Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 13

Chapter 13

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

maqale da junansu suka dunqule guri daya dukkaninsu suna cikin jikin Ayanah wadda ita kuma sakinah ce ta bata kariya ta bayanta ta hanyar zauna wa ta jingina da bayanta. Shiru sukai ko dogon numfashin basa yi sbd tsoro da fargaba tareda damuwa. Darensu na jiya ta tina Wanda suke tareda Asamah ta basu kariya da kulawa a lokacinda suka yanke rahama daga duk wata samun kulawa koman kankantarta, Maganar Asamah datai musu Daren jiyan ta tina a lokacinda ta Shafa fuskan Abaas. ‘Ayanah akwai rayuwa me tsauri da qalubale a gabanmu dan haka idan matiqar muna son kada a rabamu da Abaas daga cikinmu to tabbas muna buqatan maidasa mace sbd qalubalen da zamu fuskanta zaa iya kaiwa matakin da zaa rabamu sbd shi namiji ne mu kuma mata dan haka sbd Kaucewa hakan muna buqatan boye jinsinsa sbd tseratar da rayuwarsa tareda tabbacin zamansa a tareda ku kada komai ya rabaku’ #MAMUH #SLAVERY #HISTORICAL #ROYALTY #BEST LOVE #BEST SISTERS #BOYEM #NUAB ALMAZ BOYEM HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 9 *_PRIME SCENT_* 08103155915 Shin Kina neman duniyar kamshi ta turarukan wutan da in kin kunna zaki ji ki kamar a Royal palace din larabawa? Ko kuma kina neman wanda zaki kunna ya kaiki garden full of vibrant, mind & soul soothing fresh scents? Ko kuwa wanda zai baki rich and luxurious scent na elites? Ko kuwa kina neman qamshi mai sauke fushi da gajiyar da oga ya kwaso ne? Are you looking for qamshin da duk inda kika shiga sai kin janyo attention din mutane, ko kuwa wanda in an matso kusa dake sai an lumshe ido tare da sauke ajiyar zuciya na jin dadi da kwanciyar hankali tare da samun nutsuwa? Hajiya ta albishirinki! Ga PRIME SCENT Duniyar kamshin da babu kamarsa, Duniyar kamshin da ko kin bada kayanki ko curtains naki wanki baza su Dena bada kamshi me nutsuwa da dadin shaqa ba, PRIME SCENT sune kankat ba na biyunsu. 08103155915 ******** Rintse idanuwanta Ayanah tayi ahankali tana sake rungumesa jikinta tareda Sauran kannan nata sbd boye jinsinsa da tabbas zatai a yanzu har zuwa lokacinda bata sani ba nakasta rayuwansa ne nakasa me munin da babu ranar gyara, Jin takeyi kaman bazata iya hakan ba amma kuma bazata iya barin a rabasu ba har abada sbd suna rabuwa babu Wanda zai iya rayuwa a cikinsu batareda juna ba, Sake qanqamesu tayi a matiqar sanyaye tana jin da gaske yanzu kam ta zama uwa, Ta zama uwar da batasan komaiba sai yayanta,su kadai ne rayuwarta da duniyarta. Suna gurin a maqale guri daya kaman ba mutane ba har suka ga duhu ya fara dan ragewa alaman asuba tayi harta gota, Basu saki juna ba saida gari ya qara haske sosai suna iya ganin koina da komai tukuna suka warware juna, Ayanah ce ta umarce suyi sallah a yanda suke sbd basuda gurin tsafta ce jikinsu dan babu ruwa babu komai qasar ba babu sosai hakukuwane suka fi yawa sun cike koina. Shiru sukai tsawon lokaci babu magana Bare motsawa Bayan sunyi sallolin dake kansu. Shiru tsit babu ko kukan kowace irin dabba a dajin Wanda hakan alama ce ta dajin baida kyau sbd kukan dabbobi ko tsuntsaye yana rage tsoron daji. Rana ce ta fara ketowa me tsananin zafi suna Zaune a gurin har lokacin dan haka Ayanah ta juyo ahankali ta fara kallan Nurat dake kwance jikin Zuhrah tana maganganu kadan kadan har lokacin na zautuwa tana ambatar sunan Amma da Abaa. Lumshe jajayen idanuwanta da suka