Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 89

Chapter 89

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,275 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

manki kiyi rayuwarki mai kyau,bafa kece akafara yin irin wannan auren akanki ba.kuma naga ma mijin naki kamar nasanshi wlh amman na manta inda nasanshi,ki godewa Allah kiyi miji inhar wanda Anty ta nuna man ne.mun samesu anan harda yan gidansu kinga wai yadda suka tarbemu" Idonta rufe tana sauraren maganganun hasana yayinda gabamta yake bugawa,tabbas ita kanta tasan gidan yakai makura wajen kyau,kuma yayi mata yaburgeta amman ita bata san awane matsayi take ba wai waye wanan da bai nuna mata kanshi ba. "Naji ki kyaleni da maganar nan haka" "Uhmm zan kyaleki idan kinyi bacci amman inhar idonki biyu wlh santin gidan nan zan kamayi maki,wlh ni banma taba ganin miji da matar dasuka dace irin ku ba uhmmm zanso ganin yaranku wlh" Dammm taji gabanta ya fadi data san abunda xa ai har asamu yaran,tabdijam aikwai aiki gabanta wanan abunne zai yi mata tsananin wahala ta dauki budurcinta taba wani,wanda bata taba tunanin yin raywa irin wannan dashi ba,saitaji tausayin kanta dole fa wataran zaici karfinta kuma koba wannan,hakkinsa ne Allah zai kamata da lafin hakan inko har hakane dole ta xubar da duk makamanta ta rungumi kaddararta. Haka hasana taita mata surutu har bacci ya dauketa hasanar ta fita tabarta. Zuwa safe jiki yayi sauki sosai ta nemi ciwon ta rasa saidai abuna ba,a rasa ba na gajiya da rashin kwarin jiki,nurse din ta rubuta magani tace asiyo ta ringasha saida aka siyo sannan tatafi,sai lokacin Anty da inna suka jata dole saita kewaye gidan ta gani,daker ta iya binsu sako da lungu data gaji ta dawo falo ta zauna tana kalonsa,hakika komi sai sambarka yanzu damuwarta tafiyarsu anty gashi sunce gobe zasu juya,ai tunda sun kawota sunga waje Allah yasaka albarka,sai sundawo suna wannan kalmar ta sai sundawo suna ita tasata kuka har kanta yayi ciwo. Dadaddare suna hira falon ga kallo sunayi wanan mai murya irinta malik yayi sallama ya shigo,bayansa wasune dauke da kwalaye da ledoji manya yaudai saitaga waye wannan mai muryar yaya malik........jiyowa tai ta sauke idonta akansa yana murmushi suna gaisawa dasu Anty............duk idanunta ta fiddo tana zuba mashi su cike da tsananin mamaki da alamomin tambaya,amman sai ya wayence yana gaidata. "Amarya barka da dare ya bakunta".sarawa kanta yayi mehakan ke nufi miyanta ya kafe daker tayi gyaran murya tana yake tace"ina wuni" Kin ansawa yayi yana dire kayan gabansu yana ware wasu yana bayani. "Inna ga wadannan kayayyakin zaku tai dasu gobe duk nakune,inji angon yace kuyi hjr da safe zai zo kuyi sallama wadannan kuma amarya bari ashigar maku dasu store" Ya fada yana duka wa yana daukar su ya nufi store din,da murmushi fuskarshi bin bayansa tai da kalo kamar wata sakara kafin ta sauke wata nannauyar ajiyar xuciya tana dafe goshinta,duk a rikice take wannan lamarin da daure kai yake. Fitowa yayi yana cewa"zan wuce Anty saida safen zamuzo tare yayi maku sallama" Godiya sukai sosai suna saka mashi albarka. "Gaskiya mutanen nan suna da kyauta Allah dai ya zaunar daku lafiya safiyya kiyi hkr kinjiko,aure babu inda baya kai mutun kuma ki saki jiki da yan uwan mijinki suna sonki suna ji dake,shima kiyo kokari ku gyara tsakaninku Allah yabarku tare" Inji inna hasana na mata gwalo da dariya. Cikin muryar kuka tace"inna kinganta ko,dariya take mun tana mun gwalo" Murmushi innar tai tana ma hasana fada tace"kema kwanan nan zamu tsayar da magana ai,nagaji da laben da jalal yake mana duk sadda yazo,ana fakewa da zumunci" Duk mamaki da al,ajabi ya kama mu nida