Chapter 94
Chapter 94
zakiyya saita ringa nuna maki kulawa da miji,shi namiji dakike gani yana son tarairaya wajen matarsa musamman ma irin mazajenku,naga abun naki yana neman wuce misali,saikace ba wayyaya ba kinsanshi ya sanki batun yau kuke tare ba,idan kikai sake yadda yakeda farinjini zakiji asalansa.inasonki sosai ina maki kallon danake wa su ni,ima da zakiyya.kiyi koyi dasu yadda suke yi dani kema kidaukan kamar mamanki zanfi jin dadi.nima abunda uwa zata fadama yarta dan gyara zamantakewarta zan gaya maki don inasonki da Abdoul,kuma ina ganin yadda yanmata suke kara kaina akanshi bazanso hankalin yayi wajen wata ba bacin ke gaki,kisaki jikinki kinuna mashi soyayyar dakike mai da yadda kike kewarshi hakan zai dauke hankalinsa da tunanin kinbar sonshi,don haka zanba zakiyya amanar kula mun da lamarinku in naji sabanin yadda nakeso zan bata dake" Sadda kai tayi tana murmushi tace"mami shine fa yake wani dixgani wai nace bana sonsa,kuma wlh niba haka bane" Me zakiyya xatai ba dariya ba ita da ni ima mami tayi masu dakuwa"kunga naku kason,zakuyi mun shiru koko" Rage dariyar sukai zakiyya na boyewa tana yin abunta.mami ta jiyo ga fiyah tace"dayace haka aiba biye mashi zakiyi ba,alokacin saiki nuna mashin kina sonsa din bawai kitayashi nuna hakin ko in kula ba,don haka zagewa zakiyi kizama jaruma yadda zaiyyi alfahari dake kibar wanan sanyi sanyin bana sonshi" Daga kai tayi tana murmushi. Xakiyya tace"zamushiga lesson time to time ko amaryar yaya Abdoul" Harararta nai ina dauke kai. Taya mamin shirya kayansu muka cigaba dayi tana janmu da fira don nasake dasu,kuma nai kokarin yin hakan ina biyesu muna hira da dariya,har time na dora sanwa yayi nida zakiyya muka shiga kitchen din bayadda mami batai ba akan mufito zatayi amman muka kiya. Abinci mai lafiya muka sarrafa dan danan sai kamshi,mami da ni,ima na cewa sun kagara suji sunfara xubashi cikin cikinsu,haka suka yini cikin farin ciki suna farantawa junansu,Abdoul baidawo da rana ba malik ne kawai sai su Abbi,don yana ta son maido kasuwancinsa london mami tace karya tattago wannan aikin yayi hkr ya bude sabon reshi anan,yake mata bayanin kudin dazayyi asara kafin yafara samun nasara,kuma ahalin yanxu idan yace zai kashe wadannan kudin karshe dole ya saida wancen company na nigeria. Wannan hirar tasu Abbi yaji saiya saka baki yace"yabarwa malik wancen kasuwancin yayi mashi alkawarin bashi duk kudin dayakeso ya bude wani anan london,don yace bazai cigaba da zaman Nigeria ba saidai yaringa xuwa yaa gaidasu,kuma basu takura mashi ba. Hakan yasa yanzu yaketa fafutukar ganin ya samun wurin dazai tsira sabon company,sannan har ya saje bude wani store din saboda anan baifi sati ba,amman kayan nan sunfi nacan kyau da quality dan danan kuma dayake hannunsa yana da sa,a saiga customers daga ko ina ana dibar kaya har daga Nigeria anke xuwa.shiyasa yafara zaman busy. Karfe shidda nayi ya dawo gida lokacin har su mami sun fito daga cikin gidan shikadai ake jira. "Mami har na yi wanka infito ko" Harararsa tai tace "lokacin jirginmu ya jima da tashi idan azaka samu rakamu ba kayi xamanka matarka ma saita tayaka zama" Kallona yayi ina makale da hannun mamin murmushi yayi yana shafa kai yace "aa meyayi zafi kushiga muje su Abbi nacan munyi waya dasu" Malik yaga fiyah na niyar shiga wajen da mami ta zauna yayi dariya yace"hajiya fito ga mijiki can kiketa likemata dake za,a koma ne" Dariya sukeyi shida zakiyya,ahankali ta fito tana cewa"mami kimasu magana" Itama murmushin tai tace"kyalesu zangyara masu zama" Kamar wadda kwai ya fashewa aciki haka ta isa wajen motar ta shiga,sannan suka dauki hanyar filin jirgi. "Sannu da dawowa" Ta furta mashi hankalinsa yana