Chapter 101
Chapter 101
suma sai murna suke da ganin sun dawo wajen ta sai da ta gama murnar dawowar su sannan ta kalli Daddy tace "Yana ga kun dawo sun bar min su ne? " "A'a gobe iyayen su zasu zo sai su tafi dasu basanan yau ne " Yana gama fad'in haka ya wuce ya fita, dad'i sosai Mumy taji idan sun zo zata nemi alfarmar su barmata su don Allah idan yaso ta sanya su schl duk hutu sai suna zuwar musu hutu wajen iyayen su. Da daren ranar Sabeer yake yiwa Aliyu maganar zuwan su gobe gida nan Aliyu yayi mishi fatan alkhairi shi da Aunty Aliyah, cikin daren nan Sabeer kasa bacci mai nauyi yayi yana zumud'in gari ya waye ya ganshi a jikin Mumyn shi yana zuba mata shagwa6a son ranshi. Washe gari bayan sun gama breakfast ne Aliyu ya sanya aka taro musu taxi har k'ofar gida, basu dad'e ba suka fito cikin shirin tafiya Sabeer na sanye da wata shadda ash colour yayin da Suhaima take sanye da wani lace ash&pink d'in flower's sunyi kyau sosai nan suka yi sallama da kowa kafin su shiga motar mai taxi yaja su tafi, Suhaima murmishin yak'e kawai take amman gabanta sai fad'uwa yake batasan me zata je ta tarar acan ba don haka duk a tsorace take. Tun safe da Mumy ta tashi take faman zirga zirga a tsakanin kitchen da dining area tana shirya abincin bak'i, dariya ta bawa Daddy ma sosai ganin ko baccin kirki ta kasa don tana son kyautata musu Sosai su ji dad'i, don su ji dad'in bar mata Na'eem da Shaheed cikin zuciyar Daddy cewa yayi yaran ki ne zasu zo ba wasu bak'i daban ba. Sai da ta gama shirya komai sannan ta barwa en aikin ta gyaran palon da na kitchen, tattara Na'eem da Shaheed tayi suka tafi Upstairs d'akin ta suka shiga nan tayi musu wanka tsaf tare da shirya su cikin kayan su irin d'aya jean ne blue sai pink d'in T-shirt sunyi kyau sosai takalman su ma pink ne ta fesa musu perfumes masu k'amshi, zaunar dasu tayi saman bed tare da basu iPad d'inta bayan ta kamo musu game tace "Oya ayi game ban da fita kuma ban da rigima yanzu zanyi wanka " Gid'a mata kai suka yi don hankalin su nakan wayar murmishi tayi ta shafa kansu sannan ta wuce toilet, agurguje tayi wanka ta fito ta shirya cikin wata gown black mai adon silver tayi rolling kanta da veil d'in rigar sosai tayi kyau bakace ita ta haifi Sabeer ba bayan ta fesa perfumes ne ta kamo hannun su Na'eem da Shaheed suka fito zuwa downstairs a palourn suka zauna tana zaune ta zubawa k'ofar palo ido so take kawai taga iyayen Na'eem da Shaheed. Motar na tsayawa agaban gate d'in gidan sai da gaban Suhaima ya fad'i sosai fiye da lokutan bayan, hannun ta Sabeer ya rik'o ya rik'e k'am tare da cewa "Relax Baby na ki kwantar da hankali babu abin da zai faru insha Allah ina tare da ke " Jikinta a sanyaye ta gid'a kanta kawai don bakin ta yayi mata nauyi, fitowa suka yi daga cikin mota daman Yah Aliyu ya biya kud'in duk kuwa da Sabeer yak'i yarda da hakan amman sai da biya, mai taxi ya juya ya tafi kallon gidan Sabeer ya tsaya yi yana nan yanda yake sai gyaran shi da akayi sosai, tura k'ofar jikin gate yayi suka shiga hannun shi rik'e dana Suhaima jikinta ko'ina rawa yake na tsoro. Da yake atime d'in rana tayi sosai kowa yana part d'in shi, maigadi sakin baki yayi yana kallon d'an lelen gidan