Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 100

Chapter 100

A Sanadin Sonki Book 1 Complete Hausa Novel – A Story of Love, Sacrifice and Destiny 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da sauri. Dad'i ya ishe Mumy ta rasa inda zata sanya yaran duk wasu kayan kwad'ayi na yara haka ta cika musu gaban su dashi, koya ta kalli yaran wani sonsu ne yake sake ratsa zuciyar ta ji take tamkar da Sabeer take tare lallai idan tasan iyayen yaran nan dole ta k'ulla zumunci dasu kodan suna zuwan mata, a baki ta dunga basu abinci bayan sun gama ci ne ta shiga bedroom d'in Daddy tana tambayar shi kayan yaran ce mata yayi bai taho musu dashi ba. "Don Allah ka barni muje wani mall d'in sai na siyo musu kayan har da na wasa kada kace a'a please dear " Murmishi yayi sannan yace "Okay, amma ke da baki da lafiya zaki fita? " "Zan iya wallahi " Ta fad'i hakan tana yin gaba da sauri kamar wata yarinya da kallo Daddy ya bita dashi kafin ya sauke ajiyar zuciya yana cewa "Ina son ki Faridah naji dad'in yanda kika daina daukan kanki kamar kin fi kowa " Cikin farinciki ta shirya agurguje ta fito car key kawai ta d'auka tare da rik'o hannun su suka fito zuwa compound na gidan shigar dasu tayi ta zaunar dasu sannan ta rufe k'ofar, sit na drive ta zauna da kanta tayi motar key cikin kwarewa take driving d'in ta tana jin wani nishad'i cikin zuciyar ta. Bayan sun shiga wajen kayayyakin wasan yara nan ta sake su aikuwa da gudu suka tafi wajen kowanne na d'aukan abin da yake so, sosai ta kashe kud'i wajen siya musu kayan wasa, sannan ta siya musu kayan sawa masu kyau da tsada 6angaren kayan ciye ciye ma haka ta siya musu duk abin da suke so sannan daga k'arshe suka taho gida, idan kaga Na'eem da Shaheed tare da Mumy bazaka d'auka jikokin ta bane zaka fi zaton yaran ta ne wanda ta haifa........... Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻 [5/8, 5:07 PM] Aıʂɧąɬ A Mųɧ'ɖ ✍🏻: *A SANADIN SON KI* Wྂrྂiྂtྂtྂeྂnྂ bྂyྂ Aྂıʂɧąɬ Aྂ Mྂųɧ'ɖ ɖɛɖı¢ąɬɛɖ ɬơ ɱყ ʂąɖɛɛყ ʂąŋąʑ ♻ *єχ¢ℓυѕινє ωяιтєя'ѕ fσяυм* *PAGE 114* Cikin kwanaki biyun da Na'eem da Shaheed suka yi Mumy tayi matuk'ar sabawa dasu sosai sai kace 'ya'yanta kaunar su take tamkar ita ta haife su tana musu wani irin so da baki bazai iya misaltawa ba, ko hospital bata zuwa kullum tana cikin basu kulawa da tattalin su, ganin yanda take kula su ya sanya Daddy jin sanyi cikin zuciyar shi duk wani fushi da yake da ita gaba d'aya ya daina koda ta rok'i ya yafe mata abin da tayi a karo na ba adadi a lokacin kasa jurewa yayi ya yafe mata don yaga tayi matuk'ar yin sanyi sosai, rungume shi tayi tsabar farinciki da jin dad'i. Kwana su biyu kamar yanda Daddy yayi alkawarin zai mayar wa dasu Sabeer yaran su don haka a ranar da safe ya sanarwa Mumy ta shirya su za'a mayar dasu gidan iyayen su, kuka sosai Mumy ta fashe dashi don ta shak'u da yaran acikin kwana 2 wani irin son su take, dakyar Daddy ya rarrashe ta tayi shiru nan ta shirya su tsaf tare da had'a musu kayan wasan su da ta siya musu su kansu Na'eem da Shaheed har da kukan su lokacin da zasu tafi, yini guda Mumy tayi a kwance saboda tsabar kewar Na'eem da Shaheed duk gidan yayi mata babu dad'i picture d'in Sabeer ta d'auko tana shafa face d'in shi cikin muryar kuka take cewa "Ina ka tafi ka barni Son, ina son