Chapter 47
Chapter 47
hak'uri ni fah tsokanar ka nake yi amman bazan k'ara ba" Mak'e kafad'a yayi tare da cewa "Nak'i wayon yarinya sai nima na rama " Ya k'arasa fad'i yana dariyar mugunta, baki ta murgud'a kafin ta turo shi gaba "Lallai ma yarinya ni kike murgud'a wa baki?" Girgiza kanta tayi sannan tace "Ni fah ba da kai nake ba ". "Toh naji dawa kike? " A shagwa6e tace "Ni kawai nayi ne". Murmishi kawai yayi kafin yace "Baby mu dawo maganar mu, mene ra'ayin ki? " Kanta a sunkuye tace "ni mezance toh Allah ya za6a abin da yafi alkhairi ". "Amin Baby nah, ko zaki rakani mu tafi tare? ". D'an zaro ido tayi tare da dafe kirji tace "waiii ni! rufa min asiri don Allah " D'aga kafad'un shi yayi kafin yace "to mene aciki " "Tabbb ni dai bazan iya ba wallahi " "Sarkin kunya kawai kin cika kunya Baby amman ina daf da cire miki ita kad'an zan rage miki ita" Waro idanunta tayi gaba d'aya tare da cewa "Tabbb daman ana cire kunya " "Eh mana sosai, idan kina so ma yanzu sai na fara cire miki " ya k'arasa fad'a yana dariyar mugunta Da sauri ta girgiza kanta tare da cewa "A'a bana so ina son kayata " Hannun shi ya sanya a gefen shi ya d'auko d'aya daga cikin phone's nashi, ya mik'o mata cikin mamaki take kallon shi ta kasa kar6a "Baby kar6i mana " Hannu tasa ta kar6a sannan yace "Ki rik'e wannan a hannun ki kafin kizo gidana mu je ki za6i wadda kike so " "A'a Sabeer baza mu yi haka gaskiya ka rik'e wayan ka, sai muna magana da wayar Yah Aliyu ". D'an 6ata rai yayi kafin yace "Baby bana son irin haka king kin 6ata min rai, idan kina son raina yayi sanyi ki kar6a " "Ayyah sorry na kar6a nagode sosai Allah ya saka da alkhairi naji dad'i " Wani sassanyar murmishi ya saki sannan yace "Baki k'arasa mana addu'ar ba fah Baby? " "Kamar yah fah" "Ki gane mana kamar kice Allah ya barmu tare Allah ya bamu yara masu kamar ku " Murmishi kawai tayi ta kasa magana daga k'arshe dai tattarawa suka yi suka nufi gida don dare ya fara yi, haka suka rabu cikin tsananin begen junan su. Washe gari wajen 10 na safe Sabeer yayi sallama da kowa ya fito Yah Aliyu ya d'auke shi a machine don fitar dashi titi, gaba d'aya kayan da yazo dasu ya bawa Ashiru su iyakar jakar laptop d'in shi sai phone nashi d'ayar kawai. Sun d'an jima a tsaye a titi kafin dakyar su samu taxi wanda zata kai Sabeer gida, shiga cikin motar yayi yayin da Yah Aliyu yaja driven taxi d'in gefe ya bashi kud'in motar Sabeer shi kadai zai dauka har gida ba tare da Sabeer ya sani ba, sai da Aliyu yaga tafiyar Sabeer tukunna ya koma gida zuciyar shi fal kewar Sabeer don su saba da junan su....... _Na gaishe ku masoya na ina jin dad'in yanda kuke bibbiyar labarin nan nawa_❣ _bazan mance karamcin ki ba my Momma nah (Aunty maijiddah musa), Ni Aishat ina matuk'ar kaunar ki kirkin na daban ne wallahi, Allah ya bar mu tare ya raya zuri'a, Amin ya rabbi_. ❤ Aishat A Muh'd ✍🏻 [3/8, 9:09 PM] Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻: *A SANADIN SON KI* Written by Aishat A Muh'd Dedicated to my Sadeey SaNaz *PAGE 67-68* Wata sassanyar ajiyar zuciya Sabeer ya sauke a lokacin da driven taxi yayi parking a k'ofar get d'in D'AN FILLO FAMILY kallon gidan yake tamkar yau ya fara sanin shi, fitowa yayi daga