Chapter 83
Chapter 83
kan kudine da bazai bayar da anty jamila ga uncle yahya ba,tunda shima kudin garesu sosai. Amman bazata iya ja da hukuncin mahaifinta ba,koda hakan na nufin dawwamar bakin cikinta. Yesmin ce ta shigo ta zauna kusa da itana rungumota jikinta tace"plzzz Adda kibar kuka insha Allah baba zai fahimce abunda ke ranki insha Allah zai amunce dashi.tunda abunda ake zarginsa dashi karyane sharrine naji anafada rannan.kiyi hkr kiyita addua idan darabon ku kasance tare baba zai sauko zai hkr yabaki shi.zantaya ki addua kibar kukan Adda nima zaki sani" Rungume juna sukai suna kukan tare,mama na tsaye bakin kofa tana jinsu,badai ta shigo ba tasan za,a rina tasan safiyyah tajima tana sin wani kuma tasan ba tun yanzu suka san juna ba. Juyawa tai ta koma daki don bata ga fuskar yiwa baban su maganar komi yanzu ba. *********** Mamaki yasha yadda aka canza komi na part din ya koma sabo,don yadda yaji bakin ni ima yau akai fenti aka saka sabbin komi na wajen rungumeta yayi yana jin dadin dawowa cikin family dinsa,gefe guda ga sahibarsa ta gama wanke duk wani datti dake xuciyarsa. Shida malik gaba yau falon Abbi akai zaman fira ga mami ga Abbi ga ni,ima sai malik din,zakiyya tana ganinsa tatashi tabar falon baice komi ba don daman yasan za,ai haka amman soon zata sauko idan yayi lallashi. Duk abunda suka faru aketa bita wasu ayi kuka wasu ayi dariya,anan duk sukai dinner basu tashi hirar ba sai shabiyun dare. Anan Abdoul yake tambayar ina su Amina Abbi ya bata rai yace "suna can shashensu yabasu sati biyu su fiddo mazaje duk ya aurar dasu idan ba hakaba wlh ya rantse saakarsu zai bayar. Baice komi ba o aure ne shine ya dace dasu. Mami da ni,ima sukai daki don bacci sukeji akabar malik da Abdoul da Abbi suna tattauna wa game da duk dukiyarsa da umma taso rabashi dasu,har wadanda yariga yasaka mata hannu amman baikai ga bata ba. Nan suka tsara yadda abunuwanshi duk zasu dawo yadda suke basu tashi ba sai biyun dare. Duk maitar shi akan jin muryarta hkr yayi don yasan tayi bacci. Baisan fiyah tana can tana kuka ba,idan ta gaji tayi tagumi tana tunanin yadda zata rabu da Abdoul. Yashiga jininta da bargonta tamkar fitar numfashinta takejin soyayyarsa,lokaci guda kuma baba zai mata haka. Kashe wayarta tai don bazata iya ganin kiransa ta ki daga wa ba. Washegari kamar marar lafiya ta yini don ma exam din sai yamma haka ta yini daki,saiga yaya jalal ya dawo Anty jamila kuma tazo. Ranar yini tai tana surfa ma fiyah bala,i don taki muhseen shima yaya jalal din yana tayata.kuka kau idonta har ya kumbura,bata kara takaici da bakinciki ba saida maganar Abdoul nasser ta fasu duk suka sani ai kamar zatai tsuntsuwa tabar gidan haka taji. Don yaya jalal yace wlh idan yasake ganinta dashi ko aka gaya mashi anganta dashi saiya balla mata kafafu. Mama dai najinsu saida taga abun naneman zama hauka tace duk wanda ya sake mata fada akan haka saota bata mashi rai.miye laifin yaron kawai don anbata sunan sa shine kurin zaku tasanmata,to karta sakejin bakin kowa akan maganar. Wanna ranar fiyah bata san ma meta rubuta ga exam din ba,tasandai ta yi tubutu amman bazata iya cewa daidai tayi ba ko akasin haka,har dare bata kunna wayarta ba Abdoul nacan duk ya rude ya fita natsuwarsa,saiyazo xaiyyi sallama gidan saiya fasa kasa zama office yayi don tashin hankali,maganarta tajiya yake tunawa kardai baban nasu ya dakatar da ita akanshi.inko hakane dole ne yau yaje ya fuskance shi............daga jiya zuwa yau fiyah ta fita natsuwarta bata iya cin wani abun kirki data fara zata ajiye ta shige daki......mama duk tashiga damuwa kuma