Chapter 62
Chapter 62
don na cigaba da d'auko muku rahoto yanda zata kasance nayi musu fatan komawa gida lafiya. Sai wurin 12am na dare aka tashi daga wannan dinner d'in Jiddah tayi tayi da Sabeer yabar Suhaima su tafi gida tare ya 6ata rai tare da cewa "Ke ni fah kin dame ni Jiddah ranki zai 6aci cinye ta zanyi kome, nace zan kawo ta har gida? " Zum6ura baki Jiddah tayi had'e da cewa "Toh gaakiya kada ku dad'e sannan ayi ahankali ba'a d'aura ba don naga rawar kanka ta fiye yawa" Fad'in Jiddah tana tafiya tana maganar k'asa k'asa kamar gunguni don bai ma ji k'arshen maganar ta ba. Sai wajen 12:40 na dare Sabeer da Suhaima suka taho don sai da ya gama sallama da friends nashi da suka zo tukunna suka taho, driver yana parking Suhaima ta sanya hannu zata bud'e k'ofar ne da sauri Sabeer ya rik'o hannun nata yana cewa "Baby wai har tafiya baki jira mun yi sallama ba? " Tana lumshe ido tace "Bacci nake ji Sabeer wallahi gashi na gaji " Ta k'arasa maganar tamkar zata fashe da kuka, d'an murmishi yayi sannan yace "Baby sarkin raki huh, bari na kyale ki don nasan kin gajin " Kissing d'in bayan hannun ta yayi sannan ya bud'e motar ya fito ya zagayo ya bud'e mata hannun ta ya kamo suka fito har zuwa k'ofar shiga parlourn gidan Jiddah, knocking yayi sau d'aya kamar wanda ake jikin k'ofa ana jira aka bud'e da sauri. D'ago kanshi yayi ya watsa wa Jiddah harara don yasan itace zatayi hakan, dariyar da ke neman kubce mata ta had'iye tare da cewa "Ni me nayi Yaya kuma kake harara ta? " "Bansani ba " Juyowa yayi ya kalli Suhaima yace "Baby kiyi bacci sosai gobe karfe 8 na safe zan aiko driver ya mayar daku gida " Ya k'arasa fad'i yana kissing goshin ta, d'an waro idon Jiddah tayi cikin tsokana tace "Yaya agabana koh? " Harara ya sake watsa mata sannan ya wuce Jiddah ta tuntsire da dariya sannan ta kama hannun Suhaima suka wuce ciki. Washe gari da safe wajen 8 na safe Suhaima, Jiddah da sauran friends nata suka taho k'auyen su Suhaima, friends na Suhaima jiya sun ga abin da basu ta6a gani ba sai jin labari sun rud'e sosai da ganin wannan dinner da akayi lallai kud'i suna wajen masu shi kowacce cikin su tana fatan Allah yasa ta a danshin Suhaima. Sai wurin 11am suka isa nan suka tarar gidan ya cika da 'yan uwa da abokanan arzik'i, suna gaisawa da en uwa tukunna suka tafi gidan Babaa Lantana can suka nufa, shima ba zama suka yi ba sai shirye shiryen walimah suke yi don kafin a d'aura aure zasu yi don ana gama d'aurin zuwa la'asar za'a tafi kai Suhaima gidan ta. Daman sun gama tsara inda za'a yi har malamar da zata yi lecture sun gayyato, don haka gyara wajen akayi aka shirya ko'ina yayi kyau sosai, zuwa karfe 12 mutane sun zo sosai har shahararriyar malaman nan My Momma Aunty Maijiddah tazo tare da tawagar ta don haka babu 6ata lokaci su Jiddah su zo wajen tare da amarya Suhaima tana sanye cikin wani ash da pink colour lace sai ta d'ora alkabba ash mai adon flower's pink da sliver ajiki tayi kyau sosai sai zuba k'amshi take zaunar da ita suka yi kan kujerar sannan kowa ya samu waje ya zauna. Sannan Momma ta fara da bud'e taro da addu'a kafin ta shiga yiwa amarya nasiha da shawarwari na zaman gidan aure, hak'uri, biyyaya, iya tsabta, kwalliya da tattalin miji kowanne sai da ta d'auke su tare da yin