Chapter 43
Chapter 43
Allah bata so ransa yabaci ba, Kallonta yayi yace"kije mana" Kamar Mai tausayin asa tatashi tafara nufar kofar fita,dariya yake son yayi amman baison tagani. Waigowa tayi kamar zatayi kuka tace"yaya malik karya dakeni,karya zuciya ya mun tsawa." Girgiza mata kai yayi yace"bazai maki haka ba kidai bashi hkr kisamu yadawo ya ci wannan garar don wlh yamun dadi sosai maza jeki" Haka ta bude kofa ta fita aikamar jira yake ta fitan ya dunga kwasar dariya,lallai tarkon nan yayi kamu sosai,insha Allah komi zaizo da sauki. Yana cikin mota ya kwantar da kujerar zaman banza ya kwanta ya rufe fuskarsa da fesin cap di sa. Jikinta wani irin sanyi yayi ahankali ta kwankwasa glass din window din,tunda ta tsaya kamshinta ya iskoshi jiyai xuciyarsa na mashi kai kawo,ahankali ya sauke glass din baiyi magana ba baikuma dago ba,lawallar kuda ta kamayi tarasa abun cewa bakinta rawa yake wana mutun yana ata kwrjini cikin kwana biyunnan. "Sauro yana shigo mun inbakida abun cewa plss zan rufe glass dina" Bakinta yana kerma muryarta kamar zatai kuka tace"pl....s kayi hkr.....karka tafi kadawo don Allah" Wani sanyi dabai san daga inda yake ba yaji yana sirarowa cikin ransa,amman sai yayi shiru yana adduar Allah yasa ta sake bashi hkr karta tafi. Bata san dalilin hawayenta ba muryar na rawa tasake cewa"plssss kaji,im sorry........"maganar ta katse sanda kukanta yake fitowa Wani suka yaji ga kirjinsa jin muryarta na fidda sautin kuka,ahankali ya tashi jiyake kamar anzare mashi duk wata lakka daga jikinsa muryarsa kamar tafito daga cikin frig yace"come in" Ahankali ta zagaya wajen zaman driver ta shiga kanta akasa hawaye na bin fuskarta,tunda yake rayuwarsa bai tabajin kwatan kwacin irin halin dayakeji yanzu ba.koma wa yayi ya kwanta yanajin wani irin yanayi na sake bin gabbansa. Ahankali take sharar kwallah,inza,a yankata bazata iya cewa ga dalili ba. Hanky taga ya miko mata babu musu ta ansa tana kaishi ga fuskarta,wani kamshi ne ta shaka daya saka taji duk wani kunci na xuciyarta yaya yaye,ahankali take share kwallar har ta samu kwallar ta tsaya. Sannan ta mika mashi bai ansa ba yace"nabar maki" Tanajin yadda xuciyarta take bugawa numfashinta kanshi ya canza salon fita, Kamar mai koyon agana tace"kazo muje kayi hkr ko lemun kasha don ku akai" "Danshi dai,ni awa za,ayi abu danni daman ban saka ran samun tarba daga gareki ba saboda baki daukan mutun ba" Juyowa tayi duk da ba ganin fuskarsa take a tace"amman ai nabaka hkr ko" Murmushi yayi yace"baimun ba kije kawai ngd kin baroshi shimadai bacin dnke yazo" Kamar zata rushe da kuka tace"plsss mana kayi hkr to" Malik ne yafito shida uncke suna hira cikin fara,a duk sai taji ta kunyata. Fitowa Alfah yayi itama ta fito tana jin kunyar uncle tasan dole zai dauki wani abun,tunda gasu acikin mota su biyu. "Tunda kunya ta hanaka cin kayan tarban bakon Abokina gashinan na saka an yimaka takeaway dashi,don Allah karkace bazaka ansa ba tasha wuya fa wajen hada maka" Duk uncle ne yake wannan maganar. Kanta akasa malik ya isa inda take cikin kasa da murya yace"qanwata kuka kikai mashi" Tabe fuska tayi kamar zatayi kuka tace"kai yaya malik shine fa........kasa magana tayi tana sadda kai" Dariya malik yayi yace"qanwata gaya mun meyayi maki yasaki kuka" Kasa ansa shi tayi don bata san ma me zata ce mashi ba. Hanyar shigewa tayi zata shige gida uncle yace ah safiyya bakiyi sallama da bakon naki ba,xokuyi sallama aimun gama maganar." Sake musabaha sukai dasu yakoma cikin gida yana cewa maigadi idan ta shigo arufe gidan. Malik tuni ya shige mota yana jiransu kasa