Chapter 98
Chapter 98
bacci don ta samu ta huta sosai don ta wajugu ba kad'an ba. Sai da aka gyara Baby's d'in tsaf suka sanya musu kaya sannan suka duba lafiyar su, su kansu nurse's d'in yaran sun matuk'ar birgesu da basu sha'awa gasu identical twins ne masu kama da junan su sosai. Sabeer kusan suman tsaye yayi tsabar farinciki a lokacin da aka mik'a mishi yaran shi, kallon su yake cikin wani irin masifar kaunar su d'in nan had'e su yayi ya rungume su cikin kirjin shi yana jin wani irin farinciki da shaukin son yaran shi addu'a yayi musu kafin ya bawa su Yah Aliyu da Aunty Aliyah yaran. Room d'in da aka canjawa Suhaima ya nufa zama yayi kusa da gadon yana kallon fuskar ta yanda ta wani rame ta k'ara haske sosai, hannun shi ya sanya yana shafa face d'in ta wani irin kaunar ta ne yake ratsa mishi heart din shi, ta gama yi mishi komai tunda ta haifa mishi yara har biyu masu matuk'ar kama dashi da me zai sakawa Suhaima saboda farincikin da ta sanya shi, daren ranar Sabeer kasa bacci yayi idan yaran suka yi kuka ya d'auki wannan ya d'auki wannan Yah Aliyu ne kadai ya koma gida don Aunty Aliyah zama tayi saboda taimaka mishi da rik'o ln yaran. Sai wurin asuba Suhaima ta farka lokacin Sabeer ya tafi masallacin asibitin, nan Aunty Aliyah ta taimaka mata ta gyara jikinta sannan ta zauna kan bed wata mahaukaciyar yunwa ce take kwakwular cikinta kamar wanda aka kwashewa kayan ciki gaba d'aya, sai da Aunty Aliyah ta mik'a mata Baby's d'in nan sannan ta had'a mata tea tana firfita mata don ya huce. Kallon su take hawaye na zuba daga idonta suna d'iga kan fuskar yaran godiya take yiwa Allah da ya bata wannan kyautar da babu wani d'an adam da ya isa yayi maka ita, hakika ko a mafarki Suhaima bata ta6a tunanin zata haifi twince ba duk wannan wahalar ta haihuwar ta mance da ita ta rungume yaranta cikin tsantsar kaunar su. Duk abin da take Sabeer na jingine a bakin kofa yana kallonta cikin wani irin kaunar ta sun bashi sha'awa, a hankali yayi tattaki ya k'arasa kusa da ita ko kunyar Aunty Aliyah bai ji ba ya rungume ta yana faman yi mata godiya kok'arin had'a lips d'in shi yake da nata ta tuna mishi da Aunty Aliyah a room d'in dole ya hakura da abin da yayi niyya, kar6ar tea d'in yayi yana bata a hankali a baki har ta shanye shi tas sai wurin 10 na safe Doctor ya salllame su bayan ya dad'a duba su an tabbatar basu da matsala sannan suka taho gida har da Aliyu wanda zuwan shi kenan ya tsaya kar6ar kayan abin karyawar da Babaa Lantana tana bashi ya kawo musu. Tun kafin su k'arasa gidan Jiddah ta ruga su zuwa suna shigowa ta nufi wajen Suhaima da gudu ta rungume ta cikin farinciki har Sabeer na hararar ta yana cewa kada ta k'arasa mishi mata, kar6ar yaran tayi ji take kamar ta had'iye su don so gaba d'aya ta kidime sai taji tana son itama ta haifi twince sun bata sha'awa sosai. "Suhaima don Allah kika yaye su zaki bar min su " Fad'in Jiddah kenan harara Sabeer ya sake dalla mata tare da cewa "Yarinya kada ma kisa a ranki bazan baki yara na ba " "Kaiii Yah Sabeer kasan gaba nawa Allah zai baka watakila ma twince da twinkle zata yi ta haifa " "Innallilahi Jiddah rufa min asiri idan ba mutuwa kike so nayi ba wannan ma sun ishe ni rayuwa " Dariya aka kwashe da ita ganin yanda Suhaima gaba d'aya ta firgice, wanka Aunty Aliyah ta fara yiwa yaran