Chapter 67
Chapter 67
ubanki kuma duk abunda nake ba donku nake ba,ko kunfi son ya hada komi ya handame shida uwarsa,to bazai yuwuba ko dayardar ki kobabu zan aikata kuma wallahi kika tona mun asiri bazanji komi ba don saka ancire wuyanki shegiya,kilan ma asibiti akaimun musayarki." Dariya zuwairat da haulat sukai ummar tana cewa"haulat dake zamuje,don haka figarmun yar iska kikaimun ita mota inbaki iyawa kiramun mamman" Shiru ne ya biyo baya saidai motse motsen abubuwa da akeji,an dauki tsawon awa guda babu wata magana,malik zai kashe dady ya daka tar dashi. Saida akaci awa daya da rabi sannan sukaji magana tana fitowa,amman basu san kota waye ba ce "hajiya ai aikin ki baida matsala kawai kudi zaki xube sai kuma aljani gudunbala dake son kebewa da wanan" Cikin kidima umma tace"ban gane kebewaba boka,budurwa ce fa ya zakace haka aa ban yarda da haka ba.har gara ya kebe dani gaskiya" Kuka kefitowa daga cikin system din na haulat tace"wlh bazan yarda ba saidai idan zakiyyar ce za,a yi da ita umma nidai aa" Tsawa bokan ya daka masu yace inhar bazasu yarda ba sutashi subashi waje shiba mutumen banza bane. Haulat na kuka haka umma ta tusata cikin wani shegen daki da warina saiya saka gudawa. Biyota bokan yayi yana washe baki,ya dauko wani hayaki yana mata har hankalinta yagushe sannan yayi abunda zai da ita,yagama yafito yana lashe baki. Yace"sauran kudin aiki don Aljani kungunbala ya yaba da wannan kebewa yace aiki kam babu kakkautawa," Umma tace"godiya nake boka,ita wannan so nake asakar mata jini sosai wanda zai dauki hankalin mutun,na kwana uku sai adauke shi don plan dinmu yayi nasara,shikuma uban gayyar maigidan kenan sonake asaka mashi tsanar dan nashi,kuma duk abunda mukaje mashi dashi zai yarda ya aikata,sannan uwar yaron itama asakama maigidan tsanarta da ita da diyarta,boka sonake komi ya dawo hannun na nida yarana,matsayinda dansa ya samu nawa dan ya maye gurbinsa.kuma arufe baki kowa kar wanda ya tanka" Wata mahaukaciyar dariya ce bokan yayi yace"shegiya la ananna,ke kinma fini shedancin shegiya kenan,Aljani kututu ya kara maki ni,ima Alh kwangila yadade yana kwasar ganima" Kallonta zakiyya keyi cikin mamaki da al,ajabi harara uwar ta mata tace mawa kake bukata yanxu." "Ki bada miliyan biyar ta ishemu xubdajini" Babu musu haka ta fiddo kudin ta bashi tana mashi godiya,yace aiba sai yanada wani magani ba.tunda har Aljani kundunbala yasha romon diyarki saidai kuga aiki da cika wa,bari atado maku ita baccin wuya take" Bokan daya fiddo haulat yace"hajiya makarin wannan sihirin shine yaje kunnen wani bayan ku,muddin wani yaji wannan sirrin to ina mai tabbatar maki kwabarki zatai ruwa rayuwarki tana cikin matsala,bayaga hukuncin da zaki fuskanta wajen mutanen dakike tare dasu,anan aljani kundunbala zai mutu inhar yamutu ta silar haka to yan uwansa zasu dauki mata ki akanki,don haka kija kunnen yaranki" Kasa kasa zakiyya ke kuka tana Allah wadai da mahaifiyarta,har cikin ranta jitake inama ba itace ta haifeta ba,yo yama za,ai tayarda batare da daukar wani mataki ba,gyara zaman wayarta tayi dake cikin riga tana daukar komi. Amman kasan ranta tanajin tsoron abunda zai faru da ummar,amman kuma tana ganin gaskiya bazata iya barinta ba,ko nanda shekara nawane zata bayyanashi,koma me zai faru yaje yayita faruwa ai ita taja ma kanta. haulat har sukaje gida yana bacci. Koda suka isa gida umma hanata xuwa ko ina tayi,gudun kartaje ta bude baki ta gaya ma wani. Kasancewarsu tare yasa ta cigaba da daukar duk wasu wayoyi da umma keyi da Alh kwangila. "Alh katuro yanzu da kwalaben giyar akalla katan guda ajera su acikin frig din sa,sannan maganin baccin shima karka manta dashi.insha Allah gobe komi zai kammala.dariya sukai ita dashi suka kashe waya." "Don ubanki