Chapter 118
Chapter 118
isa jikinsa ta fada,yayi mata wata wawiyar runguma kamar zai maidata cikinsa,ya tattaro dukka qarfinsa ya miqe saman qafafunsa,ya dauketa cak cikin jikinsa ya azata saman gadon dakin. Ko ina na jikinsa rawa yakeyi,da qyar ya laluba makunnin ac dana fitilar dakin ya kashesu,duhu ya mamaye dakin,babu abinda yayi saura sai siririn hasken dake ratso labule daga wajen farfajiyar gidan,ya kuma sassauta kaifin duhun dake dakin. Cikin jikinsa yayi mata kyakkyawan masauki ya fara sansana kowanne loko da saqo na jikinta yana jin kamar ya zuqe dukka qamshin,duk inda yakai hancinsa scent na daban yake bayarwa,irin wannan yanayin......irin wannan abun ya jima yana mafarki yaji daga jikin hafsat,amma tun satin farko na amarci bai sake jin hakan ba. Sosai ya haukace ya hautsine,ya koma real abbas dinsa dake bawa hafsat tsoro especially a lokaci irin wannan,widad dake da qarancin shekaru kuma batasan komai ba sai abun ya girmi tunaninta da kuma iyawarta,tun tana daukae ya lullubeta ne yana rarrashinta har ta gane wani karatu na daban yake mata,tashin hankalin da bata taba jin kamarsa ba ya sauko mata,ta kasa koda motsi bare ta zare jikinta,saboda ya cukukikuyeta tako ina,ya mata wani irin namijin riqo mai wahalar qwacewa,kiran sunansa ta dinga ji a jejjere,amma ko alamun muryarta baiji ba bare ya fuskanci magana takeyi,kansa da jikinta da yake sarrafawa kawai yake iya fahimta cikin duniyar daya shiga. Tako ina yayi mata riqon tsaurin da ba zata iya qwacewa ba,yayin da shi kuma yake jinsa a wata duniyar da baisan yadda zai kirata ba. Kuka sosai widad din keyi,irin kukan da ake kira na neman agaji da ceton rai,ceton da babu mai iya yi mata shi,tun tana ihu da iya muryarta har sautinta ya fara dakushewa. Duk da yanayin da yake ciki hakan bai hanashi karanto addu'ar nan da ma'aiki ya hori ma'aurata da karantata ba,sai yaji wata nutsuwa tana saukarwa qwaqwalwarsa,ya riqe fuskarta cikin tafukan hannayensa yana duban qwayar idanunta da suka bayyana tsoro da tashin hankali "Am sorry.....i love you" ya fada da wata shaqaqqiyar murya,daga haka ya fara neman hanyarsa zuwa maida widad din cikakkiyar mace kuma mallakinsa tahar abada,kamar yadda ya jima yana buri. Batasan yadda zata musalta azabar data ziyarceta ba "Ummmuuuuuuu......."ta kirayi sunanta da wata shaqaqqiyar murya,wanda daga sannan ta fara daina gane komai. Sanda yazo gangara kuka ne ya subuce masa,ya qanqameta sosai kamar zai tsagata gida biyu,tabbas banda hankalinta ya gushe sai tayi matuqar ji a jikinta,ya kifa fuskarsa cikin gashinta,idanuwansa na fitar da wani hawaye yana sake riqeta sosai cikin jikinsa,a lokacin wani abu mai girma da qarfi ya sake dasuwa a tsakaninsu,a lokacin ya dinga jin a shirye yake ya tunkari kowa da komai a kanta,ta wafce wani tsagi mai girma a rayuwarsa. Kusan mintuna hudu sannan ya dawo hayyacinsa ya fara qoqarin rabata jikinsa da ita,yadda jikinta ya saki gaba daya a hannunsa yasa ya fahimci babu numfashi a gangar jikinta. Sosai zuciyarsa ta kada ganin irin yadda wajen ya baci da jini,ya zare ido qirjinsa yana harbawa,kada dai ace ya kashe musu yarinya ne?,la haula wala quwwata illa billa. Cikin wani mugun kuzari da diro daga saman gadon ya doshi qaramin fridge dake dakin,hannunsa yana rawa ya dauko ruwa mai madaidaicin sanyi ya balle murfin har hannunsa yana jin ciwo ba tare daya lura ba,ya dawo ya zauna cikin jinin yana jawota jikinsa,ya bude ruwan ya soma shafa mata,amma harya kusa rabin robar bata motsa ba,wannan ya tashi hankalinsa,saiya sona tuttula yana zuba mata sosai har cikin gashinta. Doguwar ajiyar zuciya ta saki,suna hada ido ta maida idanun nata ta rufe tana sakin kuka wanda ko sautinsa ba'a ji saboda tuni muryarta ta dakushe,ko ina na