yayin da Babaa Lantana kuma ta kama Suhaima tana kuka tana yi mata wankan ganye da tafasasshen ruwan zafi Suhaima ansha kuka fatar nan taji ja saboda dokan ganye jikinta, Sabeer kamar yayi kuka ganin yanda ake wahalar da Babyn shi. Sai da aka gama gyara su tsaf sannan Baban su Aliyu yazo ganin jikokin nashi yayi musu addu'a sosai, daga nan ya tashi ya tafi sai yamma lik'is Jiddah ta tafi kamar bazata tafi ba haka take ji a wayar ta Sabeer ya kirawo Daddy yake fad'a mishi Daddy tsabar murna kamar yayi tsintsuwa ya taho har da hawayen shi na farinciki daman yana addu'ar Allah ya sanya Sabeer ya haifi yara masu yawa saboda shi kadai ne gare su sai gashi haihuwar farko da biyu Allah ya fara basu. Washe gari kuwa sai ga Daddy yazo da kanshi saboda tsabar murna rungume Suhaima yayi yana mata godiya sosai har sai da taji kunya sosai nan ya d'auki yaran yana kallon su ya rasa ina zai sanya kanshi saboda murna. A lokacin Sabeer yake musu hud'uba Hassan yaci sunan Dr Ahmad d'an fillo kamar yanda Daddy yace ya sanya Hussein kuma sunan Baban su Suhaima aka sanya mishi Omar dakyar Daddy ya iya tafiya har yana tafiyar Sabeer yaushe zasu gidan su don ya sanya an gyara gidan an canja komai hatta da fentin gidan sai da aka canja. "Daddy sai lokacin da Suhaima taso dawowa har yanzu tsoron Mumy yana nan cikin zuciyar ta " Gid'a kai Daddy yayi tausayin d'an nashi fal cikin zuciyar shi kafin suyi sallama ya tafi. Suhaima da Aliyu tare da Mahaifin su sunyi matuk'ar murna da jin sunan shi aka sanyawa Hussein har kukan farinciki yayi sosai. Ranar suna anyi taron suna dai dai gwargwado Suhaima ta samu kyautittika tun daga kan uban gayya wato Sabeer, Yah Aliyu, Aunty Aliyah, Jiddah da mijinta Khaleel, Baba Adamu, Babaa Lantana, Baba Umaru, Ashiru abokin Sabeer na kauye, Daddy da kuma Musaddiq da matar shi wanda sai lokacin yake fad'a mishi komai da ya faru, kowannen su yayi mata kyauta daidai k'arfin shi anyi suna lafiya an gama lafiya, raguna 2 da sa 2 Sabeer da Daddy suka yanka duk wannan abin da yake faruwa babu wanda ya sani cikin family d'in d'an fillo sai da Daddy da Jiddah kawai, haka su Suhaima suka cigaba da yin wanka cikin kwanciyar hankali gashi Na'eem da Shaheed suka cigaba da girma kamannin su da Baban su na k'ara fitowa da haka har sukayi arba'in........... Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻 [5/4, 9:12 PM] Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻: *A SANADIN SON KI* Wྂrྂiྂtྂtྂeྂnྂ bྂyྂ Aྂıʂɧąɬ Aྂ Mྂųɧ'ɖ ɖɛɖı¢ąɬɛɖ ɬơ ɱყ ʂąɖɛɛყ ʂąŋąʑ ♻ *єχ¢ℓυѕινє ωяιтєя'ѕ fσяυм* *PAGE 113* Bayan sun yi wata biyu da en kwanaki ne Suhaima babu inda taje duk kuwa da nacin da Jiddah take akan Sabeer ya barta taje amman yak'i yarda sai dai ita tazo, duk wani gyara da ya kamata ayiwa wadda ta haihu Suhaima ta samu wannan gyaran daga 6angaren Aunty Aliyah, Jiddah da Babaa Lantana, tuni tayi er kiba kad'an ta murje tayi kyau abin ta duk da kuwa rainon biyu babu sauk'i amman Sabeer yana matuk'ar taimaka mata haka Aunty Aliyah da Babaa Lantana suna taya ta rainon su sosai. Bayan ta gama yiwa Na'eem da Shaheed wanka ne da yake lokacin zafi ne ta sanya musu powder tare da kaya marasa nauyi gadon su taje ta kwantar dasu tare da yi musu addu'ar tsari ta bacci sannan ta wuce
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104