Chapter 14
Chapter 14
kare ba,har gajiya nai da kwanciya haka dai har gari ya waye,na fita buge bugen dana Saba,don wanan kudin bai hana ni fita nema ba. Still titin na nufa na hanyar lugbe na had'a omona ina wankin glass Ana bani naira dari...........inata aikina har sadda lokacin tafiyata yayi shagona na koma na unguwar gwagwalada nashirya na hau taxi zuwa maitama estate. Numfashi ya sauke idonsa akan na fiyah datayi shiru ta na saurarensa yace"kinga munsaki layin Maigida Abdoul-naseer mun Kama wani ko,inason na baki ansar tambayarki kafin mukoma ga asalin abunda ya zaunar damu kafin lokaci yayi." Gyara zama tayi fuskarta duk tayi kalar tausayi tace"yah malik kenan duk hasashena akan alakarka da.....Abd...abokinka Ashe ba haka bane inson inji naka labarin rayuwar don har ciki xuciyata ahaka ma ya nuna mun kasha wuyar rayuwa." Ruwa yasa Mata ya mik'a mata yana murmushi Mai kyau da tsari yace"abun kuma yayi mun yawa hajiya sofiyyah,kibari na karashe maki na mutumen mana tunda naji sunansa ma wuyar fada yake maki." Dariya ta d'anyi tasha ruwan kad'an tace"uhm Ina jinka ka cigaba." Cigaba yayi da cewa"sanda muka isa unguwar daker jamian tsaron dake area wajen suka barni na k'ara gidan,don card din daya bani duk address din naciki. Sanda naga wannan daula ta gidan numfashina saida yaja,najinjina irin mahaukatan kudin da aka narkar wajen,maigadi nagaida yana tambayata wanake nema. Kallon card d'in nayi nafada ma shi sunansa yace to nazauna nan bari yaje yasanar dashi aciki. Inanan zaune yaje ya hadawo yace muje nakaika masaukin bak'i,haka nabisa baya Ina sake kalle gidan kamar Wanda yazo daga riga. Haka nazauna tsawon awa guda cikin wani tsalelen falo sai fitar da ni'ima yake ga k'amshi kamar me. Amman fa ankawo mun lemo da kayan cinye cinye. Babu jimawa saiga shi ya shigo fuskar nan kamar gonar auduga,sai Fara,a yake tashi nai Ina mayar mashi da martanin murmushi Zan zauna k'asa,saurin rik'oni yayi yace"haba dai abokina,meye haka tashi don Allah zauna anan kusadani." Haka muka zauna kujera guda ya mik'o mun hannunsa mukai musabaha. Bai jani da nisa ba yace"hakikanin gaskiya abokina na yaba kwarai da hankalinka da natsuwarka da kuma jajircewarka,gaskiya ka burgeni kabani sha,awa domin ba kowane matashine kamar ka zai iya yawon siyarda card ba,sanan ba kowane zai iya yawon wankin glass ba Ana bashi naira dari har yayi godiya ba." Kallonsa nai nace"ka ganni rannan ne yallabai." Kafad'ata ya dafa yana dariya yace"bama rannan ba ABDOUL-MALIK na sha ganinka different places,naganka kana jan taxi don har dauka ta kayi,sanan kayi gadin NI'IMA MEMORIAL SCHOOL kafin akoreka,sannan ka siyar da youghout da purewater.......duk nasani,dalili kuwa shine nasa ana bibiyar Mani Kai." Idona kamar zai fad'o nake kallonsa cike da mamaki daker na iya cewa"yallabai.......not yallabai kakira ni da ALFAH ko ABDOUL-NAS don inajin dadin sunyen fiye da tunani." Shiru nayi Ina jinjina karamci da mutunci irin nashi kallonsa nasa ke yi nace"Amman taya haka,menayi maka mai dadi yasa duk haka tafaru." Donet d'in dake cikin bowl da aka kawo Mani ya dauka ya gutsira yace"ranar da ka d'aukoni motatace ta tsaya nabaro driver DA maigyara bakin hanya nikuma na tsayar dakai ka kawoni gida. Akan hanyar ne naji wani Wanda kuka gaba dashi yana ce maka,malik kadai baka gajiya yau kaine wannan aiki gobe kaine wancen,wlh ni bazan iya wannan wahalar ba duk inbi inkare ga aikin wahala.gara inzauna har sadda aikin office zaizo,Kai ko kunya bakaji wace mace xata soka kana wannan Sana,ar haba shiyasa duk aka gujeka." Ansar daka bashi ita ce tayi masifar yimun dad'i cewar dakai. "Ai babu babban malalaci irin Wanda zaikwanta sai anciyardashi sannan kake