bayanin su sosai, taja hankalin mata sosai akan kishiya da zuwa wajen boka, kaiii gaskiya My Momma ba k'aramin nasiha da shawarwari ta bawa mutane ba don ba iya Suhaima bama har wad'anda suka halacci wajen sun k'aru sosai daga k'arshe aka yi aka sha tare da yin kyautittaka ga duk wad'anda suka zo karfe 1 aka tashi daga walimar kowa ya watse. Bayan an sako daga masallacin juma'a ne aka d'aura auren Suhaima Omar and Sabeer Hussein Ahmad d'an fillo akan sadaki mafi neman albarka aure ansha pics sosai tare da rabon kud'i don family d'in D'an fillo ba k'aramin bajinta suka yi ba, bayan an gama d'aura auren ne aka tafi yin walima ta maza wanda Dr Ahmad d'an fillo ya shirya don farincikin Sabeer. "Hello! Mata ta! " Cewar ango Sabeer kenan, shiru Suhaima tayi don gaba d'aya tun lokacin da aka d'aura auren jikin ta yayi sanyi sosai. "Baby nah yau ina matuk'ar farinciki wanda ban ta6a kasancewa acikin shi ba, yau ni Sabeer Suhaima ta zama mata ta ji nake kamar a mafarki ina godiya ga Allah da ya nuna min wannan ranar, anjima kad'an za'a zo d'auko min ke wanne tanadi kika yi mana Baby a wannan daren? " Kittt ta katse wayar nata, dariya Sabeer yayi don yasan kunya ce ta sanya ta hakan d'an lumshe idon shi yayi yau zuciyar shi fes yake jin ta wata k'aunar Suhaima ce take k'ara shiga cikin zuciyar shi. Suhaima tana kashe wayar kawai sai ta fashe da kuka wanda na kasa tantance kukan me take, Jiddah ce ta rarrashe ta sannan ta kama hannun ta suka tafi can gidan Yaya Aliyu, anan Aunty Aliya da Yaya Aliyu, Babaa Lantana suka yiwa Suhaima nasiha mai ratsa jiki sosai kafin 'yan uwa su zo suyi mata kowa idan zai mata nasiha sai ya ambaci kalmar hak'uri. Daga nan suka dawo gidan Babaa Lantana wanka Suhaima take amman kuka take har ta fito ta shirya cikin wani maroon lace da touch na silver ajiki d'inkin riga da siket ne sun yi mata kyau sosai, dakyar Jiddah ta rarrashe ta tayi mata makeup sannan ta nad'a mata laffaya bak'a mai kyalkyalin silver ajiki sai shoes black da purse black ita ma suna cikin shirin ma motocin d'aukan amarya suka k'araso. Kuka Suhaima take sosai tana rungume da Aunty Aliyah da Yaya Aliyu dakyar aka 6an6are ta daga jikin su tana kuka aka sanya ta mota shima Yah Aliyu sai da yayi hawaye Aunty Aliyah kuwa kuka ta fashe da shi sosai suna kallo har aka tafi da Suhaima, da gudu Aunty Aliya ta shige cikin gida tana kuka nan Yah Aliyu ya bita yana rarrashin ta don gaba d'aya mutane sun wuce kai Suhaima. Aljannar duniya abin da nace kenan don ganin tsararren gidan da Sabeer ya gina, kaiii tsayawa ba fad'in had'uwar gidan 6ata lokaci ne mai karatu kawai kayi hasashe da kanka, kud'i sunyi kuka a wajen ginin gidan, nan mutane suka fara santin gidan tun daga farfajiyar gidan, da suka shiga cikin gidan kuwa sakin baki da hanci suka yi suna kallo. Jiddah bata bari an shiga bedroom d'in Suhaima na ainahi ba don kuwa tsarin da tayi mishi sai amarya da angon ne zasu shiga, da yake bedrooms biyu ne na Suhaima sai aka wuce da ita d'ayan Babaa Lantana ce rik'e da hannun ta zaunar da ita tayi kan bed kafin kuma a fara fita daga d'akin zuwa kallon yanayin tsarin gidan. Sai bayan mangarib aka tafi mayar da mutane Suhaima k'ank'ame Babaa Lantana tayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104