Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 64

Chapter 64

A Sanadin Sonki Book 1 Complete Hausa Novel – A Story of Love, Sacrifice and Destiny 1,213 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da niyyar yayi switch off d'in ta sai yaga message d'in Jiddah ce ta turo don haka sai ya bud'e shi " _Yah Sabeer ka canja bedroom zuwa d'ayan na Suhaima nasan idan ka shiga sai ya birge ka, asha amarci lafiya, kayi k'awata a hankali please_". Abin da Jiddah ta rubuta kenan d'an murmishi ya saki cikin zuciyar shi yana cewa lallai Jiddah ta raina shi idan ya kamata zata yi bayani har da wani ce mishi yayi hankali, batasan ya fita son Suhaima ba bazai yi abin da zai cutar da ita ba. Tashi yayi ya janyo hannun Suhaima suka shiga toilet brush suka yi, kafin Suhaima ta ankara ya d'auke ta cak suka fita daga bedroom d'in zuwa d'ayan na kusa dashi. Suna shiga wani sanyayen k'amshin turare ne ya fara yi musu sallama d'akin ya had'u komai kalar maroon and black ne gashi babu haske sosai sai wani hasken k'ananan bulbs kawai, d'akin yayi d'an duhu kad'an k'arasa wa Sabeer yayi kusa da bed yaga an jera wasu flowers na furanni jajaye anyi zanen heart an rubuta Suhaima and Sabeer ajiki, sosai d'akin ya birge Sabeer kuma ya k'ayatar dashi, cikin ranshi ya jinjinawa kok'arin Jiddah. Kwantar da Suhaima yayi saman bed d'in wadda itama bedroom d'in ya birgeta sosai duk da yanda take a tsorace sai da ta gane hakan, jin Sabeer ya kwantar da ita shima ya kwanta a gefen ta ya sanya ta dawo da hankalin ta kanshi, had'a ido suka yi nan suka shagala da kallon junan su, hannun shi ya sanya yana shafa saman gashin kanta cikin wani irin yanayi yace "Baby kin gaji ne, kina jin bacci? " D'aga mishi kanta yayi, a hankali ya janyo ta jikin shi ya rungume ta k'am yana wani shinshina gashin kanta da wuyan ta yana shak'ar daddad'an k'amshin turaren ta........ _Sorry Fan's jiya nayi muku alkawarin page kuma banyi ba sakamakon ciwon kan da na yini dashi_. Aishat A Muh'd ✍🏻 [4/3, 9:38 AM] Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻: *A̺ S̺A̺N̺A̺D̺I̺N̺ S̺O̺N̺ K̺I̺* Wྂrྂiྂtྂtྂeྂnྂ bྂyྂ Aıʂɧąɬ A Mųɧɖ Dɛɖı¢ąɬɛɖ ɬơ ɱყ Sąɖɛɛყ Sąŋąʑ *PAGE 81-82* Ahankali ya janyo ta jikin shi ya rungume k'am yana wani shinshina gashin kanta da wuyan ta yana shak'ar daddad'an k'amshin turaren ta, cikin nutsuwa Sabeer yake yawo da hannun shi cikin jikinta, yayin da Suhaima jikinta ya hau rawa gabanta na mugun fad'uwa amman bata yi yunkurin hanashi ba, saboda tasan hakk'in shine an fad'a musu a islamia sannan Aunty Aliya da Malama Aunty Jiddah sun sanar da ita hakan, amman fah a tsorace take don tasha karanata wa a novels taji yanda amarya take shan wahala a daren ta na farko. "Baby ki kwantar da hankalin ki bazan cutar da ke ba, wannan rawar jikin yayi yawa kin ji" Suhaima bata yi magana ba sai wasu hawayen da suke zubo mata sakamakon wani bak'on al'amari da yake kok'arin tunkaro ta yanzu, had'e bakin su yayi waje d'aya yana wani kissing d'in ta gaba d'aya jikin shi rawa yake tamkar yanda Suhaima nata yake rawa dukkanin su sabon shiga ne a wannan yanayin, tun da ya fara kissing nata bai sakin bakin ta ba sai da yaji numfashin ta na kok'arin fita, saboda tsayin lokacin da ya d'auka nason yaga wannan bakin cikin nashi shi yasa bai yi mishi da wasa da ya cafke shi. Cikin nutsuwa Sabeer yake aikawa da Suhaima zafaffan soyayyar shi mai ratsa kwakwalwa da tsayawa a rai, har