Chapter 102
Chapter 102
yake cewa Sabeer ya dawo gida " Da sauri Sabeer ya juya ganin kakan shi Dr Ahmad d'an fillo ne yake maganar daganin shi kasan bashi da cikakkiyar lafiya, da gudu Sabeer ya k'arasa wajen shi ya rungume shi yana cewa "Ni ne Sabeer d'an lelen ka na dawo gare ku kakanah " "Alhamdullilah naji dad'in haka sosai Allah yayi maka albarka da ka dawo gare mu kada ka sake yi mana irin haka d'an lele don ka tasar mana da hankali sosai " Cikin kaunar d'an tsohon da tausayin shi Sabeer yace "Insha Allah bazan sake ba " Ana cikin haka Hajjah Hauwaa tazo itama ta gama d'an kukanta na dawowar Sabeer, anan suke ganin Na'eem da Shaheed wai duk yaran Sabeer ne, Dr Ahmad d'an fillo baisan lokacin da ya rik'e hannun Suhaima yana zuba mata godiya ba Hajjah Hauwaa kuwa rungume ta tayi, nan family's na cikin gidan suka dunga shigowa zuwa ganin twin's da taya su Mumy murnar dawowar Sabeer gida. Dr Ahmad d'an fillo kwasar twins yayi suka wuce part d'in su dasu don bazai iya barin su ba son yaran yake har ma ya zarta son da yake yiwa Baban su, sai after la'asar ne su Suhaima da Sabeer suka samu zaman cin abinci bayan sunyi wanka, suna gama ci Mumy takai Suhaima bedroom d'in ta don ta huta komai ganin shi Suhaima take tamkar a mafarki wai yau itace Dr Faridah take rungumeta ajikinta tana mata godiya sannan kuma family's d'in Sabeer suke murnar kasancewar ta acikin su kowanne yana farincikin ganin ta lallai komai da lokacin shi duk tsanani yana tare da sauk'i hak'uri yana da riba babba a rayuwa haka kuma ka rik'e addu'a baza ka ta6a ta6ewa ba a rayuwar ka............ _Masu yi min addu'a ta samun sauk'i Alhmdllh na samu lafiya, nagode sosai Allah ya bar zumunci_Ameen Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻 [5/11, 12:16 PM] Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻: *A SANADIN SON KI* Wྂrྂiྂtྂtྂeྂnྂ bྂyྂ Aྂıʂɧąɬ Aྂ Mྂųɧ'ɖ ɖɛɖı¢ąɬɛɖ ɬơ ɱყ ʂąɖɛɛყ ʂąŋąʑ ♻ *єχ¢ℓυѕινє ωяιтєя'ѕ fσяυм* *THE END* _Na sadaukar da dukannin shafin nan ga dukkanin masoya na da fan's d'in A SANADIN SON KI, ina gaida ku aduk inda kuke tare da yi muku fatan alkhairi cikin rayuwar ku_❣ *PAGE 115* Kwanakin su biyu agidan suna zaune cikin farinciki Mumy tattalin Suhaima sosai tana bata kulawa haka sauran en uwan Sabeer ma haka duk wad'anda suka yi mata abubuwa marasa dad'i sunzo sun bata hak'uri kuma ta hak'ura daman bata rik'e su ba cikin zuciyar ta, Jiddah tayi farinciki yanda en uwanta suka kar6i Suhaima a yanzu matsayin suruka ta gaban goshi kowa tattalin ta yake. Kwana su biyu agidan da dare Sabeer ya shigo side d'in Mumy ya gaji da kewar matar shi, kunya ce take sanya ta k'in zuwa side d'in shi koda ya nemi da ta zo inda yake, gajiya yayi da wannan abun ya tahi d'akin, yana shigowa d'akin tana fitowa daga bathroom d'aure da towel duk gashin kanta ya watsu a fuskar ta da wuyanta duk sun manne saboda ruwan dake jikinsu. Suna had'a eyes ne suka tsaya kallon junan su cikin tsananin kewa da shauk'in junan su, kallon ta yake kamar ya had'iye ta anutse ya k'arasa inda take tsaye ya zuba hands nashi cikin aljihun jeans d'in dake jikin shi, lumshe eyes tayi tana mai jin fad'uwar gaba kamar yau ta fara kasancewa dashi, kamshin perfumes d'in shi ya cika mata hanci yana k'arasa wa wajen ya cire hannun shi daga aljihun ya