Chapter 99
Chapter 99
da zasuyi da asubar komai tsanani suna buqatan dagawa da Abaas din tinda ya farfado sbd likitocin su na gaggawa da suka hada suna can suna jiran isowansu. Kafin Abaas ya fara cewa komai sake qanqame hannun NUAB yayi da dan karfin daya rage masa mara kuzari ko kadan dan ya bude baki ahankali ya furta ‘AYANAH BAHAR’ dago jajayen idanuwa NUAB yayi ya kalli Abaas din Wanda tin daga qasan zuciyarsa sunan ‘yar tasa ya fito harya manta da ita sbd aleey ne yake tsaye Akan kulawa dasu. Ajiyan zuciya me sanyi Abaas din ya sauke kafin ya Lumshe idanuwansa a hankali sbd rayuwar komai ta farko data fara dawo masa radadi da baqin cikin na budewa yana famawa Wanda gashinan dashi zai mutu yabar duniya. Asalin tarihinsu da rayuwar da sukai a qarqashin kulawa da kaunar iyayensu ya fara jerowa ahankali cikin nutsuwa da Wani irin ratsa zuciya da yanda kusrawa suka tarwatsa rayuwarsu suka sauya tarihinsu da kaddararsu zuwa mara dadi da kyau, Yanda rayuwarsu ta sauya ne daga ranar da suka bar garinsu zuwa tafiya qangin bauta yafara zayyana wa Dayan bayan daya daki daki batareda ya boye ko kalma daya zuciyarsa na Kina da radadi me tsananin ciwo da baqin ciki, Yana zuwa daidai inda aka lalata rayuwar Nurat wadda akai komai a cikin kunnuwansu qanqame hannun NUAB yayi cikin wani irin mafi zazzafan baqin cikin da har yanzu sautin kukanta bai fita kunnuwansa da zuciyarsa ba shiru ya dan yi jikinsa na rawa idanuwansa na rufewa cikin azaba… Rawa jikin NUAB yakeyi sosai yana wata irin jijjiga a hankali ya qanqame hannun Abaas din da karfin daya saka Abaas bude idanuwansa yana sauke su Akan NUAB din Wanda yake hango Wani irin radadi da baqin ciki me tsananin karfi a cikin idanuwansa, Rintse ido shima ya sake yi yana cigaba da bada labarin mutuwarta da abinda yaci gaba da biyowa Bayan nan har zuwa inda aka rabasa da yan uwansa, Cigaba yayi da cewa, ‘Bayan an rabasa da yan uwansa anan kasuwar kwana yayi a daure a Wani ice tamkar dabba haka ya kuma wuni a rana babu ruwa babu Inuwa har saida karfinsa ya qare ya dunqule guri daya yana fita hayyacinsa sbd azabar rana da kishirwan dayake fatar ta dauki ransa dan kuwa bazai iya rayuwa babu su Ayanah a tareda shi ba dan haka duk duka da azabar da aka ringa gana masa Qin cin komai ko ruwan da aka basa yayi sbd yunwa yake sonta kashe sa ya huta. Ganin taurin kansa ya saka sukuma suka siyarwa wasu marasa imani shi da niyar zasu je dashi su huta a tinaninsu mace ce gashi yaqi cewa komai dan Alkawari ne bazaiyi magana ba da yayiwa Ayanah harsai rayuwarsa ta kubuta dan haka bazai taba karya wannan Alkwarin ba. Akan kudi ba masu yawa ba aka siyar dashi take wainda suka siyesa suka tafi dashi zuwa gurin hutawarsu, Koda suka tafi dashi mummunan abinda suka fara aikata masa shine dukansa suka ringa yi har saida ya Dena motsi yayi mummunan illatar da baida Sauran amfani a duniya tukuna suka yaga Kayan jikinsa gabaki daya Akan zasu masa fyade sai suka tarar dashi namiji ne dan haka baqin cikinsu ya tsananta take suka qarasa kashesa da dukan tsiya suka tattara shi suka Kai bakin ruwan suka yar suka Tafiyarsu. A wannan Daren gap da asuba wasu suka tsincesa suma maimakon su taimaka masa sai suka duba suka ga yanada Sauran rai dan haka suka wankesa tas suka sake saka masa Kayan mata sbd ganinsa