zuwa lokacin da ya mayar da Babyn shi cikakkiyar matar shi ya zama ita ta zama shi, gaba d'aya Sabeer ya gama rud'e wa da kid'imewa awannan lokacin in banda hawayen farinciki babu abin da yake fitar wa yana rungume da Babyn shi tamkar zai mayar da ita cikin jikin shi wani dad'i ne yake ratsa jikin brain nashi da zuciyar shi na yanda ya riski Suhaima. Kuka sosai Suhaima ke yi idanun nan sun kumbura sosai saboda kuka na azaba don ta wahala hannun Sabeer ba kad'an ba sai da ya saukar mata da duk wani tanadi da ya dad'e yana shiryawa zuwan wannan ranar. "Baby nah Allah yayi miki albarka, Allah ya bamu 'ya'ya masu albarka, Allah ya barmin ke har k'arshe rayuwa ta hak'ik'a kin bani farincikin da bazan ta6a manta wa dashi a iyakacin rayuwa ta, zan ajiye wannan daren da yafi kowanne dare cikin tsayin rayuwata, Baby na mallaka miki kaina zuciya ta gaba d'aya sun zama naki sai yanda kika yi dasu i luv you Baby i luv U with all my heart sweet mata ta" Ya k'arasa fad'i yana wani sake hugging d'in ta cikin jikin shi tamkar za'a kwace mishi ita, duk da Suhaima bata cikin nutsuwar ta kalaman Sabeer sunyi matuk'ar yi mata dad'i sosai har sai da wasu hawaye suka zubo mata. "Sweet Baby sannu kiyi hak'uri nayi miki da zafi koh gaba d'aya bana cikin hayyaci nane am sorry " Ya k'arasa maganar kamar yayi mata kuka, ganin haka ya sanya ta aro jarumta ta girgiza mishi kanta alamar babu komai but still eye's nata na zubar da tears amman sai da ta k'ak'alo smiling na dole, kallon ta yake tamkar ya had'iye haka yake ji yasan tayi juriya sosai kuma yaji dad'in hakan, but baya son ganin wannan hawayen sai yana jin zafin fitar su cikin zuciyar shi sai yaga kamar bai kyauta mata ba. Sai da ya 6ata lokaci yana rarrashin sosai har ya samu ta bar kukan sai ajiyar zuciya da take saukewa, sannan ya tashi ya shiga toilet wanka yayi sannan ya had'a mata ruwan d'umi acikin bathtub sannan ya fita zuwa bedroom d'in yanda ya barta akwance haka yazo ya same ta, blanket d'in da ta rufe jikinta dashi ya sanya hannun shi zai cire da sauri ta rik'e hannun shi tare da marairaice face nata, cikin rarrashi yace "Baby nah wanka zaki yi nasan zaki ji dad'in jikin ki " Ya fad'a yana wani bin ta da mayen kallo ji yake kamar ya maimaita abin da yayi yanzu, ko had'a ido Suhaima tak'i yi dashi saboda kunyar shi da take ji sosai, bata ankara ba taji ya d'auke ta gaba d'ayan ta har da blanket d'in da take ciki yayi bathroom da ita, saboda tsorata sai da Suhaima tayi 'yar k'ara "Kaiii Baby kin cika tsoro da yawa " Ya fad'i hakan yana kok'arin cire abin blanket da ta kudundune acikin shi, dakyar ya iya warware shi ya sanya ta cikin ruwan d'umin, 'yar k'ara kad'an ta sake saki kafin kuma ta sauke ajiyar zuciya saboda yanda ruwan yake ratsata. Kukan shagwa6a ta sanya mishi sai ya fita daga toilet d'in, ba don yaso ba ya fita saboda yana son taimaka mata, gyaran kan bed sannan ya fita zuwa d'ayan bedroom d'in Suhaima ya d'auko fresh milk da cup ya fito ya dawo d'akin. Bayan ta gama gyara jikinta ne sai ta d'ora towel tana kok'arin fitowa daga bathroom Sabeer ya turo k'ofar ya shigo saboda jin ta shiru da yayi, d'aukan ta yayi ya had'e ta da jikin shi akan bed ya sauke ta, sannan ya zauna kusa da ita yana murmishi yau jin shi yake cikin nishad'i kamar yafi kowa farinciki ayau d'in nan. Ita kuma

Table of Contents

Chapters

104 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});