Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 60

Chapter 60

A Sanadin Sonki Book 1 Complete Hausa Novel – A Story of Love, Sacrifice and Destiny 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

k'arasa cikin gidan. "Ya banga su Aunty Aliya ba? " "Zasu taho anjima sun ce " "Okay Allah yasa su zo" "Amin, ni fah agajiye nake har yanzu fah " Fad'in Suhaima kenan tana hamma, dariya Jiddah tayi kan tace "Sai ki je ki kwanta kafin lokaci yayi " Nan ta wuce bedroom na Jiddah tayi kwanciyar ta babu dad'e wa bacci ya d'auke ta kuwa. Sai azahar Jiddah ta tashi Suhaima bayan tayi sallah suka ci abinci sannan Jiddah ta fara fito da kayan da Suhaima zata sanya suna yin er hirar su, bayan sun yi salllahr la'asar ne Suhaima ta shiga wanka tana shiga mai yin makeup ta zo don haka tana fitowa ta shafa wani cream mai kyau da k'amshi ta sanya underwears sannan ta zura wata gown har k'asa ash and silver, ash colour ne sai touch d'in flowers silver, bayan ta gama sawa ne ta zauna aka fara tsantsara mata makeup wanda suka kwashi tsayin lokaci suna yi sannan aka d'aura mata abin head silver sai takalmin ta hill ne ash & silver haka ma purse d'in hannun ta take, wow masha Allah tubarakallahu ahasanul kaliqeen duk hassadar mutum sai yasan Suhaima tayi kyau bana kad'an ba sannan aka d'ora mata wani veil mai d'an girma kad'an saman kafad'un ta. Nan ta fah Jiddah da mai yin makeup suka fara sumbatun kyan da Suhaima tayi nan Jiddah ma tayi gayun ta cikin wani maroon lace sai ta d'aura silver asaman kanta itama tayi kyau, suna gama wa lokacin har 5 ta wuce da wajen 10 minutes agurguje suka tafi wurin kamu, wajen yayi kyau sosai ga mutane nan sosai an zazzau haka families d'in Sabeer sun zo su ma da yawa Dr Faridah ce kawai ban hango ba ko Hajjah Hauwaa ma na hango ta anci gayu an cakare. Jiddah tana rik'e da hannun Suhaima a mazaunin da zasu zauna da Sabeer, sai da Jiddah ta zaunar da ita sannan ta bar wurin aikuwa tasha harara a wajen 'yan uwanta sai kawai ta d'auke kanta, slow music ne ke tashi a wurin kawai mai dad'in saurare. Babu jimawa ango Sabeer ya shigo yana sanye cikin wani d'anyen boyel ash colour hular shi ash da ratsin bak'i takalmin shi bak'i sai agogon hannum shi k'irar gucci black shima sai tashi wani k'asaitaccen k'amshi yake bayan shi friend's nashi 2 ne Musaddiq da Khaleel suma sun yi gayun shi sunyi kyau sosai, nan Sabeer ya zauna kusa da Suhaima sannan friends nashi suka zauna inda aka tanadar musu don zama. Kallon ta Sabeer yake har yaso ya mance ma a inda yake don gaba d'aya Babyn nashi ta canja mishi kamar ba ita ba, sunkuyawa yayi da kanshi dai dai kunnen ta yace "Baby nah kin had'u da yawa kinyi kyau sosai dama zamu dawwama a haka ni da kai " D'an murmishi ta saki tana yin k'asa da kanta don kunya hannun ta ya lalubo ya damk'e cikin nashi wani tattausan laushi yaji ya ratsa shi lokacin da ya rik'o hannun ta har sai da ya lumshe eyes nashi, yayi da Suhaima taji wani irin shock ajikin ta tana kok'arin zame hannun ta ya Kara damk'e su duk kunya ta gama lullu6e ta don kamar tana ganin mutanen wurin suna kallon hannun su sark'e cikin na junan su. Nan aka cigaba da gudanar da kamun har zuwa lokacin da su Aunty Aliya suka k'araso, Babaa Lantana da Hajjah Hauwaa ne suka fesa musu perfumes a jikin su nan aka saki gud'a sannan Sabeer ya mik'e ya fara zuba wa Suhaima