zuba su saman kafadun ta cikin tattausar murya yace "Baby haka zaki yi min koh? " Cikin shagwa6a tace "Me nayi maka kuma? " "Lallai Baby har kin mance koh, idan na kirawo ki kizo bedroom d'ina bakya son zuwa why? " "Ni Allah kunyar Daddy da Mumy nake ji amman kayi hak'uri " Murmishi yayi kafin yace "Okay tun da haka ne yau zamu koma gidan mu " D'an waro eyes tayi sannan tace "Wayyo my Dear dare yayi fah ka bari sai gobe please ". "Okay naji amman sai na rage zafi tukunna ". Kafin ta sake magana taji ya had'e ta da jikin shi sannan ya sanya lips nashi cikin nata wani soft kiss yake mata wanda yake ratsa kowanne jijiyar jikinta, kok'arin cire towel d'in yake ya mance ma a inda suke gaba d'aya ya tafi wata duniya ta daban sai ji yayi Suhaima ta kwace bakinta da gudu ta shige ta rufe, yayin da Sabeer ya bita da wani irin kallo jikin shi asanyaye ya k'arasa kan bed ya kwanta yana mayar da ajiyar zuciya. Kwanciyar kenan Mumy ta shigo bedroom d'in agajiye daga hospital take kallon d'an nata take cikin kulawa tace "Son ya haka lafiya? " Cikin shagwa6a yace "Mumy bakin rik'e min mata ba kunyar ku tasa ko side d'ina bata zuwa gaskiya gobe kisa a gyara mana gidan mu zamu koma nagaji " Kallon shi Mumy take har sai da ya k'arasa maganar sannan tace "Toh sarkin mara kunya kai kuma koh, babu inda zata je sai ta huta nan da koh 1month ne " Azabure ya tashi kamar wanda kunama ta d'ana yace "What! Mumy kashe ni zaki yi ne " "Ba'a mutuwa sai kwanan mutum ya k'are mara kunya " Juya kanshi yayi gefe yana k'unk'uni tare da turo baki, dariya sosai ya bawa Mumy don sauran kad'an ta kubce mata amman ta danne ta. Ana cikin haka Daddy ya shigo d'akin lokacin Mumy tana kok'arin cire lapcot d'inta, taimaka mata yayi yana tayata cirewa sai kuma ya hango Sabeer yana 6a66ata fuska yace "Ah! Son what wrong with U? " Kauda kai yayi bai yi magana ba kallon Mumy yayi yace "Sweetie nah me akayi wa Son ne? " Bashi labarin komai Mumy tayi ta k'arasa da fad'in "Shine fah ina gama fad'a mishi ya tsaya yana wani 6ata fuska " "Gaskiya Mumy baki kyautawa Son ba a bashi matarshi please ina rok'an mishi wannan alfarmar " Murmishi Mumy tayi kan tace "Okay Daddyn Sabeer an gama gobe sai su koma gidan amman gaskiya za'a bar mana twin's " Wani tsallen murna Sabeer ya doka tare da rungume Mumy yana cewa "Indai twin's ne Mumy mun bar miki nasan zamu samu wasu very soon " D'an bige bakin shi kadan Mumy tayi tare da cewa "Baka da kunya wannan yaron " Sosa kai yayi da d'an gudu ya bar bedroom d'in, dariya Mumy da Daddy kawai suka yi zuciyar su fal farinciki, Suhaima ma da take cikin toilet murmishi kawai tayi da yake duk tana jin su wani sabon son mijinta taji yana ratsa kowanne lungu da sak'o na zuciyar ta, sai da taji fitar Mumy da Daddy daga bedroom d'in sannan ta fito ta shirya. Washe gari kuwa da safe Mumy ta tura en aikinta tare da Jiddah suka gyara gidan tsaf Jiddah na kula da yanda suke gyaran gidan, zuwa bayan sallah issha suka koma gidan nasu amman ban da su Na'eem da Shaheed don su Mumy sun kar6e su sun zama nasu. Kula tattalin juna da kuma soyayya ta gaskiya ita tace jigon zaman lafiyar da Suhaima da Sabeer suka ginata cikin gidan su, zaman su suke cikin jin dad'i da kwanciyar hankali,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104