Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 19

Chapter 19

Abdoul Nasser Alfa Book 1 Complete Hausa Novel 1,278 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ga gaya mata irin wannan zafafan kalaman ba,amman baka tab'a gane hakan akan fuskarta wani dak'ik'in kallo take watsa mashi,tana juya kwayar idonta kamar ba tata ba,kafin taja baya tana dad'e hanci da baki kamar taga kashi ko wata k'azanta.bacin salon nata kenan don dai kawai itama ta rama dizginsa da wulakancinsa,ja baya tayi tace cikin wata siririyar murya mai dadin saurare "dallah malam matsa ya zaka wani matsoni kana wannan smelling d'in,ka kuwa ji yadda kake tashi da alamar hancinka baya jin kamshi balle wari,aida kai kanka ka kyamaci kanka.har kake kirana stupid akwai wani stupid bayan ka,dubeka don Allah a haka kamar duka kenan,yo taya ma mutane zasu rab'eka kana warin giya mts!!! Move me kana wani tsaye bisa kaina." Dalalo idanu yayi kamar yaga sabuwar halitta,yana jin kalamanta kamar sukar mashi cikin kirjinsa juya wa tayi tana sauri don ta fice kafin ya kai ga saka mata kafa ya tad'oyeta,banda bugawa babu abunda kirjinta yake,har wani fitsari takejin yana taho mata bata wani buri daya wuce ta ganta tabar unguwar.........saidai kashhh tunaninta bai ci ba jitai anyomata wata irin fizga kamar zaitai da hannun nata. Afirgice ta ganta zube k'asa gabanshi fuskar nan ta sake rinewa cike da zafin xuciya ya daga k'afarsa zai taka mata hannu,cikin zafin nama malik ya karaso yajanye ta cike da b'acin rai yace mashi. "Mekake shirin yi Alfah,ina ruwanka da ita gunka tazo kokuwa ta kula da lamarinka banson cin zalin kaga kawuce kabarta tunda dai kaine ka fara tada wannan fitinar." Wata ingiza ya yiwa malik yace"karka gaya man nonsense malik,meye hadinka da ita miye alakarta da nan gidan,wallahi inka bari ta sake takowa nan yafada yana doka kafarsa da k'asa cike da mazan taka yacigaba da cewa to billahil azim za,a kwashi gawarta." Malik xai magana ta rigashi cike da tsiwa da rashin kunyar data aro babu jimawa tace"ni kuma saina zo,nan gidan dai ko to kadauka kamar gidan ubana yake haka xan mayar dashi,kwana ne kurun bazan ba kama hangoni gani can har dakin baccin ka,angaya maka kowa sakaraine da zaka ringa yiwa mutane hauka,yo waye bai iya haukan ba dallah can da kai mtsss!!cike da bala i yace"ke don ubanki ni kike gayaa magana tun kararta yake yana zaro ido tatare siket dinta tayi zata baza aguje don idan ya kamata ta bani ta lalace.......kotaki guda batai ba ya cabko hannunta ya dage cicin karfinsa ya watsata gefe tayi wata kalar fad'uwa har tana gurje guiwa..........ta fashe da kuka bakinta bai mutu ba tace"Allah ya isa na mugu Azzalumi macuci.......faske mata baki yayi yana huci "don kutumar ubanki tashi kifita shigiya mayya." "Kaine maye azzalumi macuci kuma sai Allah ya sakaan mugu mashayin giya.......tana fadar haka ta rarumi jikarta ra ranta cikin na kare......shima ya rufa mata baya aguje malik shima yabisu yana son yin dariya amman halin yinta bai zoba sai yaga yar mutane ta bar unguwar sannan. Cikin sa,a tama fita taga taxi ta tareta tashiga cikin azama. Tace"maza muje karka tsaya muje muje maitama estate zamu." Shashsheka kurin take ta leko ta danna mashi dak'uwa tana mashi gwalo. Zubewa malik yayi bakin k'ofar yana kwasar dariya harda rik'e ciki,don wannan wasan yayi masifar burgesa,koba komi fiyah zata ringa saka Alfah magana ta wannan hanyar zafin ransa zairagu tun yama biyeta wataran dole zai dawo hankalinsa idan yaga tana niyyar mayar dashi cikekken mahaukaci. Huci kurin Alfa keyi yana jin bakin cikin rashin kamata da baiba kallon wulakanci yayi wa malik cike da haushi yace"kana sane kayi haka ko,don ka b'ata man rai to kayo nasara amman kasani bataci lallai ba zanso ta sake zuwa zakaga abunda zai faru,saina cire mata kafar baya