jikinta wani azababben ciwo yake mata,ba zata iya tantancewa ba,amma daga can qasanta tana jin azabar data zarta tako ina. Saman qafarsa ta kifa fuskarta,sai ya rasa da wanne baki zai lallasheta,sai kawai ya cusa hannuwansa cikin sumarta yana shafawa a hankali "Am sorry.....kiyi haquri.....na tuba"shine abinda yaketa fadi,a qalla sun kusa mintuna talatin sannan wani baccin wahala yayi awon gaba da ita,kafin sannan wani zazzafan zazzabi ya rufeta ruf,tausayinta ya cikashi fal,shi kansa yasan yayi barna ba'yar qarama ba. A hankali yasamu yazameta cikin lallabawa kamar me riqe da sabon qwai ya kwantar da ita sannan ya tula mata duvet,don a yadda take cure waje daya ya tabbatar sanyi takeji,don ba qaramin zazzabi bane a jikinta. Qasan shower ya tsaya ya sakarwa kansa ruwa ba tare daya damu da rashin duminsa ba,don shi kansa wani zafi yakeji ta cikin qashinsa,kamar wanda zazzabin cikin qashi ke shirin kamashi. Kamar wani zautacce haka yabar ruwan yana sauka a jikinsa,yakai qololuwar tunani,sai furzar da duk ruwan daya shiga bakinsa da yakeyi,bai taba yarda da maganar nan da ake cewa mata suna suka tara ba sai a yau,iya yau kawai....iya yau kawai amma ta aje masa wani muhimmin tarihi cikin rayuwarsa. Tsaf ya gama wankansa sannan ya fito ya dawo dakin,ya tsane ruwan jikinsa,yana yi yana waiwayenta yaga ko ta motsa,amma har ya gama ya zame zanin gadon bata sani ba,bai damu ya maida wani ba,haka ya koma saman gadon tsurarsa babu shimfida. Sanda yake qoqarin sake maidata cikin jikinsa don ya rage mata sanyin zazzabin ta farka,kuka ta sakar masa sosai,don wannan karon muryarta ta bude ba kamar dazu ba,ido ya rintse yana jin sautin kukanta kamar saukar ruwan dalma a zuciyarsa,ya matso dab da ita,muryarsa tayi wani irin laushi,kamar ba abbas usman tafida ba(idan kunga sunan mahaifi ya banbanta kuyi haquri,na manta ainihin sunan mahaifinsa dana ambata a baya),jarumin kuma jajirtaccen dan sanda "Kina buqatar wani a kusa dake,let me help you please" qoqarin tureshi takeyi da hannu,don ko muryarsa batason ji "Banaso,ka qyaleni,ai ba sona kake ba,shi yasa kayimin haka,saboda ka ganni qarama ka girmeni" duk da yadda hankalinsa yake a kanta da damuwa da yanayin daya sanyata a ciki saida dariya taso kubce masa,har yanzu dai.....har yanzu dai ba zata bar wannan sakalcin nata ba "Naji... Kiyi haquri,ki bari na taimaka miki,idan kinji sauqi saiki rama". Kanta ta mayar ta kwantar a hankali ba tare data sake cewa komai ba,sai qwallar azaba kawai da take fitarwa daga idanunta,cikin d'ari d'arin kada tace aah ya sake matsawa kusa da ita ya sanyata a faffadan qirjinsa yayi mata rumfa,sai ajiyar zuciya ta kubce masa mai nauyi,ya dora habarsa saman lallausar sumarta data hargitse,hankalinsa nakan dukkan wani fitar numfashinta. Yadda zazzabin jikinta ke sake qaruwa ya hana masa runtsawa,akwai paracetamol a gidan,amma ko yaya ya motsa saita saki wani marayan kuka saboda zafin da radadi da jikinta yake mata,a haka kusan suka kwana yana gadinta,tana baccin rabi da rabi,tayi ta farka,bakinsa ya kasa hutawa da yi mata sannu. Da dabara ya samu yayi alwalar sallar asuba,ya hau gadon ya isa inda take,sai ya ranqwafa yana kallon fuskarta wadda ta fada sosai,ta kuma qara haske tafi fayau. Murmushi ne ya kubce masa,wanda tun daga qasan zuciyarsa ya ratso,sai a lokacin ya dan dinga tuna sunayen data dinga kira saboda neman agaji,ummu ta kiranyu har babu adadi,uncle muhsin,alhaji,latifa anty deena anty madeena harda mommynta,yau kam ya tabbatar kashinsa ya bushe,tabara ma tayi ta banza bare an tabota,saiya duqa a hankali ya hade tsinin hancinsu waje daya,take suka fara musayar numfashi,hakan kuma ya bawa danshin fuskarsa dama sauka a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155