motsawa tayi daga inda take saidai shine ya isa inda take,ta juya baya ya tsaya daga bayanta. Tsayuwarsa yasa taji kamar ta koma kankara saboda wata irin mutuwar jiki tasame ta. "Goodnight amman karki manta banyi hkr ba,zan tai da cewar nazo kin wulakanta ni saboda..........juyowa tayi kadan yahana ata fda kirjina ba tayi saurin dan ja baya, "Don Allah..........lumshe idonsa yayi yana girgiza kai wanda kadan yahana numfashinta bai kare ba. "Goodnight" Haka yabarta kamar anshuka ta har motar tabar kofar gidan sannan ta samu karfin guiwar daga kafarta tashige. Wannan dare xukatan mutane biyu basu huta ba. Mrs bb Mom muhseen. [9/17, 3:38 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........31 Washe gari da wuri suka gama soyen raguna uku,zuwa karfe biyu na rana sun gama dan ma Suna da dan yawa kuma kasko uku sukai,duk yadda fiya take kwari kwari saida Inna balaraba da Anty jamila sukai mata magana ko bata da lfiya,saboda yadda duk ta zama sukuku,bacin sun santa da kazar kazar da yawan magana wani bin. Tun safe take tsammanin wayar zakiyya amman shiru kuma ta kirata bata samu ba,duk saitaji gabanta yana faduwa Allah yasa ba wani abunne zai faruba,haka taita tsammanin kiranta har karfe uku na rana. Daker ma taci abincin rana kadan kadan ta duba wayarta taga ko zata ga misscall amman shiru. Saida akai sallar la,asar ta sallame kenan taji karar wayar zunbur tayi ta jawota Kosallama batakai dayi ba taji muryar zakiyya tana magana cikin tsananin tashin hankali, "Fiyah........kina ina fito yanzu fito don Allah ki saman hanyar shoprite.......babu lokaci kifito don Allah akwai babbar matsala" Jikinta ya dauki karkarwa tace"ganinan zakiyya kiyi kokarin boyewa biyoki akai ne" Muryarta da alamun kuka take tace"eh biyoni sukai gasu nan bayana ina cikin mota na samu waje na lab'e kiyi sauri bari na turo maki inda zaki saman." Kashewa tayi tatashi zunbur ta canza abayarta ta suri wayar tafito falon. Anty na kitchen ta sameta tace"Anty don Allah zan fita bazan jimaba,result dinmu na islamiya zan ansa feea tace yau ake rabawa kuma basu bada na wani,don zasu tantance wadanda zasuyi musabaqa" Kallonta take kamar zata karyata ta amman kuma bata hujja, "Shikenan,amman safiyya don girman Allah kiyi kokari kidawo da wuri,banson kiyo dare nafison kina kusadani" "Insha Allah bazan ba" Fita tayi cikin hanzari saita dawo ta duba jikkarta tadauki kudin taxi ta sake ficewa cike da fargaba. Duba kwatancen tayi tasanar da mai taxi din ya karya kwana ya nufi wajen,suna shiga wani lungu ta hangi mota tsayw wajen,tunaninta ta zakiyyarce don bata sanar da ita kalar motar da take ciki ba. Sauka tayi ta sallami mai taxin ta nufi motar,kwankwasa glass din tayi aka sauke shi idonta akan wani bakin mutun fuskarshi babu kyan gani,shikadai ne cikin motar ja baya tayi tana rawar murya tace"kayi hkr nai zaton yayana ne yace mun yana kusa da nan" Kallonta yake yana zaro ido yace"bar nan kafin ina farka cikinki" Babushiri na yanki hanya amman jikina yaban akwai wani abu,labewa nai wani sakon gida ina leken motar wani katon mutun yafito daga wani gida hannunsa da wata jikka ta mata,yana fitowa daga gidan na hangi faduwar mukulli baisan ya fadi bama shi,shiga motar yayi ya jima sannan sukaja suka bar wajen. Saida na tabbatar sunyi nisa sosai na dawo da sauri na dauki key din,nashiga kofar da zata sadani da gidan don kofar babu marfi. Mukullin nasakana shiga bude gidan jikina ko ina rawa yake,daker ya bude na shiga gidan da gani andade babu kowa cikinsa. Kiran wayar zakiyar nayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101