da yan kunne a kunne harma da abin hanci, Gari na fara wayewa kafin rana ta fito suka kallaba suka siyarwa Wani matafiyi shi a matsayin baiwa mace sbd anfison bayi mata a Kasuwan yanzu Shiyasa suka fi tsada. Matafiyin raya siya bawan asalin balaraben shemali ne Wanda yayiwa ‘yarsa kwalli daya alkawarin siya mata baiwa mace da zata zama tamkar kawarta sbd debe mata kewan rashin uwa da kawayen datake fama dashi dan haka har zai tafi ya samu baiwar duk da taji jiki tana cikin wani mummunan Hali sosai amma hakanan bai damu ba ya siye sbd jirgin ruwa zaibi zuwa komawa qasar sa bazai jira gari ya waye a fara cin kasuwan bayi ba. Hakanan ya karbi Abaas ya wuce dashi Bayan ya biya kudin jirginsa na ruwa ya biya kudin kayansa da bawansa Wanda zaa saka guri daya da Kayan sbd haka akeyi bayi da kaya guri daya ake sakasa kaman wasu dabbobi dan haka babu komawa jirginsu yabar qasar. Tafiyar wuni da kwana daya sukai suka isa qasar wadda take cikeda nata kalar arzikin, Boukar shine sunansa hakama shi din mai arziki ne sosai a gurin yan uwansa dama garin nasu Wanda yake na qasar larabawan shemali ne, ‘Yarsa tak daya a duniya wadda mahaifiyarta bata jima da rasuwa ba tabarta da kadai cin daya saka ya siyo mata baiwa sbd ta fita daga kewan datake cikinta, Baya tareda yan uwansa sosai sbd akwai Hassada da qyashi sosai a tsakaninsu dashi, Duniyarsa ta tsone musu ido sosai, Tsananin hanyar da zasu rabasa da dukiyar suke nema dan haka basa rabarsa ko kadan sbd rayuwarsa suke dako dan hakanne ma yake tsananin kiyayewa Akan yarsa da ita kadai garesa bai hadata da komai, AYSHAHH ne sunan yar tasa wadda take balarabiya gabanta da bayanta sbd uwa da ubanta duka yan asalin shemali dinne dan haka da kyau da gata da nutsuwa ta taso tareda gatan da kusan a garin babu Wanda ya keda irinsa. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 66 Koda boukar ya kawowa yarsa ayshahh baiwa tayi farin ciki sosai sbd tana tsananin buqatar Abokiyar debe kewa dan haka tayi kaunaci kyautar baiwar musamman ganin kusan kansu daya kila ma ba Wani sosai baiwar ta girmeta ba dan haka taimaka mata sukai sosai da magani da ruwa da Sauran abubuwan da abinci ta samu a cikin kwana biyu ta dawo daidai hayyacinta ya dawo Wanda a hakan bata tana magana ba dan haka ran boukar ya baci ganin Ashe Murna aka siyar masa dan haka yayi alkawarin sake siyo mata wata idan yayi tafiyar kasuwancinsa. Sosai Abaas yayi jinya tukuna ya dawo tsaye a kafafunsa ya fara aikin bautar da aka siyosa yayi batareda har lokacin ya fara magana ba, Bauta yakeyi a gidan da rayuwar masu gidan dan kuwa kaf hidima da wahalar aikin gidan shine yakeyi Bayan hutawa babu abinda sukeyi se idan boukar ya fita ke yake Zaunawa da Ayshaah dan debe mata kewa kuma har lokacin basu taba sanin shi namiji bane a haka a hakan harya dauki kusan shekara bakwai dasu yana bauta sun samu Wani irin sabo dashi sosai gaske sbd kaf rayuwarsu babu kowa a cikinta baya su kadai uba da ‘ya sai maqota da yan uwan mahaifiyarta dake zuwa akai akai dan haka shine mutum na farko da suka sabo dashi fiyeda kowa da komai duk da har lokacin shi din kurma ne hakama bai taba fita daga qunci da tsananin baqin cikin da zuciyarsa take ciki ba amma daidai gwagwado sbd babu mugunta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106