har yanzu baban daure fuska yake don yasan zata ce mashi wani abu.............bayan salar isha,i yagama cin tuwon masara da miyar kubewa danya da mamar tayi,har lokacin fuaka abace duk gidan ya zama babu dadi saboda abunda yafaru. Dalha ya shigo bayan ya gaida baban yace"kayi bako awaje yana son ganinka" Kallon dalhan baban yayi yace"waye" "Dan gidan Alh........katseshi yayi yace"cedashi ya shigo" Fiyah na daki tana jin haka dandanan wata masassara tazo ta rufeta,kirjinta yana duka me baba zaice mashi innalillahi nashiga ukuna Sallama yayi yashigo cikin wani yadi marar nauyi yayi kyau sosai,ya gaida mama dake bakin famfo ta asa cikin kulawa. Kafin baba yayi mashi iznin zama ka tabarmar dayake bisa. Yaya jalal ne yashigo yana ganinsa ya hade fuska,Abdoul bai damuba ya mika mashi hannu,Daker ya amsa mashi gaisuwar dayake mashi. [10/11, 7:23 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 *kafin muci gaba zanyi wani bayani.akan masu ganin ban kyauta ba dan nasaka Alfah bai auri zakiyya ba,harda cewa ina nuna duk girman laifin mutun ana yafita yes duk girman laifinka idan katuba ga Allah yana yafe mana,haka zalika niban nuna cewar Alfah bai yafewa xakiyya abunda tai ba,tariga ta sanar dashi komi kuma yafahimceta yace ya hkr komi ya wuce,sannan badole sai Alfah ya auri zakiya ne hakan zai nuna ya yafe mata ba.abunda nakeson kugane nifa labarina gaba dayansa akan Abdoulnasser da safiyya natsara shi,duk wanda kukaji sunansa to daga jikin daya daga cikinsu ne,kuma nayi hakane don na nuna cewar ba komine kake nema ka samu ba.duk sonka da abu idan babu alkairi tsakaninku Allah zai iya hanaka,haka duk gujewarka da abu idan rabonka ne dole zai kasance.ita rayuwa haka take xuwa ku kalli yadda abubuwan suke faruwa ko a reality zakiga abunda kikeso bashine yake kasancewa ba,wanda bakinson shine alkairin ka akan kanki ma idan kika duba abubuwa dayawa dakikeso baki samesu ba kuma karshe wanda bakison shine alkairinki.don haka ina mai bawa masu challenging dina hkr akan cewar haka labarina yataho,haka zai cigana da tafiya idan anan anbata maka wani wajen ana faranta maka.haka rayuwar take idan nan kaji dadi ba dole can kaji ba,idan yau katashi da lafiya gobe ba lallai kajika normal ba.don haka kubarni na tafiyar da labarina ayadda yake,haka natsara haka zai tafi plzzzzz idan wata ta kullaceni har tana ganin ta yi asarar kudinta ina bata hkr,nidai don wata kodon wasu bazan fasaba bakuma zan canza idear ta ba ina godiya sosai da challenging wannan yanuna man cewar duk yadda kake faranta ma dan adam duk ranar daka kuskure mashi to hakan nanufin sauran daka faranta mashi zaimanta dasu ya gaya maka magana.ngd ngd sosai da hakan na sake samun experience ahakan,daman arayuwa bakowane zakaima daidai ba nabarku lfiy BISSALAM* 🅿️...........59 "Zauna sosai magana zamuyi dakai." Baba yacewa Abdoul dake yakejin dukan kirjinsa yana karuwa. "Meke tafe kai tukun karna katse maka hanzari" Sadda kai yayi yanajin kamar ya tashi ya ruga amman muhimmancin safiyya arayuwarsa yafi gaban nan,wannace damarsa idan yara sata baisan ya zaiba. Cike da ladabi yafara magana cikin natsuwa "baba nazo ne akan kaban iznin xuwa wajen safiyya,inasonta na yaba da halayenta nagari da hankalinta da natsuwarta don Allah baba karkace aa." Yafada muryarsa tayi rauni tausayinsa ya cika xuciyar mama,jalal kuwa sai wani harararsa yake yaja karamin tsaki yace"kayaba da tarbiyyarta kaikuma fa,taka tayi daidai da tata kaga akwai tazara tsakaninku" Dago jajayen idanunsa yayi ya xuba mashi su yaajin zafin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101