ganin ka ina son jin muryar ka nayi kewar d'ana ka dawo wajen mahaifiyar ka zanyi maka duk abin da kake so Son zanje da kaina na dawo maka da Suhaima ku haifa min jikoki nima kamar su Na'eem da Shaheed " Wani kuka ne yaci k'arfin ta nan ta kife kanta akan bed tana yin kuka sosai cikin tsananin kewar d'an nata. ******* Kwance yake akan carpet yayi ringingine yau tsayin kwanaki uku kenan yana mafarki da Mumyn shi tana kuka tana ce mishi ya dawo gare ta, yanzu lokaci yayi da zai bayyana kanshi wajen Mumy shi kanshi yana cikin tsananin kewar ta yana son ganin mahaifiyar shi ya neme afuwar ta akan d'aga mata hankalin da yayi don yasan yanzu hankalin ta a tashe yake sosai, ga tsananin kewar yaran shi da basa tare dashi yanzu yanda ya kwana 2 kawai bai ga yaran nashi ba yana tsananin kewar su ina kuma Mumy da ta shafe wajen 2yrs bata sanya shi a idonta ba ko taji muryar shi dole ya gaggauta komawa gida wajen Mumyn shi. Yana cikin wannan tunanin ne Suhaima ta shigo d'akin ta jima tana kallon shi baisan ma ta shigo d'akin ba, cikin kwanakin nan tana kula dashi da yanda yake cikin damuwa, cikin sanyin jiki ta k'arasa inda yake ta kwanta cikin jikinshi lokaci d'aya suka saki ajiyar zuciya, k'ara k'ank'ame ta yayi cikin jikin shi, kallon face d'in shi Suhaima tayi tace "My dear har yanzu tunanin ne, ka fad'a min abin da yake damun ka please " Shafa face nata yayi kafin yace "Baby ina son ganin Mumy nah ne " Murmishi ta saki mai sanyi kan tace "My dear abu mai sauk'i kawai gobe ka shirya ka tafi, nima kaina ina son kaje kaga Mumy don nasan hankalin ta yanzu yana tashe " "Yawwa Baby nah ki shirya mu je zan yiwa Daddy waya kada a kawo su twin's gobe muka je sai mu taho dasu " "Lokaci yayi da zaka koma ka cigaba da rik'on company d'in ka my Dear kabar Daddy da nashi shima " "Allah Baby da gaske kike zamu koma gidan mu? " Mak'e kafad'a tayi cikin sigar wasa tace "A'a ni dai zamu zauna anan duk weekend sai kazo kana ganin mu " Ta6e fuska yayi yana son yin kukan shagwa6ar da aka kwana 2 ba'a yi ba yace "Haba Baby baza ki tausaya wa d'an mijin ki ba, idan muka zauna waje d'aya sai yafi min kwanciyar hankali please please Baby nah" "Uhm uhm wayo kake son yi min nak'i yarda " Da ya gane tsokanar shi take nan ya cafkota tare da cewa "Baby kin rainani da yawa don kin ga kwana 2 kin huta baki samawa su twin's k'annen su ba koh, bari yanzu zan baki ajiyar Baby nah " Dariya sosai Suhaima take yi ganin yanda yayi, tashi yayi da sauri ya rufe k'ofar d'akin sannan ya dawo kusa da ita ya shiga aika mata da sak'onnin shi bata yi musu ba itama ta shiga mai da mishi da martani, sun jima suna faranta ran junan su kafin su yi wanka kuma ya shirya ya tafi masjid don sallahr la'asar yayin da Suhaima kuma ta zauna gyara jikinta. Su Daddy na hanya dawo da Na'eem da Shaheed ne Sabeer ya kirawo shi a waya akan suyi zaman su gobe suna tafe zuwa gida don yaga Mumyn shi, sosai Daddy yaji dad'in haka nan ya shiga sanyawa Sabeer albarka daman da wannan niyyar ya taho na wajen rarrashin shi ya zo Mahaifiyar shi ta ganshi, bayan sun gama waya ne Daddy ya sanya driver ya koma gida sai ganin su kawai Mumy tayi cikin jin dad'i ta rungume Na'eem da Shaheed

Table of Contents

Chapters

104 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});