Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,267 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wahalar da dakakemun........muryarsa tayi rauni sosai fiye da lokacin da ya fara magana.........bakayi mun Adalci ba Abdoulnasser ba ka kyauta ma rayuwata ba,duk cikin zuria ta babau wanda nakeso kamar ka,babu wanda ke kyautata mun kamarka,shine zaka yimun haka dole zaka ar jikina kuka Abi yake kamar yaro,kai idan mai hankaline zaka san cewar abun anfi karfinsa ne baida wata mafita........barin wajen yayi yana shashshekar kuka.ina daga can jikin bango ina nawa kukan,inajin inama ace mafarki nake ba gaske bane wannan wace irin bakar rana ce.umma kau tana ganin tafiyar abbi ita dasu haulat mezasuyi ba darinba,har gaban mami tazo tace to sai abi wani sarkin don yaudai tauraron gidan nan haskensa ya dishe har abadan abada mamman shine zai maye mana gurbinsa. Mami tana durk'ushe gaban Abdoul tana kuka ita da ni'ima bata maida kai ga umma ba. Cikin karfin hali da danne ciwon da yakeji ga xuciyarsa yace ma mami"mamina kuta shi kubar nan wajen wannan kukan da kuke bazai canza komi ba,kunfi kowa sanin waye Abbi baya magana daya don haka ni da ya fidda zan fita ba ka zan sake bari fuskata da tashi ta hadua sai in munje lahira sai Allah yayi mana hisabi." Ta shi yayi yana yafitoni akan inzo muje mu hada kayan mu, Alh kwangila da wani amininsa murmushi suke suna magana k'asa k'asa ba zan iya jiyo kome suke tattaunanwa ba dariya sukai suka fice daga gidan,yan jaridar suka rufa masu baya don da gani sune suka kirasu. Har mun fara nisa da barin filin wajen saiga zakiya ta rugo da gudu ta rungumeshi ta baya,tana wani irin kuka kar ramta zai fita tana cewa"yah Naseer wlh banda yadd.........wata irin fizga yayo mata daga bayansa,yayi mata wani kalar rik'o kamar ya rik'e doki ko wani k'ato girgizata yayi iyakar karfinsa harsaida numfashinta ya kusan fita,kokarin kwatar ta nake ua daka man wata tsawa da tun da nazo duniya banji irinta ba,ban tab'a ganin Alfah cikin irin wsnnam condition din ba,cikin tsawa da hargagi yake mata magana still yana rik'e da shoulder dinta "uban me zaki gaya man,mekike dashi da zaki gaya man,ashe daman kaunar banza kike mun ashe daman soyayyar cin amana muke nida ke,ahada kai dake acimun mutunci a wulakanta ni wannan tozarcin ya isheki ko da saura,jijjigata yake yana sake cewa nace ya isheki ko da saura to bari kiji zakiya wlh nai nadamar amuncewa dake arayuwata,natsaneki zakiya na tsaneki ban kaunar sake ganin fuskarki gabana,kuma kin ban darasi kin nuna man halinku na mata ashe duk haka kuke wannan ma ya isheni kibarni da wannan jeki kibar nan wajen. Yayi jifa da zakiya gefe saida kanta ya bugi wani tudu dandanan wajen ya fashe,yaja ni muka shiga tattara kayanmu muka bar gidan fiyah tunda ga wannan ranan har yau ban sake shiga maitama ba,bamu sake hada ido da wani daga cikin yan unguwar ba sai fah Alh kwangila da abun nan ya faru.ko mami bama waya da ita,saboda ranar da zamu taho ta kirani tana kuka kamar me duk ta tashi hankanlinta tana cewa kakula man da Abdoul malik ka kula man dashi,daga shi sai ni'imah nake dasu don Allah karka bari ya illata kanshi,Abdoul yana da zuciya xuciyarma kamar ta mahaukata muddin akaimashi abunda yafi karfin tunaninsa zai iya aikata komi akan shi,na rokeka karka barshi shikadai duk abunda zai maka don Allah malik karka barshi ya cutar da rayuwrsa,ta ban wsu iyayen kudi nikaina lokacin bansan adadinsu ba ina kuka tana kuka haka ma ni'ima tanayi muka baro gidan,lokacin daddy bai gari abun yafaru daga baya ya nememu yabamu hkr tare da cewa duk abunda muke