kud'i a jikinta yana mata lik'i nan sauran friends nashi da en uwa suma suka taso ana ta zuba lik'i kafin daga k'arshe aka fara ciye ciyen abubuwan da aka tanada. Juyowar da zan d'an yi da kaina sai na hango my Sadeey da Biebie dee sun wage baki suna yagar naman kaji tamkar yau suka fara ci... lol, can gaba kuma na hango Mommana Aunty Jiddah da twins nata a zaune suna shan drinks a nutse nan na k'arasa na kwashi gaisuwa ta, juyawar da zanyi na hango gungun en group d'ina suna wawason shinkafa kaza duk sunyi dumu dumu da kayansu gaba d'aya 🤣😜 sai kawai na d'auke kaina don kada su ganni su nuna sun sanni su ba da ni a gaban en uwan Sabeer lols, duk fan's nasu Sabeer da Suhaima sun halaccin wajen sosai sunyi karar zuwa. Daga nan bayan an gama cin abubuwa ne aka d'ad'auki pic's sannan aka fara tafiya saboda har an fara kiran sallahr mangarib ma, dakyar Sabeer ya iya rabuwa da Suhaima don ji yake kamar ya tafi da ita gashi ko damar su dan ke6e ma basu samu ba, ko gidan Jiddah bata koma ba Sabeer ya sanya drive ya mayar dasu gida. Kayan jikin ta kawai ta iya cirewa ta watsa ruwa ajikinta tana sanya sleeping dress ta kwanta, tana cikin yin addu'ar bacci Aunty Aliya ta shigo hannun ta d'auke da wani cup ta mik'awa Suhaima bata tsaya tambaya ba ta kar6a ta shanye tana yatsina fuska ta mik'awa Aunty Aliya cup d'in sannan ta janyo blanket ta rufa itam Aunty Aliya fitowa tayi daga d'akin, bacci mai nauyi ne ya d'auki Suhaima. _gobe insha Allah zaku ga next pag fan's_ Aishat A Muh'd ✍🏻 [3/31, 5:55 PM] Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻: *A SANADIN SON KI* Written by Aishat A Muh'd Dedicated to my Sadeey SaNaz *PAGE 79-80* Washe gari kuma shine ranar dinner d'in da friend d'in Sabeer wato Muusaddiq ya shirya musu don haka Suhaima ma ranar ma wajen azahar driver ya d'auke ta sai gidan Jiddah ita da wasu friends nata guda 5 wad'anda suka yi islamia dasu kuma kawayen ta na cikin unguwa, lokacin da suka k'arasa ma Jiddah bata nan ta tafi gidan su nan suka zauna a palour suna hirar su mai aikinta ta shirya musu abubuwa ci dana sha ta kawo musu sai after la'asar Jiddah ta yakice jikin ta dakyar ta taho gidan don sun yi waya da Suhaima sun zo. *_8:40pm_* Wata had'add'iyar mota black sai shek'i take da ganin ta kasan sabuwa ce tayi parking a compound d'in gidan Jiddah, ko mintuna biyar bata yi da parking ba sai ga su Suhaima sun fito wow masha Allah nace ganin yanda Suhaima tayi wani masifar kyau cikin wata gown har k'asa take ja sosai hannun rigar dogo ne har karshen hannu peach colour ne mai d'an haske tana da adon flower's manya shima kalar peach ne da kyallin duwatsu silver ajiki, sai abin nad'in kanta peach ne mai d'an duhu sai veil mai d'an girma an yafashi a saman kafad'un ta, tana sanye cikin shoes hill peach da purse nata itama kalar takalmin tasha wata sark'ar gold babba mai d'an girma a wuyanta haka ma hannun ta warwaron gold ne kowanne hannu guda hud'u hud'u tasha heavy makeup irin na bride, fuskar ta sai wani shek'i take kyau iyakar kyau Suhaima tayi shi sai tashin wani sanyayen k'amshi take yi ajikinta mai rikita mutum ya rasa irin perfumes d'in da akayi amfani dashi, tana tafiyar ta a nutse yayi da wasu kawayen ta biyu suke rik'e da karshen gown d'in ta inda yake jan

Table of Contents

Chapters

104 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});