cikin motar tare da rataya jakar laptop d'in shi a kafad'a sannan ya kalli d'an taxi yace "Malam nawa ne kud'in ka? " D'an taxi murmishi yayi kafin yace "Yalla6ai ai wanda ya rako ka d'in nan ya biya ni kud'ina " D'an zaro ido kad'an Sabeer yayi tare da cewa "Da gaske ne maganar ka" "Kwarai kuwa ya bani" Cikim tabbatar wa driven taxi d'in ya fad'a, gid'a kai Sabeer yayi cikin zuciyar shi kuwa wani son Suhaima da Yayan ta ne ya Kara ji sun shiga zuciyar shi gaskiya Aliyu yana karamci, amman duk da haka sai da Sabeer ya k'arasa d'an taxi d'in kud'i. Nan yayi ta godiya tamkar bakin shi ya tsinke saboda godiya yasan yau koda gida ya koma zai samu abin ciyar da iyalan shi na kwana biyu daga k'arshe yaja motar yayi gaba. Knocking d'in k'ofar gate yayi nan gateman ya bud'e, duk da ramar da bak'in da Sabeer yayi hakan bai hana shi gane d'an lelen family d'in D'an fillo ba ne ya dawo, washe baki yayi tare da bud'e k'ofar yana yiwa Sabeer sannu da zuwa, da D'an murmishi akan face nashi ya amsa mishi kafin ya wuce zuwa part d'in su. Yana shiga part d'in ya tarar Mumy bata nan haka ma Daddy don haka kawai ya wuce bedroom nashi, bude shi yayi ya tarar da ko'ina tsaf sai kamshin air freshener yake tamkar yana gidan, sai duhun da d'akin ya d'an yi sannan yayi zafi don haka k'arasa wa yayi ya kunna ac da fanka tare da kunna light d'in d'akin, ajiye jakar yayi saman sofa sannan ya hau cire kayan jikin shi. Yana gama cirewa toilet ya fad'a ya jima yana wanke jikin shi sosai a bathroom sannan ya d'aura alwala ya fito, lotion ya shafa tare da sanya white 3quater and T-shirt red colour mara hannu yayi kyau don kayan sun amshe shi, perfumes ya fesa different colours bayan ya taje kwantaccen gashin kanshi ya shafe shi da mayukan gyaran gashi tamkar wata mace. Bayan ya kammala gyara jikin shi tukunna ya shimfid'a abin sallah, nan ya gabatar da sallahr la'asar bayan ya idar ne yayi en addu'o'in shi sannan ya fito zuwa parlor. Tun daga kan steps d'in stairs ya hango Mumy zaune a saman dining table tana cin abinci, d'an girgiza kai yayi don ganin yanda Mumyn shi ta d'an rame alamar akwai abin da yake damunta cikin zuciyar ta, cikin tafiyar sand'a ya zagaya ta bayan ta ya sanya hannun shi dukka biyun ya rufe mata idonta yana murmishi. Mumy na cikin cin abinci taji an rufe mata ido da farko ta tsorata amman da taji wani kamshin turaren tilon d'anta sai ta d'an nutsu don fuskantar wane, don tasan dai Sabeer baya gidan sai dai ko Daddyn shine yake son zolayar ta sai ta sanya hannun ta saman hannun wanda ya rufe mata idon tana kok'arin zame hannun shi, amman ta kasa zame hannun sai kok'arin cirewa take but Sabeer yak'i bud'e idonta yana yin wata dariya k'asa k'asa. Cikin mak'e murya Sabeer yace "canki ko wane sai na bud'e miki ido " Jin muryar Sabeer tayi ta rikid'e mata kamar muryar Daddy don haka tace "My dear bud'e min ido please na ganka daman yau throughout ban ganka ba " A hankali Sabeer ya zame hannun shi a eye's nata ya jingina bayan shi da jikin bango yana sakin murmishi, juyawa Mumy tayi da nufin ganin Daddy sai eye's nata suka hango mata tilon d'anta, tsabar mamaki ne ya hanata gasgata abin da ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104