Chapter 104
Chapter 104
Cikin tsallen murna suka ce "Okay Mumy " Nan ta wuce tayi wanka bayan ta fito simple makeup tayi da yake cikin ya fara girma sai ta sanya wata milk d'in gown tayi kyau tayi rolling kanta da veil d'in rigar tana cikin fesa perfumes ne taji tsallen ihun su Afnan suna kiran sunan Daddy da nasu Na'eem. Agurguje ta k'arasa shiryawa ta fito zuwa downstairs inda take jin hayaniyar su, ko kunyar samarin yaran shi bai yi ba ya rungume ta yana kok'arin kissing nata ture shi tayi tare da yi mishi nuni da yaran duk da kusan hankalin su nakan tsarabar kayan su. Marairaice fuskar yayi tare da cewa "Haba Baby na nayi kewar ki sosai fah " "Sorry Dear bari mu sallami yaran ka sai kayi koma mene " Ta k'arasa fad'i tana kashe mishi ido, murmishi yayi sannan ya huro mata da kiss ta iska dole yau ya tura su Shaheed wajen Mumy don zasu tak'ura mishi idan ya barsu. Bayan yayi wanka sun ci abinci sannan suka fita zuwa gidan su Daddy kowanne part suka shiga suka gaida su sannan suka dire a part d'in su Mumy ansha hira sai da sukayi dinner sannan suka bar gidan Shaheedah da Afnan ko bin iyayen basu yi ba daman haka Sabeer yake so. Awannan daren Suhaima ta yabawa aya zak'inta don sosai ta wahala a hannun Sabeer, zuciyar su fal farincikin kasancewar su da junan su bayan komai ya kammalu ne suna rungume da junan su Sabeer cikin muryar shauk'i yace "I luv U Baby nah " "I luv U too sweetheart " Daga nan suka wuce bathroom wanka sukayi sannan suka zo suka kwanta babu dad'e wa bacci yayi awon gaba dasu. _*Alhamdullilah!*_ Dukkan yabo ya tabbata ga Allah da ya bani ikon kammala wannan littafin nawa. _gaisuwar fatan alkhairi gare ku My Sadeey and my Momma nah (Aunty Maijiddah) hak'ik'a ku masoya na ne na gaskiya ina son ku sosai Allah ya bar mu tare Amin_. ♻ EXCLUSIVE WRITER'S FORUM _Ina matuk'ar alfahari da wannan kungiyar tawa, ina yiwa sisters d'ina na cikin fatan alkhairi a duk inda kuke i really luv U guy's_ *MASOYA NA KUYI MIN UZURI DON AGURGUJE NA KAMMALA MUKU WANNAN LABARIN HAKA YA FARU NE SABODA GABATOWAR WANNAN WATAN MAI ALBARKA DA YAKE TUNKARO MU WATO RAMADAN, DAFATAN EN UWANA ZAMU HIMMATA GA AIKATA ABUBUWAN ALKHAIRI CIKIN WANNAN WATAN, MU DAGE DA IBADA MU KAURACEWA GULMA KALLACE KALLACE DA KUMA HIRA MARA AMFANI ALLAH YASA ZAMU GA WANNAN WATAN DA RAI DA LAFIYA, WAD'ANDA BASU DA LAFIYA ALLAH YA BASU LAFIYA, ALLAH YA JIK'AN WAD'ANDA SUKA RIGA MU GIDAN GASKIYA IDAN TAMU TAZO ALLAH YASA MU CIKA DA IMANI* _Masoya na baza ku lissafu ba amman ku sani Aishat A Muh'd tana matuk'ar kaunar ku tana muku fatan alkhairi sai mun had'u a wani sabon nvl d'in nawa after sallah indan Allah ya kaimu_. Posted Thursday 12:13pm. Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104