anty,itakuma tana rugawa daki tana cewa inna tayi shiru. Anan innar kecewa ai sun kai shekara suna soyayya shirutai dai taga gudun ruwansu,ganin basu d niyyar baiyyana kansu yasa tace zata gaya ma su baba. Abun ya mana dadi sosai har hakan yasa nasaki jiki dasu muka sha hirarmu ta bankwana,jinake inama zasu zauna dani amman nasan hakan ba mai yuwuwa bane. Bamu kwanta ba sai karfe daya ranar banyi bacci ba tunanika suka cika xuciyata,ina cikin kokwanto komi ya cushe man.duk yadda naso baccin gagarata yayi nai salla raka,a biyu na roki ubangiji daya sakamun salama acikin xuciyata,ya sanyaya mun raina nayi zaman aurena kamar kowace mace,ya ban ikon yin biyayya wajen mijin da bansani ba yaba ikon danne duk wani miki na soyayyar danake ciki. Rashin baccin yasaka na kamara sadda na tashi na nemi su inna ban gansu ba,duk inda zan ga daya naduba babu su dakin da suke kwana arufe falo na dawo na zube gefen kujera ina kuka,meyasa xasu tai bamuyi sallama ba meyasa haka kuka nake sosai da sosai. Gashi ko karya wa ban ba kuma yunwar nakeji sosai,na kasa tashi naje dining naci abincin tunda gashi can ankawo. Ina nan zaune naji anshigo mata ne biyu suka shigo turawa ne suduka,gaidata sukai suna cewa sune masu aikin gidan dayar zata iso. Kallonsu tai cike da haushi tanuna masu hanyar cikin gidan,tana binsu da harara kamar sune sukai mata laifin. Saida taji yunwa na niyar kassarata taje tahau cin abincin,tana hawaye gashi bata taho da waya ba mama ta barwa wayarta. Haka ta wuni cikin kewa daga tai salla taci abinci saita kwanta,har gajiya tai da yin bacci ita bata saba zaman haka ba babu aikin fari balle na baki,ahaka dare ya cinmata duk atsorace take haka tayi wankan ta ta dawo falo tai sallar magriba,itama sallar badan alam dake bugawa ba duk time dinta bazata gane ba,don bataga agogoba,itafa atakure take bata saba da wadannan abubuwan ba tafisaba wa dana kasarta nigeria. Tana gama salla mai aikinta linder ta iso cikin girmamawa tamika mata waya. Ansa tayi tana binta da kallon tambaya,cikin harshen turanci tace mata"ogane yace abaki akwai sako aciki kiduba" Harara ta maka mata amman ba gane metake nufi da hakan tai ba,ta juya ta koma bangarensu. Duba wayar ta cigaba dayi tana shiga ko ina bata ga komi ba,tsaki taja ta ajiye tana rabka tagumi,bayan minty biyu taji sako yashigo har kerma hannunta yake ta dauka tana dubawa. _"KIYI WANKA KISHIRYA IN THE THIRTY MINUTES AND WAITING FOR ME"_ kallon wayar take kamar zata cinyeta don haushi,au bazai iya kiranta ba saboda girman kai,shin wai taya ma zata iya zama da wannan bahagon mutumen.kodan yana ganin yana da kudi zaimun wulakanci shiyasa ya kawoni kasar da babu uwa babu uba babu dangin iya balle na baba,hawaye suka silalo mata tana sharewa itafa tasan sun kulla amana da kuka yanxu.daman gata sa arhar kuka,kallon jikinta tai taga bata jima da wanka ba,kawai dai kayan baccine jikinta. Tatashi tanufi bedroom din cike a tsoro,bata saba zaman gidansu babu kowa ba balle wannan uban gida mai girma ga sako da lungu gani take kamar wani xaixo ta shaketa ya kasheta yajefar da gawarta..........wani marron less ne da zanen manyan flowers milk sai kyalkyali yake,baya da nauyi shiyasa ta daukoshi riga da siket ne siket din yayi bala,in fitar da shaf dinta don randa ta fara sasu ranar alhamis din auren mutane sai magana suke gaskiya amarya tasha kyau,masha Allah tubarkallah.karshe saboda haushi ciresu tai saboda bata son ma abunda zai sa ace tai kyau abikin da ba sonshi take ba. Ajiyar xuciya tai bayan ta sak kayan,rigar irin mai budaddar kafadar nan ce akai mata,an kawata gabanta da wani style mai kyai.

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});