so muzo mu samai. Amman lokacin Alfah sai ya kwana uku bai gidan nan,yana can club wajen wasu abokansa tun suna secondary,wanda sukaita kokarin ganin sun jawoshi cikinsu amman abun ya gagara sai yanzu da ya idasa rikicewa dafari har wiwi yakesha. yasha shisha duk wani abu da kikasan d'an maye yana sha Abdoul yasha abuguda ce baisha ba,itace sigari taba kenan. Nasha bak'ar wuya kafin na iya samo kanshi yana zaman gida,sannan nafara yak'in ganin ya daina shan sauran kayan mayen amman har yau Allah baisa giya ta barsa ba,nasha wuyar Alfah koma ince ina cikin shanta.kinji waye Malik sannan kinji waye Abdoulnaseer Alfah.yanzu zan bar maki wuk'a da nama sai d'an abunda ba arasa ba da zan kama maki dashi" Tana dafe dakai tasha hawayenta ta gode ma Allah. Cikin sanyin murya tace"yah malik wlh labarin ku yaban tausayi,yatab'a man zuciya nama rasa sanin ta ina zan fara kama abun,don akwai abubuwan tambaya aciki da basu da iyaka,amman kaban lokaci inyi tunani sosai akwai bukatar inkulla kawancen dole da zakiya,inhar Allah baisa tayi aure yanzu ba." Gyara zama yayi yace"zakiya nanan batai aure ba mun tab'a had'uuwa a store din Alfah tazo itada wasu kawayenta,taso muyi magana mai tsawo amman muna tare da alfah idan yasan intare da ita zamu samu matsala,tabbas hangen ki yayi daidai tunda bata sanki ba zaki iya bugar cikinta kisan gaskoyar komi kafin musan yanhar da zamu bayyana ta ga kowa.na jinjina karfin tunaninki wannan ma alamace ta kinda tsananin kokari makaramta." Dariya tayi tana duba wayarta alamar kamar sak'o taga har hudu tayi, "Yah malik inga zan wuce sai munyi waya kome kenam zamu tattauna." Ta shi yayi shima yana taka mata suna hira da dariya afuskarsu,kamar daga sama suka ganshi gabansu fuskar nan banu alamun rahma akanta ko miskala zarratin........fiyah jitai kamar zata saki zawo cikin wando har saida cikinta yabada sautin kulululu........tunkarota yake yana daure da fuska bata yi kokarin matsawa ba amman fah cikin xuciyarta k'es za ace mata ta ranci na kare. Ga wayar ta yah jalal nata faman kira babu halin dauka. Fiyah anshigo komar Alfah koya dramer zata kasanceπŸ˜‚ Mrs bb ce Mom muhseen. 09034722970 Karku manta sanyin idaniya Abin cikin ruhina return,yana nan bisa hanya akan farashi mai tahusa darin ki biyu kacal ta nisha dantar dake,labarin mai tafe da rikita zuciya da d'okantuwa zuwaga ainahin inda zamuje.labarin yana dauke da salo salo da zaisaka mai karatu nishad'i da kuma d'okin jin yadda Ayman da sanyin idaniyarsa zasu kasance. Ku kasance da mom muhseen domin nishadantar da masoyanta. [9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* πŸ…ΏοΈ.........15 Wani irin kerma kafafunta ke mata amman iyakar dauriya ta aro ta yafa akan fuskarta,malik kau gefe yaja yana kallonsu yana jin tsoron abunda zaije yazo. Saida ya kusan shigewa jikinta sannan yaja burki idonsa akanta,wanda ta kasa cigaba da kallonsu saboda tsabar abunda yake fitowa daga cikinsu. Cikin kakkausar murya wadda kaushinta bai hanata fitar da wani sauti mai dadin amo ba,runtse ido tayi saboda har sautin maganarsa yana sauka akan fuskarta. "Kee ubanwa ya kawoki nan gidan,bai gaya maki sak'ona ba cewar idan na sake ganin bakar fuskarki saina kasheki.to in bai sanar dake ba yanzu kinji,don haka wlh in na sake hada ido dake ko ahanya ne saina kwalkwale idonki idiot stupid girl oya get out wawuya village girl dake." Sai lokacin ta d'ago dara daran idonta tubar kalla masha Allah farare tas kamar takarda ta zuba mashi su,idan da yasan yadda xuciyarta ke masifar bugawa da baikai

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});