kallon me kike mun,jinin ya fara xuwa ne" Kwallarta suka xubo ta girgiza kai kurin. "Mai bakin hali duk cikinsu kece kika fita zakka,ko ubanki marigayi baida wannan halin to,banson gidan ubanda kika aroshi ba don nima ba naubane" "Umma don Alla..........buge mata baki tai tace"zaki mun shiru kokuwa,banza kurin" Haka zakiyya taita kuka tana biye da umma duk inda zata. Kasancewar Abdoul sai dare yake dawowa kuma key dinsa wani yana wajen zakiyyar,don wani xubin ita da ni,ima suna mashi kwalema su gyaremashi dakin tas,har ya masu kyauta. Waya Alh kwangila yayiwa umma cewar ga giyar ya aiko tafito itada xakiyar suka ansa hannun wanda ya turo. Zakiyya kamar ranta zai fita haka take kuka,haka umma ta tusata gaba suka ni ta baya xuwa part din Abdoul din,ta bude masu suka shiga frig biyune daya falo daya uwar dakarsa. Haka suka cikasu da kwalaben giya,sannan suka fito. Akwai wani mujitafa dake hidima da Abdoul din duk sanda yadawo daga wajen aiki,shine ansar jikkarsa xuwa bedroom shine hada mashi ruwan wanka,shine hada mashi dinner da dai sauransu. Dashi umma tai anfani ta danka mashi dubu dari biyar tace rabine ma inhar ya gama abunda zai mata to zata cika mashi dubu dari biyar din......wannan kudin suka janye hankalin mujitafa,ya saka ma Abdoul maganin bacci cikin lemunsa. Hankalinsa yagushe ya daukai da kanshi yaje har kan gadon umma ya kwantar dashi,tare da cire mashi kaya dagashi sai gajeren wando. Ranar zakiyya har sikewa tai saboda bakin ciki da nadama da dana sani. Mafarin kenan washe gari umma ta tashi hankaulan gidan,taje takai Abbi har part din yaya Abdoul tananuna mashi giyar dayakesha,sannan tace yamun ciki ya kuma kaini anxubda shi gashinan jini ya balke mun,saboda alokacin jini nake fitarwa sosai har yana bin kafafuna.idan kaga yadda umma ke kuka zaka dauka duk duniya itace da gaskiya,wai Abdoul ya je mata kwartanci.............kukane sosai yake tashi don duk zakiyya ce take wannan bayanin,tana sake cewa "banbiye ma umma don ina tsoron tsinuwarta ba aa na biye mata ne don in dauki komi in ajiye wataran kowa yasan meyafaru,amman banyi don yaudararka ba yaya Abdoul" Daga nan audio ya kare saura video Xuface suduka sukeyi sun shiga wani irin yanayi na rudewa,wannan wace irin rayuwace saboda duniya ki wulakanta kanki,ki watsar da darajarki ki munana wani sabida son xuciyark........... Dady yace"kunna video muga meke faruwa shikuma" Sorry ford let update I love u more fans [9/22, 6:48 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞 *ABDOUL-NASSEER* *(ALFAH)* WRITTEN BY MRS BB MOM MUHSEEN FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970 🅿️...........49 Danna video yayi yana ganin hoton mamman farko yafara yawo aciki,yana saka bindiga cikin wata jikka agefe saiga umma tana ta washe baki tace"karkuyi wasa kokadan mamman,wannan ce damarmu ta karshe da zamu cinma nasara.kaga dai duk wasu kadarori da muke son mallaka daga Alh yasaka mana hannu ciki,sing din lauyan sa kurin ya rage.shima dayaga saka hannun Alh bazaija da mu ba,karkuyi sakaki.ina mai tabbatar maku tunda har shikadai yafita yau zaku iya cinmasa ku gama mashi aiki." Rungume ummar tashi yayi yace"bakida wata damuwa umma ina mai tabbatar maki yau zakiji kyakkyawan labarin mutuwarsa,ai ko gawarsa bazamu barta ba saimun tabbatar ya babbake ko kamanin sa baxa iya gani ba" Dariya suka sake kwashewa daita har rana kissing kuncinsa,tace"Kwangila yace mun zai tura acire mashi birkin mota.......wayarta tai kara ta duba tace kaga dan halak shine ma ya turo mun sako,har angama aikin gaskiya shima yana da kaso mai tsoka,hanzarta kajiko........karar rufe kofa sukaji alamun kamar anajinsu. Zaro ido sukai ita da mamman din,umma tace"maza
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101