Chapter 65
Chapter 65
sai nok'ewa take tana sunkuyar da kanta tare da jan towel d'in jikinta wanda yake iyakar cinyar ta yanda take janshi tamkar zai k'ara tsawo akan tsayin shi, hannun shi ya sanya saman kan cinyar ta yana shafawa a hankali sannan yace "Baby nah ya jikin naki " Cikin sanyin murya tace "Ni.... Ni lafiya ta qlau " Mak'ale kafad'a yayi sannan yace "A'a Baby ban yarda ba, fad'a min gaskiya idan wani wajen nayi miki ciwo" Kamar zata fashe da kuka tace "da gaske nake ni kawai bacci nake ji sai jikina da kaina da suke ciwo " "wayyo sannu Baby nah nasan its all my fault, am so sorry " Yana maganar ne yana mammatsa mata jikinta fuskar shi duk tayi kalar tausayi. Fresh milk ya zuba a cup ya bata tasha da pain relief, kok'arin tashi take ya rik'ota tare da cewa "Baby ina xaki? " "zan sanya kaya ne " Rungumo ta yayi jikin shi had'e da cewa "Muyi baccin mu kawai Baby " D'an d'aga ido tayi ta kalli agogo sai taga har 4:35 na dare kafin ta mayar da eyes nata ta lumshe su, shafa ta yake tare da yi mata tausa a hankali wani bacci mai nauyi ya d'auke ta, yayin da Sabeer kuma ya zuba mata eyes yana kallon ta wani sonta na sake ratsa mishi zuciya da haka shima baccin ya d'auke shi yana rungume da ita cikin jikin shi. *_8:30ąɱ_* Ahankali take bud'e idanun ta sakamakon shafa mata fuska da ake, had'a ido da Sabeer tayi yana zaune kusa da kanta fuskarshi d'auke da murmishi har yayi wanka yana sanye cikin wata white t-shirt and trouser black kayan sun kar6e shi gashin kannan nashi yasha gyara sai shek'i take. "Baby gari ya waye fah" D'an lumshe eyes nata tayi sannan ta bud'e su, kafin ta fara kok'arin tashi zama tayi sannan tayi mik'a kallon Sabeer tayi sai taga ya k'ura mata ido sai wani mayataccen kallo da yake bin jikinta da kallo ganin haka ya sanyata bin inda yake kallo da eyes nata sai taga ashe towel d'in ne ya cire wanda batasan lokacin da ya fita ba, wani 'yar k'ara ta saki da sauri tare da k'udundune kanta da blanket tana mai tsananin jin kunyar shi, dariya abin ya bawa Sabeer sai ya shiga cikin blanket d'in yana dariya yace "baby mene kuma abin 6oyewa kuma bayan naga..... " Da sauri ta sanya hannun ta tare da rufe bakin shi k'am, d'an cizon hannun yayi kad'an da sauri ta janye shi tana yarfewa bayan 'yar k'arar shagwa6ar da ta saki. "Ayyah Baby nah mu gani da zafi ne?" D'aga kanta tayi alamar eh, kama hannun yayi yana busa mata shi daga k'arshe ya shagala da wani abin daban, dakyar ta kwace kanta ta shige toilet a daddafe, Sabeer kuwa kwanciya yayi saman bed jikin shi sam babu k'arfi idanun shi akan bathroom d'in. Bayan ta gama wanka ne da d'aura alwala ta fito daga toilet d'in, tana d'an d'ingishi kad'an bata ga Sabeer ba tana tunanin ko ya fita, don haka wajen dressing mirror ta nufa cream ta shafa sannan ta nufi closet ta janyo wata atampha white da touch na pink ajiki d'inkin riga da siket ne, bayan ta sanya underwears sai ta sanya kayan sunyi mata kyau tare da zauna mata ajikinta, hijab ta d'auko ta sanya tare da shimfid'a praying mat tayi sallah tare da yin addu'a. Zama tayi kan stool bayan ta jona hand dryer ta fara busar da gashin kanta, duk wad'annan abubuwan ta iya su ne wajen Jiddah, bayan ta gama ta shafa mishi