maganar wahala,duk namijin dayasan ciwon kanshi dole yayi wahala wajen Neman nakanshi,sannan aikin office daka ke magana,inhar ba hanya gareka ba bakasan wani ba babu ta yadda za,ai kasameshi kuma ni na gode ma ALlah daya bani rai lafiya da nake iya Neman na kaina har na iya yiwa wani alheri. Basai naje nayita maula ana cimun fuska azagan azagi iyayena sannan aban awulakance,ahaka ahaka Allah zai bud'aman don yace tashi in taimakeka." Wannan maganar itace tasa naji kayi masifar burgeni kuma naji sha,awar taimakon ka saida nasa akaringa bimun Kai aka tabbatar mun da Cewar kai din jajirtaccene kuma jarumi Mai yin iyakar kokarinsa don ganin ya rufa ma kanka asiri.wannan yasa nace Zan taimakeka zaka zamo abokina aminina kuma d'an uwana,don haka daga yau kadawo d'anan gidan kuma kai zanba wa amanar company nina da store Dina,don nauyin dake kaina yayi mun yawa,Amman tamabayata anan malik itace inane asalinka kuma ina iyayenka,sannan miye matakin karatun ka?.............. πsorry wlh banda caji Ku hadu gobe. Comment and share Mrs bb ce Mom muhseen. [9/17, 3:36 PM] Fauziya Madaki: πππππππ *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* π ΏοΈ.........12 "Nisa wa nai nace mashi iyayena sun rasu,tun ina dan shekara goma a duniya,mu y'an Asalin katsina ne anan iyayena suka yi aure har suka haifeni ni kadaine d'ansu watarana b'arayi suka shigo mana suka kashesu,suka sama gidan wuta Allah kadai ya rayani bacin bakar wuyar danasha asibiti.saida nayi wata uku kwance,wata diyar yayar babana ta yi jinyara,itace ta cigaba da rik'eni har Allah yasa na mallaki hankalin kaina.ninake dauwainiya da kaina in biya kudin karatuna,babu irin sana,ar da ban ba ahaka har na samu nasarar shiga jamiar yar aduwa university.anan nayi karatuna na business administration,Alhamdulilah nasamu result mai kyau ina yin graduation mijinta yace inzo muje abuja inda yake kasuwancin sa,ahanyarmu ta zowa aka kirasa matarsa da d'ansu mota ta banke su sunrasu. Juya wa mukai muka koma akai zaman makoki naji wannan mutuwa kamar kamarme nadade ban dawo daidai ba,karshe shi bai dawo abuja ba sainine na biyo hanya nazo na kama hayar shago inda yan kudina naja jari nacigaba da yan buge buge na.kaji asalina kaji karatuna yanzu haka banfi shekara biyu dana gama service ba.inanan ina tara kudi zan koma masters." Jinjina kai kawai Alfah yake yana kallona kafin yace"gaskiya kai namijin gaskene malik ka burgeni Allah yajikan iyayenka yakuma gafarta masu da ita ma marik'oyar taka,abunda za,ai tashi zakai muje part dina kaga d'akinmu don gado daya zamu ringa kwana,zan gabatar dakai wajen mami da Abbi idan ya dawo don tuntuni nayi mashi maganar itama mami harta zak'u da son ganinka inyaso anjima ida kahuta saimuje kakwaso kayanka zuwa safe saimu fita muje kaga komi yadda yake,fatan zaka daukeni kamar d'an uwanka na jini don ni tun randa na fara ganinka ka kwanta man Arai naji ina sha,awar taimakonka don allah malik kazama mai rikon amana karka bari wani yabiyo ta wajenka ya cutar dani,zan iya yafe komi amman banda cin amana banda munafurci Don Allah ka kula,Allah yabamu sa,a ya karemu daga makiya." Tundaga ranar nazama d'an gida mami mahaifiyarsa jitake dani kamar dai Alfah haka ni'ima yaya sama yaya k'asa,haka wajen Abbi ma na samu karb'uwa sosai don min saba kamar yadda yakeyi da Alfah haka nima yakeyi dani,saidai bangaren umma ko kusa hakan yayi wuya,itadasu zuwairat kamar su cinna man wuta zakiyya budurwar Alfah kawai muke gaisawa sosai ta dalilin kaunar da takewa Alfah,soyayya suka buga kamar zasu cinye juna,basa iya yini zungur basu ga juna ba ko basuni muryar juna ba,duk irin yadda Alfah yake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101