bushe qayau tayi suna mata wani irin radadi tana dan Hadiye wani Numfashi me cikeda radadi shima kafin ta sunkuyar da kanta tana kasa kallan Abaas Wanda shi da Zuhrah harma da sakinah ita suke kalla sbd fahimtar akwai abinda takeson fada amma ta kasa. Hanyar da zasu bi ta dago ta kalla idanuwanta na cikowa da hawaye sbd batasan rayuwar da zasu Tatar ba a hanyar idan suka qarasa Binta Wanda tasan duk inda suke basa nesa da ruwa ko lambum wani gari sbd sanyin da suka kwana yana fesowa na alaman hakan Shiyasa koda garin ya waye kaman zasu sanqare sbd sanyi. Dawo da fuskanta tayi amma ta kasa kallan Abaas Wanda ya tsareta da ido jikinsa na tsananin sanyi hannunsa na rawa ya riqe gwiwowinsa da hannuwansa dake rawar sbd take ya gane abinda yake ranta amma zuciyarta na tareda sbd shima da abin ya kwana a ransa tsoro da fargaba me tsananin yanda zaa iya rabasa da yan uwansa amma kuma duk da baida shekaru amma kasancewansa namijin GHAZ daya bayan mahaifinsa sauyasa zuwa mace shine mafi girman qasqanci da zuriar GHAZ suka samu ko Bayan ransu duka tin daga kakanni, Shi rayuwarsa ta mutu ne daga lokacinda zai koma mace, Ya rasa darajarsa,ya rasa sunansa,ya rasa yancinsa da damarsa ta zama GHAZ na har abada sbd yana cikin tsatsauran al’adarsu matiqar namiji ya zama tamkar mace kokuma zamowa mace ko shigar danganci mace to har abada bazai taba karban gadon matsayin shugabancin Ahalin GHAZ ba bare ANJOM. Rawa jikinsa yafara cikeda wani irin radadi da ciwon daya saka idanuwansa cikowa da hawaye masu Zafin gaske yana qanqame kafafunsa, Zuhrah data fahimci hakan kallan Ayanah dake sauke kai itama hawaye na gangaro mata da tsananin tsoro da faraba tace ‘Ayanah saimunyi hakan zamu rayu tareda shi, Bazan iya rayuwa ba idan aka rabamu dashi, Ayanah koma menene zamuyi masa shi dan rayuwa tareda shi koda hakan na nufin komawansa mace har ranar da Allah zai dauki rayuwarsa ko tamu… Kuka ta fasa mai sanyi tana cewa ‘AMMA kada kice bazaki iya ba’ Wani irin kuka me karfi Ayanah da Abaas din suka fashe dashi a lokaci daya kowannesu na saka kansa cikin kafafunsa sbd AMMAN data Ambaci Ayanah dashi Wanda daga lokacin ta tabbatarda ita ta gama karban Ayanah a matsayin Uwa duk da ba shekaru masu tsayi tsakaninsu amma dai ta Riga ta maye musu gurbin Ammah kaman yanda su Abaa ke cewa ita uwarsu sbd tsanani son da uwa kewa ‘da take musu suma suna mata tsananin son fa ‘da kewa uwa. Sakinah ma kuka takeyi sosai sbd rayuwarsa me suna da Abaas zai rasa daga yau shikenan. Kuka sukeyi sosai a tsakaninsu harda Nurat da bata cikakken hayyacinta kukan takeyi sosai cikeda tausayi me karya zuciya. Tsananin Zafin rana ke dukansu ga kuka da suka kasa Denawa sai hakan ya fara raunana lafiyansu dan haka daqyar sukai shiru Ayanah sai a lokacin ta dago ta kalli Abaas Wanda kansa ke qasa har qasa lokacin burinsa na zamowa namiji,dan uwa kuma uba dayake fatan wata rana zuriarsa data Ayanah ko daya daga cikin yan uwansa yana narkewa tareda bin iska a yau,zai mutu batareda samun wannan cikar burinba. Sakina ce cikin tsananin kukan da tasan illa da nakasun da rayuwarsa zata samu daga yau ta saka hannu tana zare ‘yan kunnan azurfan dasuke kunnenta duka guda biyu ta kamo hannun Ayanah dake kuka sosai ta saka mata su ahankali tana Juyawa baya jikinta a sanyaye sbd ita har yanzu baiwar su ce bazata kalla yanda zaa yaga qimar uwayen gidanta ba. Qanqame

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});