Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 119

Chapter 119

A Rubuce Take Book 1 Complete Hausa Novel – Widad and the Secret of House 1,320 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fatarta mai sulbi da taushi. A hankali taji yanayin numfashin da take shaqa ya canza,wannan yayi sanadin katsewar numfashinta,ta soma bude idanunta a hankali har ta budesu tar,basu sauka kuma a ko ina ba sai a tashi fuskar dake dab da ita. Da sauri ta maida idanunta ta kulle,sai taga kamar a sannan komai yake faruwa tsakaninsu,duk yadda yaso ta waiwayo ta kalleshi taqi,daga qarshe sai hannunsa ya miqa mata "Oya.... shikenan na haqura,taso kiji" shuru tayi kamar ba zata motsa din ba,sai kuma ta motsa a hankali ta miqa.masa zara zaran yatsunta ya kama ya dagata a hankali tana cije lebe,kasa zama tayi sosai saida ta karkace,bata ankara ba taji ya nemi gefanta ya zauna "Komai ya faru unexpected,abubuwan daya kamata na tambayeki kafin faruwar komai ban tambayeki ba,but now i will ask you.....ya ake wankan ibada?" Ta fahimci sarai abinda yake nufi,don tsohon karatune da suka jima da yinsa a islamiyya,amma sai taji tambayar tayi nauyi fiye da yadda zata jita a bakin kowa,sai tayi qas da kanta hawaye yana son saukowa. Ya fahimci da gasken gaske ya tabota yau,kuma hatta da 'yan muslikancinta sun motsa,ya saki qaramin murmushi na gefan baki,sannan ya zamo qasa ya tsaya kan gwiwoyinsa,yasa hannunsa masu taushi da sukayi wani sanyi da batasan na meye ba ya riqe dukka hannuwanta yana kallonta "Ayimin afuwa widad din ummu.....a gayamin naji,saboda wani nauyi ne da yake kaina da ya zama wajibi na saukeshi" a hankali ta motsa qafarta,saita cije lips dinta ta gefe saboda yadda taji ta kamar ba'a jikinta,saita motsa bakin nata ta fara yi masa bayani daki daki. Idanu ya zuba yana kallon yadda dan qaramin bakinta ke motsawa yana fidda sautin siriryar muryarta mai zaqi,duk bayanin da takai qarshensa sai ya gyada kai,ransa yana sakeyin fari tas,yana kuma sake godewa Allah "Ma sha Allah, alhamdulillah" ya furta murmushi yana subuce masa,ta fadi komai dai dai babu wani gyara a ciki,sai ya tuna wasu shekarun baya kamar haka shida hafsat din,gyara da yayi mata ya kusa na rabin bayaninta,amma yau sai gashi yarinya qarama tasan wajibin dake kanta. Miqewa yayi a hankali yana fadin "Get up dear" ta tattara dukka dauriyarta ta miqe din tana runtse idanunta,saidai taku daya tayi ta gagara yin na biyu kuka sosai ya qwace mata,dukka qafafunta suka dauki rawa da ilahirin jikinta,gumi kuma ya fara yanko mata,zata koma ta zauna ya tarota zuwa jikinsa da sauri ya riqeta da kyau "Is okay,ya isa....ya isa,you will be okay in sha Allah,am sorry,nasan duk nine na jawo" ya fadi abinda yake da tabbacin zaiyi wuya bata fadeshi ba,ya karanci komai tsaf cikin idanuwanta,haushinsa ne fal da kuma bacin rai,yanzun kuma zai qara mata wani fushin akan wanda takeyi,don kuwa daukarta yayi cak ya wuce bandaki da ita,ya kuma fara rabata da kayan jikinta. Gaban rigar da tuni ya tashi a aiki ta riqe sosai tana hawaye,kai ya girgiza mata alamar a'ah fuskarsa a hade ba alamun fara'a,dole ta saki rigar,yasa hannu yana qarasa zameta daga jikinta,ya kuma jefata gefe, don tuni ta tashi daga sunan riga zuwa tsumma,zamewa tayi kawai cikin bathtub din tana rufe idanuwanta dake fitar da qwalla,itakam ya gama da ita,tasan ya gama lalatata,iya zafin da takeji kadai ya isheta amsa. Tana ciki ya dinga tara ruwa me dumin gaske,tun bai cimmata ba har ya fara ratsata,a lokacin tayi yunqurin miqewa amma ina tuni ya rigata,da wani irin zafin nama ya xare rigar jikinsa ya shige cikin bathtub din,ya kamata zuwa jikinsa ya riqeta sosai saboda ruwan ya