Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 98

Chapter 98

Dafin Harshe Part 1 Complete Hausa Novel – Full Story 490 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na saka kafin na ce"kawai ina tunanin da wasu kalamai ya dace na gode wa Allah ne, bisa kyautar da ya yi mini da kuma ni'iman da ya lulluɓe rayuwata da ita". "Ban gane ba". "Yaya Alhassan ni da kai mun san cewa ban dace da kai ba, amma duk da hakan ka aure ni ka killace ni a cikin gidanka ka ba ni dukkan kulawan da ya dace. A zamanmu da kai kullum cikin neman sabon hanyan da za kyautata mini kake yi......". Ban ƙarisa ba ya ɗaura ɗan yatsansa a saman leɓena. "Shit! Ba na son na ji wannan kalmar ta ƙara fito wa daga cikin bakinki. Bari na faɗa miki abin da ban taɓa faɗa miki ba, ni fa daman tun da ran Abba ina sonki a cikin zuciyata kawai na rasa ta yadda zan faɗa miki ne, ban san kuma yadda za ki fahimci maganar ba sa boda lokaci da yarinta a tattare da ke". Hannunsa da yake saman leɓena na ture"wai daman tun lokacin kake so na?". Ya ɗage mini giransa"ƙwara kuwa kawai ban faɗa miki ba, amma na san da na faɗa miki da yanzu mun haifi ƴaƴan ya kai dozin biyu". Babu shiri na kai masa duka a kafaɗarsa ya yi saurin zame wa. "Dozin biyu sai ka ce ka sama akuya". Dariya ya ƙyalƙyale da shi sai da ya tsagaita kana ya ce"to me ye a ciki? Ai duk za mu iya kula da su. In kuma ba za ki iya haifa min ƴaƴa ba sai na je na auro wacce za ta iya". Harara na galla masa wanda ya ke yawan cewa a duk lokacin da na yi masa sai ya tsorita. Zan yi magana ya katse ni"kin ga mayar da wuƙan wasa nake yi miki, Amatu ke ce wacce nake so kuma ba zan taɓa iya haɗa soyayyarki da na wata mace ba, ina fatan ki kasance matata har a cikin gidan aljanna". Ya ƙare zancen ya na jawo ni jikinsa ya rungume a ƙirjinsa, luf na kwantar da kaina tare da lumshe idanuna. Ya kawo bakinsa daidai kunnena kamar mai raɗa ya ce"Ina sonki matar Alhassan". "Ina sonka mijin Amatullah". A hankali ya ke shafa kaina kafin na ji ya ɗauke ni cak ya wuce da ni cikin ɗaki, na yi luf abina. Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! A yau Allah ya ba ni ikon kammala wannan littafin mai suna DAFIN HARSHE . Ina roƙon Allah ya yafe mini kuskuren da na yi a cikinsa abubuwan alkhairin da na yi a ciki kuma Allah ya haɗa mu akan ladan. Ina godiya ga masoyana da suka yi jimirin bibibiyar littafin tun daga farko har ƙarshe ba tare da gajiya wa ba, ina godiya Allah ya bar ƙauna. Ga masu buƙatan littafaina, tambaya, ba da shawara ko wani gyara ƙofa a buɗe take, za a iya tuntuɓa ta ta wannan lambar kamar haka 07038908713. Sai na ji ku.......

Table of Contents

Chapters

98 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});