Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Zufa sukeyi sosai Wanda ya jiqa kayansu duka gashi ita kanta qasar da suke Zaune Jere akanta ta dauki wani irin Zafin da suke jinsa har cikin kwakwalwansu dan haka suka galabaitu basa ko iya dago Kai ga kishirwa amma har lokacin baayi ta kansu ba, Sai guraren yamma tukuna suka iso aka bude kasuwarsu tareda saka musu kudi take aka fara siyansu cikin kudi me daraja Ana zare duk Wanda aka siya Ana cire masa sarka a miqa sa. Har cikin dare sosai Ana cin kasuwar wadda ta sake dauka zafi da hada hada sbd wasu ma manyan masu kawo bayin da suka iso bodar suma a cikin Daren. Ana gamawa sake komawa sukai hutawa abinsu hankali kwance suna cigaba da huldodi su. Acan cikin jirgi ma kusan duka kusrawan hutawa sukeyi tareda jin dadi sosai da bayi dan kusan kullum sai sun fasa budurcin matan dake ciki hakama musamman shugaba khams da baya kwanciya da mace sai wadda shine zai fara fasata Idan kuwa ya kwana da mace yaji ba shine na farko ba a bakin rayuwarta kenan sbd a Daren zaa yankata a jefar cikin ruwa, Idan kuwa ya kwana dake baiji wata gamsuwa ba yaransa ne zasu qarasa lalata rayuwarki sbd kusan namijin dazai dandana yaji baida adadi. A hakan da yawa bayinsu mata ke mutuwa Wainda basu mutu ba kuma da yawa ta hakan suke tara yayan dake girma su zama kusrawa Shiyasa suke da mugun yawa. Akwai wainda kuma a cikinsu da mazan suke amfani Akwai wainda suke amfani da matan kuma suyi da mazan. Wannan Sabon mummunan tashin hankalin daya qarasa tabbatar musu da su din basuda banbanci da dabbobi a gurin uwayen gidan nasu ya saka hankalin mummunan tashi tareda shiga firgici mai tsanani tareda rashin nutsuwar zuciya burinsa ya duqufa ga fatar a siyar dasu koma ina ne su fita cikin kusrawa. Tinda suka tsaya bosham baa taba fiddaso su ba sedai a bude su a basu abinci a sake rufe su tsananin ma qaruwa yayi sbd yanzu a tsaye jirgin yake. Kwana shida suka shafe a bosham kafin suka daga zuwa ci gaba da tafiyarsu. Tafiya ce take tafiya suna qara shiga tsanani da munin rayuwa sbd sun tashi daga halittarsu zuwa wata halittar daban, Basa da yunwa sosai sbd Ana samun ci amma kuma tsanani da azabar dasuke ciki tayi yawan da hankalinsu yake Neman fara gushewa, Tashin farko Kana kallansu zaka dauka tarin mahaukata ne aka Kama, Kana doso su wari da qarni ne yake daibaiye da rayuwarsu Wanda hanci da zuciyarka bazasu iya dauka ba, Gashin kansu Ayanzu Nurat tafi su jin dadin rayuwa ta wannan bangaren sbd a yanzu ita batada gashin da yawa sbd duk ta cire sai Wanda ya fito mata a yanzu sabanin su da datti da cututtuka suke cikinsu nasu suna damunsu. Tsoron dayafi na mutuwar dake cike da ransu da kowace gaba da jinin dake yawo cikin jijiyoyin jikinsu shine yanda ake kwanciya da bayin sosai, Ba kullum ake zuwa zaba ba amma akai akai Ana zabar dan haka tsoro ya gama toshe kwakwalwa su da suke fatar mutuwa kafin hakan ta kasance da dayansu, Abaas ma addua da fatan dayake Allah ya dauki ransa dayaga ranar da zaa keta haddin daya daga cikin yan uwansa sbd zuciyarsa bazata iya dauka ba, Dukansu fatar su daya ce Allah ya hanasu dandana wannan baqin cikin da kaddarar dan haka suka qara fita hayyacinsu sosai. #MAMUH #ROYALTY #BOYEM #NUAB BOYEM #SULTAN BOYEM #JEALOUSY #PROMISES HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 09033181070 14 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 *************** Tafiyar sati shida ta kawo su qasar baskar inda suka share sati guda a garin suna cin kasuwa kafin suka tattara suka bar qasar suka sake Kama hanya Bayan nanma an siyar da wasu bayin, Tafiyar sati biyu sukai suka tsaya wani garin daya raba tsakanin wasu qasashe guda biyu suka sake tarwatsa wani garin suka kwashe mutanen ciki gabaki daya masu tsananin yawa suka bar qasar. Qaruwar yawansu ya saka tsoro da fargaban su Ayanah raguwa kadan sbd warin yawansu zai saka su samu tsira daga mummunan rayuwar da suke tsoro hakama wainda aka kamo din yanzu sunfi su Kyan gani sbd basa tareda wahala fes suke dan haka sune masu daukan hankali. Su kuma wainda aka kamo din tsoron su Ayanah sukeyi da sauran bayin sbd babu me Kyan gani a cikinsu sun koma baqi qirin kamar gumakan bautar qabilu hakama wani wari da tsami me tsanani sukeyi. Ranar farko da aka fara raba abinci ta hanyar jefowa a ranar sabbin bayin suka fara gane rayuwar inda ta dosa amma duk da hakan basu Saba ba a tsorace suke, Kwana biyu da kawo sabbin bayi komai ya lafa an gama rabe matansu da mazansu ankai maza inda maza suke ankawo matan inda matan suke Angama musu tambarin shedar kusrah da numbar kowa a hannunsu dan haka komai ya lafa sedai su jiyo hayaniyarsu daga sama idan suna shagalinsu musamman da daddare da kaman kullum sai sunyi shagalin dare sbd rashin addini kawai. Yauma baa basu abincin dare ba suna rufe har tsakar dare yayi sunaji suna hayaniyarsu har suka gama aka bude kofar su ta sama Wanda take hasken farin wata me sanyi da wata sanyayar Niima suka ratso cikin gurin amma tsoron sanin me bude kofa a lokacin yake nufi ya saka babu Wanda iskar da hasken ya ratsa zuciyarsa saima tsamo tsamo da sukai kamar dabbobin da suka sha ruwan sama. Ahankali koina na jikin Ayanah na rawa tayi baya kadan tana qanqame hannuwan qannenta dake hannunta tareda sakina. Suma cikin rawar jikin da wani irin sanyin jiki sukai Bayan suna dan shigewa duhun lungun da suke tareda sunkuyar da Kai qashi Bayan wuyansu zuwa qugunsu yana bayyana har kana ganin shatin yanda Allah ya haliccesa sbd munin halinda rayuwarsu ta koma. A cikin sabbin bayin da basu gama munana ba

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});