alokacin zata gane ko waye ni don ubanta." Ya wuce malik yana dariya gaskiya fiyah ta mamesa baizaton haduwar farko zatayi irin wannan karfi halin ba. Tana isowa gida taji kafarta ta rik'e sai yanzu faduwar da tayi takejin ciwonta,daker ta fito daga taxi ta salamesa ta nufi gidan cikin karfin hali.........mama tafara cin karo da ita zaune tsakar gida tabuga tagumi,ga yesmin gefe tana ta kuka......dandanan taji ciwon ya b'ace ta isa garesu cikin tsananin damuwa bakinta har kerma yake tace"mamana lafiya meya faru,naganku cikin wannan yanayin....yesmin daina kuka gani sanar dani don Allah meya faru." Mama kasa tankata tayi tana share hawayenta yesmince ta iya kallonta tace cikin kuka"Adda sofiyyah babane........sai kuma ta fashe da kuka ai fiyah najin ance baba ne cikinta yayi wata irin katsawa cikin rikicewa tace"sanar dani kanwata daure ki sanar dani meya samu baban yana ina babu dai abunda ya samai ko kigaya man don Allah." Tuni itama idonta ya fara zubar da kwallah ta tashin hankali komawa tayi wajen mama dake sharen hawaye tace"haba mama kunbarni cikin duhu don Allah kusanar dani ahalin da yake ciki,don Allah xuciyata bugawa take." Mamarce ta iya cewa cike da raunin xuciya "safiyyah babanku ne aka kama yana police station,tun bayan fitarsa ashe yaa can suka kamashi,kuma sunk'i fadar ainahin abunda yayi kuma sun hana belinsa,tun shabiyu jalal yake can shida dalha amman babu magana ingantatta da sukafada,hardai korarsu sukai cewa kozasu kwana anan bazasu canza umurnin da aka basu ba." Zaman dirshan fiyah tayi tana zubar da kwallah cikin kid'ima ta riko hannun mama tace"innalillahi wa inna ilaihir raju,un mama waye yasa aka yiwa baba haka,meyayi mashi wlh mama inada yak'inin baba bazai abunda ba shine ba waye shi wane macucinne azzalumi." Cikin jan majina tace"Alh muazzam ne bansan abunda ya hadashi dashi ba,amman daman ai yana cike dashi yanada wani kudiri aransa tsawon shekaru,kullum hanya yake nema dazai wulakanta shi allah bai bashi ba sai yau tsotsai nasan komi ma yafaru wlh babanku bada niyya zai ba,saidai tsotsai da rabon wahala." Hawaye take sharewa cike da jinjina magamar mama,Alh muazzam yasa aka kama baba,kenan banu wanda ya isa yasaka asakesa idan har ba shine yaga dama.........yanzu ya zasuyi wagaresu waye zai tsaya masu dazai ceto masu mahaifi. Cikin hawaye tace"yanzu kenan mama babu wanda zai taimakemu waye zaitsaya mana mama bamuda kowa daya wuce yah jalal,shikuma ba wani abin hannune dashiba sai rufin asirin Allah......mama haka zamu zuba ido baba yayita zama can." Itama cikin halin k'unci tace"Allah shine gatanmu sofiyyah,shine zai taimakemu shizamu kaiwa kukanmu kutashi kuyi Alwallah ga magruba can anfara kira mukaiwa Allah kukanmu don Alh muazzam baida wani mak'iyi cikin unguwar nan daya wuce mahaifinku,bai shiga gonarsa ba ma ya ya iya dashi balle yashiga,muje musanar da Allah kukanmu shine zai share mana hawaye. Daidai sallamar yah jalal kenan shida dalha maitsaron shago. *kuyihkr yauda kullum ce sai Allah* Mrs bb ce Mom muhseen. I really proud of u fans Allah ya kara mana kaunar juna. [9/17, 3:37 PM] Fauziya Madaki: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSER* *(ALFAH)* WRITING BY. MRS BB MOM MUHSEEN. WATTPAD NAME HUMAIRA7531. *DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB AND ALFAH FANS* 🅿️.........16 Duk idonsu akan su suna jiran ganin baba ya shigo suka ka shiru,zama jalal yayi cikin damuwa dalha kuma ya dauki buta ya zuba ruwa yafita don yin Alwallar magruba. Cikin zak'uwa da sonjin halin da akeciki fiyah ta dawo gabansa ta rik'o hanunsa cikin damuwa "yaya mesuka ce kenan can baba zai kwana,yaya ya zamuyi bamuda wani matakin dauka kenan." Shima muryar sa cike da damuwa yace"me zamu iya

Table of Contents

Chapters

101 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});