d'an fillo, murmishi Sabeer yayi mishi aikuwa nan ya k'araso wajen Sabeer zai tsugunna ya hanashi bakin shi yak'i rufuwa yake gaida Sabeer da Suhaima yana murnar dawowar shi. Sallamar maigadi yayi sannan suka wuce cikin gidan kai tsaye part d'in su ya shige dasu, door bell ya danna sau biyu zai danna na ukun ne aka bud'e k'ofar parlourn. Kallon junan su suka tsayi cikin wani irin shauk'in so na tsakanin uwa da d'anta kowannen su idanun shi taf da hawaye, ji suke tamkar a mafarki hawayen eyes d'in Mumy ne ya sakko kan face d'in ta tana cewa "My Son kai nake gani da gaske? " K'arasa shiga cikin parlourn yayi still hands d'in shi cikin na Suhaima, d'ayan hannun shi ya sanya yana goge mata face d'in ta cikin rawar murya yace "Mumy ni ne Sabeer d'in ki ba mafarki kike ba " D'aga hannun ta sama tayi tare da cewa "Allah Yah Allah nagode maka da ka dawo min da yaro na cikin koshin lafiya " Tsugunnawa k'asa suka yi daga Sabeer har Suhaima wadda bata kula da ita ba yace "Mumy I'm so sorry nasan na 6ata miki rai da yawa kiyi hak'uri ki yafe min please " Dafa kanshi tayi kafin tace "Son ni ce wadda ya kamata na rok'i ka yafe min don ni na aikata maka abubuwa da dama ka yafe min d'ana" Ta k'arasa maganar tana had'a ido da Suhaima, da sauri Suhaima tayi k'asa da kanta gabanta na fad'uwa jikinta na rawa sosai don batasan me zata yi mata ba. Cikin mamaki sosai Mumy tace "Son daman kana tare da Suhaima " "Yes! Mumy ina tare da Mata ta " "Alhamdullilah Allah nagode maka da ka dawowa da d'ana farincikin shi " Tashin Suhaima tayi ta rungume ta k'am ajikinta lokaci d'aya ta fashe da wani irin kuka tana fad'in Suhaima ta yafe mata, cikin hawayen farinciki da na tausayin Mumy Suhaima tace "Mumy komai ya wuce wallahi na yafe miki tuntuni, mu ma ki yafe mana " "Na yafe muku duk da babu abin da kuka yi min ni ce na zalunce ku" "No Mumy ki daina fad'in haka komai ya wuce please " Had'a su tayi ta rungume su sosai suna zubar da hawayen farinciki, Daddy ne yayi clapping hand's nashi duk suka jiyo suka kalle shi face nashi fal farinciki yace "Alhamdullilah wannan rana itace nake addu'a koda yaushe Allah ya nuna min ita ina raye, hak'ik'a naji dad'i sosai nayi farinciki da haka " Murmishi Mumy take duk da kuwa tears ne ke zuba daga eyes nata, nan Sabeer ya nemi yafiyar iyayen su suka yafe mishi tare da yi musu addu'o'i na fatan alkhairi acikin rayuwar su kowannen su cikin zuciyar shi fal farinciki. "Abbah! Mamee! " Suka jiyo voice d'in su twin's suna kwala musu kira da sauri suka taho inda suke da gudu suka rungume iyayen nasu suna masu farincikin ganin su, kusan suman tsaye Mumy tayi kallon Daddy tayi tana neman k'arin bayani a wajen shi. Murmishi yayi kafin yace "Jikokin ki ne yaran Son d'in ki ne da Suhaima " Wayyo dad'i Mumy rasa inda zata sanya kanta tayi don farinciki da tsabar murna kawai zuwa tayi ta rungume Daddy tana kuka, tapping hands nashi yayi kan bayanta yana cewa "Is okay Mata ta kukan ya isa hakan godewa Allah zaka yi " "Daddy bansan me zance ba " "Godewa Allah zaki yi kawai " Suna cikin haka ne suka ji anyi magana da bakin k'ofar parlour ana cewa "Hussein da gaske maigadi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104