun mata yawa.bata iya bacci ko kadan tunaninsa da begensa sun mata tsaye ga rai,amman idan tatuna da cewar ba ta cikin shirginsa bata sanin sadda kuka yake kunce mata.haka zata raba dare tana kuka har sai kanta yafara ciwo sannan ta hkr tayi alwallah tayi salla ta roki Allah idan sonsa babu alkairi ya rabata dashi,ya kuma rage mata zafin kishim sa da takeji. Kamshinsa ya ankarar da ita yana tsaye kanta saurin saka hannu tai ta share kwallarta bata dago ba ta dauki plet din abincin wanda ko kwatarsa bata ci ba kuma bawani mai yawa bane. Tanufi hanyar kitchen jitai yacabe hannunta da babu komi..........wani abu ya tsarga mata tundaga hannun har tsakar kanta,runtae ido tai tana son sadakarwa amman xuciyarta na gargadinta da cewar tausayinki yaji bawai sonki ne yakejiba karki bada kanki zakiyya kibari inhr yna sonki a kanhi zai nemoki. "Meke damunki." Uffan batace mashi ba ta kwace hannunta tashige kitchen tana kuka kasa kasa. Ajiyar xuciya yayi yanajin babu dadi yadda yaganta cikin damuwa,komi kenan zai samu lokaci ya tambayeta. Fita yayi yashiga motar yabar gidan wani irin yaayi yake jin kanshi aciki,dokin ganin ta yake fiye da tunanin mai tunani amman baisan dame zaine mata ba,yasan dai jikkarta da sabuwar wayar daya siya mata sune suka karfafa mashi guiwar xuwa,amman baida wasu kalamai na musanman dazai fada mata yaja hankalinta suyi fira,amman kila idan idonsa yasauka akanta yaji kalaman sun sauka suma. Murmushi yayi wa kanshi inama ya dauko malik da zai samu saukin abun cewa shiya shi da magana bata kare mashi. Ko inda gidansu yake bai kalla ba yasamu waje yayi parking yafito,shagon dalha ya kalla yaga yana ciki wajensa yaje suka gaisa yace"don Allah abokina kashiga ciki kayi mun sallama da safiyyah mana" Murmushi yayi yace"to yallabai yanxu kuwa" Ya Vito yashiga gidan da sallama lokacin baba ya dawo duk suna tsakar gidan banda yesmin dake can daki,duk yinin yau taki fitowa saboda taji maganar da fiyah take gaya ma Mama. "Baba ana sallama da fiyah" Wani irin duka kirjinta yayi mama ta kalleta shima baban kallonta yake cikin alamar tambaya yace mata"waye" Sorry for let update fat an kuna lfy ina gaida kowa da kowa.✍🏻 [9/25, 5:29 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️...........51 Fiyah kamar mai hadiyar kunama sai zare ido take gabanta yana faduwa.saida ya sake maimaita tambayarsa idonsa akanta yace"bada uwata nake magana ba?nace waye ne" Kyafkyafta ido take tace"baba......ban....ban san ko waye ba wlh" Jiyowa yayi ga dalha yace muje inga kowaye. Tashi yayi suka nufi wajen yana zaune saman bencin dake bakin shagob dalha yana sauraren radio din da dalha ya kunna,yana ganin baba yayi saurin tashi yana jin wata irin kunya da giltness yana kamashi,sadda kai yayi yana shafa sumar sa cikin ladabi yace"ina wuni baba" Baban kallonsa yake a natse yana ayyana yadda ya koma,don yasha ganinsa ahanya baya ma cikin hankalinsa yasha ganinsa zaune bakin titi ko kaganshi akwance cikin yanayi marar dadi,amman yanxu sai yaga natsuwa da kamala ta kamashi.ga wata yar kiba dayayi kuma cikin shiga ta mutunci ta hausawa. Daker baban yace"lafiya lau wa kake nema" Shiru yayi yana mulmula maganar tome zaice,yazo zance ko yaya zaice tunawa yayi da jikkar fiyah da wayarta yace kanshi kasa "daman jikkarta ce data fadi tun rannan da wayarta ne nataho mata dasu,sannan na dubata a jiki" Jinjina kai baban yayi yace"yayi katabbata sukadai suka kawo ka?" Inama zai iya furta abunda yake karkashin ransa ga baban,inama zai iya cewa baba kaban ita kaban iznin nemanta........amman ina maganar tafi karfinsa yana jin nauyinsa fiye da tunani. "Eh shikenan" "To yayi zata zo ta ansa amman daga yau karka sake xuwa don Allah,domin idan wanda naba aurenta yazo yaganku zaiji babu dadi" Wani abune yatsaya mashi ga wuya,dandanan yaji kanshi ya sara mode dinsa najin dadi dayazo dashi yana guduwa yana barinsa,daker ya hadiye wani miyau kanshi still yana soke akasa yace"insha Allah" "Allah yayi Albarka mungode da dawainiya" Kasa ansa adduar yayi yaji dadinta amman dacin dake bacinsa da ciwon dake ransa ya hana shi ansawa. Juyawa baban yayi yashige gida. Bayan fitar baba mama ta kalli fiyah tace"kigaya man gaskiyar abunda yaje tsakanin ki da yaron nan safiyya,karki kwari kanki" Kanta akasa taji duk ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101