mai tare da taje shi ta d'aure shi da ribbon, simple makeup tayi a face nata daga powder da ta sanya sai tayi gira tayi blending d'inta ta kwanta sosai gashi ta fitar da shape, sai jambaki pink da ta sanya kad'an a lips d'inta. D'aura d'ankwalin ta tayi style mai kyau tayi mishi then sai perfumes da tayi using dasu different color's wanda daga kan body sprays, humurah and perfumes na kaya, kallon kanta tayi jikin mirror ta tabbatar da tayi kyau yanda take so, sannan ta k'arasa kan bed tana gyarawa bayan ta gyara shi yanda take so sai ta share d'akin fes duk da kuwa dauriya take don duk jikinta babu dad'i amman bazata iya kallon d'akin a hargitse ba, tana gama wa ta sanya turaren wuta a burner sannan ta fesa air freshener tuni d'akin ya d'auke k'amshi, kan sofa ta kwanta tana mayar da numfashi tare da bin d'akin da kallo yayi mata kyau. Sabeer ne ya shigo bedroom d'in kallon d'akin yayi sosai yaji dad'i cikin zuciyar shi da ta gyarashi wani son ta ya sake shiga cikin heart nashi, k'arasawa yayi inda take kwance saman sofa har ta fara lumshe ido zata yi bacci ta ganshi ya kafeta da eyes. Cike da kunyar shi ta sauko daga kan sofa tsugunnawa tayi cikin sanyin murya tace "Ina kwana? " Zama yayi fuskar shi k'unshe da murmishi ya janyo ta jikin shi kan k'afafun shi yayi mata masauki kan yace "Lafiya k'alau Baby nah, ya kika tashi? " "Alhamdullilah " "Masha Allah naji dad'in ganin ki a haka Baby " Ya k'arasa maganar yana yi mata peck a cheek nata. "Kinyi kyau sosai Baby" Tana wasa da warwaron hannun ta tace "Nagode " Sakin layi ya farayi yana mata wasu abubuwa ita gaba d'aya a tsorace take da abin shi ya sanya jikin ta ya fara rawa, cikin 'yar rawar murya tace "Me zan dafa maka kayi breakfast " D'an murmishin yak'e yayi abin da ya kamata ace Mumyn shi zata yi ta aiko musu ko na kwanaki 3 ne, amman hakan yasan bazai yiwu ba. "Baby zo mu je kitchen d'in mu ga abin da za'a dafa but ni fah ko kunna gas ban iya ba sauran kiyi min dariya " Aikuwa ya bata dariyar musamman yanda ya wani d'an had'e face yana yamutsa fuska, don haka ta sanya dariyar ta amman ta sigar jan hankali a nutse tayi ta. "Auuu kika yi min dariya Baby nima sai na rama " Yayi maganar yana wani shagwa6e face har da bubbuga k'afa a k'asa ta shagwa6a, tunawa tayi da vidoen da Jiddah ta ta6a turo mata ya sanyata sake tuntsirewa da dariyar, kallon ta yake cikin sha'awa sosai dariyar tayi mata kyau d'an matse ta yayi ajikin shi har sai da tace "Wash!". Tana yamutsa fuska ta fad'i hakan. "Raguwa kawai don na d'an rik'e ki har da wani wash!, nima yanzu zan rama dariyar da kika yi min don haka ki shirya" Yana gama maganar ya sanya hannun shi zai zuge zipe, nan Suhaima ido ya raina fata ta fara rarraba ido na tsoro, dariya ya sanya kan ya gyara mata rigar yace "Kin cika tsoro Babe tashi mu tafi " Yana rik'e da hannun ta suka fito parlour direct kitchen suka nufa, sosai tsarin kitchen d'in da yanda aka shirya shi yayi matuk'ar birgeta sosai. Jingina bayan shi yayi jikin bango yana rik'e da hands nata yace "Baby gashi nan na kawo ki kitchen me zaki dafa mana naci girkin 'yar amarya ta " Murmishi kawai tayi kafin tace "Me zan had'a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104