kan titi. "Na zaci ai bakiga shigowata ba,meyasa kikeson canza dabi,arki kokuma ince kikeson juya alakarmu,na dauka kina sona ina sonki akai mana aure amman yanzu kina nuna cewar kamar tilastaki akai bakiso,kina behaving like wata yar ruga kinsan muhimmancin aure kinsan girman miji kinsan hakkinsa kinsan komi akan dawainiyar gidan aure,ke dalubar ilimice kila ma zaki fini sani akan wannan fagen why kike haka" Duk saitaji ta muzanta tabbas abunda ya fada hakane,ni kaina ina mamakin yadda nake mashi bacin irin yadda nakejin sonsa cikin raina,amman sainake ganin ai shine ya fara nuna mun haka. "Kayi hkr ganinai daga gareka" "Shine saiki biyemun?SOFIYYA! idan kina ganin antakuraki aurena dake why bazaki sanar dani ba." Gabanta yafadi sosai muryarta kamar zatai kuka tace" meyakawo wannan maganar" "Taya bazan kawota ba bacin kina nuna man bakisona baki damu dani ba" Muryarta tayi rauni sosai tace"wlh ni ba haka bane idan da kasan halin dana shiga danake shirin rasaka bazakace mun bana sonka ba,plss kabar cewa haka." Yaji dadin maganarta sosai har hakan yakusa nuna ga fuskarshi,amman sai ya dake don tasan cewar ba wasa take ba kuma baya son yadda take tafiyar dashi. "Taya Zan sani tunda ba ganinki nake ba,kuma ai bazan tabbatar ba tun yanzu dakika samenin sai kike nuna mun halin ko inkula,idan hakan ta cigaba da faruwa zuciyata zata karkata xuwa wani wajen,tunda ke kin nuna bakisona" Baiyyi mamakin jin shashshekar kukanta ba don yasan zatayi sarkin kukace ai,muryar tana rawa tace"wlh ba haka nake nufi ba,don Allah kayi hkr wlh na damu dakai daidai da second baka taba barin xuciyata ba,ina son.............shiru tai ta duke tana kuka son ranta. Murmushi take yanajin wani irin dadi yana dawainiya dashi,abunda yadade yana jira wadannan kalaman daga bakinta,kullum sai jamashi rai take vata fada ba saida taji wuta uffan baice mata ba har suka isa filin jirgin,goge fuskarta tai sosai don kar agane duk da haka daka kalleta kasan tayi kuka. Bata jira ya bude mata ba ta fito ta wuce wajensu mami,bankwana suka shigayi dasu sunajin kamar karsu tai mami tace "diyata waye ya taba man ke" Rungume mamin tai tana fashewa dakuka don abun biyu ya hade mata bata son mamin ta tafi ga kuma kalaman sa daya gaya mata masu kona xuciya. "Mami bashi bane ya sani kuka" Gaba daya dariya suka saka masu harda su Abbi da dady,murmushi mamin tai tace"mekika mashi" Bazata iyacewa ba dole ta gilla karya. "Cewafa yayi inkikatai zairinga gasa man aya ga hannu" Dariya kurin suke masu shikanshi Abdul din dariyar yayi abun ma saiya bashi sha,awa takuma burgeshi yadda take kukan shagwabar. Kiransa mami tai tace"xonan son" Takowa yayi ya iso ta dagoni daga kafadarta ta kama hannuna ta saka cikin nashi ta dan sha mur. "Ko kwarzane nagani jikinta saika gaya masu,don haka ka kulamun da diyata." Rike hannun yayi gam yana jawoni gefen kafadarsa yace"insha Allah karkisha damuwa saikinyi mamakinta kince menake bata idan kika ganta." "Haka nakeson ji kaima malik ka kulaman da diyata banason inga ta rame ko kadan ta rike hannunsu ta saka masu albarka sannan suka sake bankwana,ni,ima tana cewa"Anty zakiyya Anty safiyyah kuyomun tsarabar babies kafin kudawo" Dungure mata kai mami tai suna dariya har suka shige jirgin,malik yace"kinjito abunda qanwarki tace" Gaba tai tabarshi tana cewa"abunda ma wanda zaibayar da babyn baishirya ba waya sani ko tsorona yake" Ta fada tana darita biyota yayi dagudu itama ta karasa cikin mota da sauri don tasan sauran idan ya kamata, Yace"insha Allah shigar farko zan xuba twins shiga ta biyu kuma triple shiga ta uku.........rufe mashi baki tai tana bashi hkr suna dariya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101