ratsata. Tana jin zafin tana jin komai amma ta kasa katabus,saboda dukka wani qarfi nata ya tafi, kukan ma ta kasa,saboda hatta bakinta tana jin kamar shima ciwon yakeyi,eh....batayi qarya ba, don idan ciwon ma yakeyi ba mamaki, tsahon lokacin da bakin shagwabar tata ya dauka yana tsone masa idanu,a jiya sai daya fanshe dukka wani haushinsa a kansa. *H U G U M A* *_A RUBUCE TAKE_* (K'addarata) *Arewabooks:Huguma* Page 78 Bakinta ya mutu murus,sai rawa da jikinta kawai yakeyi,abun ya bashi tausayi sosai,baiyi experiencing haka daga wajen hafsat ba a wancan lokacin,shi yasa a yanzu yake ganin komai daban,amma daya tuna banbancin shekarun sai ya fahimci dole a samu irin hakan,widad din yarinya ce sosai,dole tafi hafsat shan jiki. Sau uku yana sauya musu ruwa mai dumi sosai,kusan duka dashi akeyin gashin,har sai daya kintaci lokaci sannan ya canza ruwa me kyau "Zaki iya wankan da kanki?" Duk.yadda takejin nauyin ganinta da yayi a haka bata jin zata iya wankan da kanta indai toilet din takeso bari,don ko ina na jikinta rawa yakeyi,saita girgiza masa kai. Da kansa ya wanketa tas kamar su mimi,ya nadota a towel ya fito da ita,wajen shiryawa ne ta riqe towel din tace zata iya da kanta,ya saki boyayyen murmushi,don dariya ta bashi,abunda take fa boyon a yau ya gansu ya ta kuma taba halalinsa son ransa,saidai inda ta bashi damar da haka zaiso,don bai gaji ba,yana jin kamar ma ba'a yi komai ba. Bai matsa da yawa ba ya dauko mata komai ya aje mata kusa da ita ta yadda basai tayi tafiya me yawa ba sannan ya fice. Kitchen ya wuce da kansa ya fara hada musu breakfast,duk bayan sakanni sai wani murmushi ya subuce masa,ya koma kamar wani zautacce shi kadai,wani irin wasai yake jinsa tamkar angon da yayi kwanan farko a gidansa,ji yakeyi kamar an canzashi,kamar ba shine abbas ba. Lafiyayyen breakfast ya hada,ya shirya komai saman tray abun sha'awa kamar ba girkin namiji ba,ya jima da koyawa kansa girki,tun bai iya ba har dolen dole ta saka ya koya din,banda ya iya din ya tabbatar da tuni yunwa tayi masa illa indai don ta hafsat ce. A cure waje daya ya sameta tana ta rawar sanyi,ya ajjiye tray din ya isa inda take ya fara qoqarin dagota cikin damuwa,sai ya samu kuka takeyi "Ya rabb....." Ya fada cikin tsananin damuwa,gaba daya jikin nata ya rikice da zafi,ga complain na ciwon da takeji "Kiyi haquri kici.wani abu,sai muje kiga likita" ya fada a tausashe cikin sigar lallashi,gaba daya yayi wani mugun laushi. Kafada ta maqale cikin salon rigima hawaye ya ziraro mata,sai da ya murde ya koma ainihin abbas dinsa sannan ta yarda ta tsaya,ya hada tea ya zuba komai a plate ya saisaita zafinsa,sannan ya matso kusa da ita hannunsa dauke da mug din "Ehennnn.....oya,take it" da kadan da kadan take kurba bakinta yana rawa,bata wani sha mai yawa ba ta fara kelaya amai,sai data dawo da komai na cikinta. Tsaf ya gyara wajen da kansa,sannan ya dauki waya yayi kiran samuel yace ya bincika asibiti mafi kusa dasu yayi musu booking,idan so samu ne asibitin Dr jessica "Yes sir....zanzo na daukeka ne?" Sasssan da widad ke kwance ya kalla,sai ya girgiza masa kai hadi da cewa "Nob,idan ka gama abinda nace maka shikenan,you can go" "Yes sir" ya sake fada cikin girmamawa,wayar ya ajjiye ya soma takawa zuwa inda take kwance,ba samuel ba,koma waye bazai iya bari yayi driving widad din ba,yana jin kamar tsokar zuciyarsa ce ke rayuwa a wajen jikinsa. Gaban gadon ya koma,a tausashe ya duqa gabanta,ya saka hannu ya nutse ya janye gashin kanta daya rufe rabin fuskarta baya,idanunsa a kan fuskartata daya wani taushi ta kuma canza lokaci guda. A hankali

Table of Contents

Chapters

155 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});