Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 38

Chapter 38

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 25 Ayanah tana cikin masu kulawa da yanayi na laulayin faree wato imebētin sultan wadda kwata kwata batai farin ciki da samun cikinba sbd yanda taso taci gaba da samun damar datafi mata komai duniya ta zuwa shimfidar namijin dayafi kowane namiji daraja a qasar BOYEM dama zagayenta, A ranta tariga tasan kila itama macen zata Haifa tinda shine baya haihuwan namiji dan haka Sam bata wani doki da cikin gashi matiqar mace na laulayi baa kara kaita tirakarsa sbd baya iya mu’amalantar mace me laulayi sosai dan haka faree sai an yayeta sedai ta jira haihuwa idan tanada rabo zai sake buqatan kwanciya da ita, Wannan quncin da baqin cikin ne a zuciyar faree wadda laulayi takeyi sosai ga qarin baqin cikinta shikenan ta zama macen da har abada bazata sake samun Wanda zai aureta ko kwanciya da ita har sai ranar da sultan YASAR baya duniya dan babu Wanda ya isa yana raye ya kusanci Matar da shi ya kausanta indai ta haifar masa ‘yaya kenan. Baqin cikin dake cin zuciyarta da damuwan hakan ya saka laulayinta yake tsananta bata kaunar kowa ko komai Bayan hantara da kyara da rashin daraja ko kadan babu abinda take yiwa bayin dake mata hidima kaman zasu bata rayuwarsu. Ayanah ma kusan so biyu tana qonewa a hannu da ruwan zafi sbd hidimarta da fadanta, Duk wahalar da Ayanaah Tasha sosai ta rayuwar da suka fito ta qangin bautar kusrah ta wanke sosai lafiyar fatarta ta dawo haskenta ya dawo sosai amma ba duka ba sbd ba lallai ta koma asalin fararta qal ba har abada kila, Tsayin gashinsu ya dawo sosai duk da akai akai ana yanke musu tsayinsa sbd tsafta baa wani son tsayin gasu sosai a gurin bayi dan haka duk Bayan watanni kadan ake yanke musu tsayinsa bawai aski ba kawai dai zaa yankesa baa son ya wuce iya wuyansu ya sauka kafada zuwa bayansu. Gashinta ya dawo sosai da tsayinsa gashi lokacin yanke musu baiyiba dan haka take dunqulesa sosai a cikin hularta ta uniform, Faree dukkanin bayin dake mata hidima kyawawa ne sosai bama kaman ita Ayanah din wadda sanyinta da nutsuwanta ke qara mata kyau da burgewa, Faree jin tayi duk ta tsanesu bata ko kaunar ganinsu dan idan kaddararsu me kyau ce ko a cikinsu zaa iya zabar imebēti koma dukansu zaa iya zabarsu, A duk lokacin data gansu tafasa da ciwon rai zuciyarta keyi dan haka ta dauki hanyar illatasu a cikin dabarar da bazaa taba zabarsu ba, Hakanne ya saka so biyu tana kokarin koma Ayanaah da ruwan zafi sedai Allah bai saka ta taba samunta a Fuska ba sedai hannuwa kuma har so biyun babu inda fatar Ayanah tayi tabo sbd matiqar kanada tabon daya wuce numbernk ta Shedan bauta dake jikinka to Ka haramta ga zama imebēti. Ayau ma umarnin su hada mata ruwan wanke kafa tayi su dukan haka suka hada ruwan mai dumi daidai yanda zai mata daidai a fata suka kawo suna ajiye a gurin hutawanta dake dan madaidaicin American garden dinta dake nan cikin bangarenta, Tamkar wadda zatai wata gagarumar hidima haka aka tsara mata gurin suka shirya mata komai daidai yanda zata Ji dadin hutawan da wankin kafar da zaayi mata, Ayanah da sakina ne biye da ita kansu a qasa a lokacinda take fitowa tana isowa gurin Ayanah na dauke da wani lallausan showel din lullubawa mai tsananin taushi Wanda idan iskan gurin yayi mata yawa zaa rufa mata, Sakinah kuwa wasu towels din da zaa goge kafafun ne idan an gama a hannunta suma masu Laushi suka qaraso, Zaunawa tayi dukansu suka koma bayanta suka tsaya Sauran masu wankin kafar kuwa suna durqushe gabanta suna jiranta, Farawa sukai ta jingina bayanta jikin lallausan kujeran tana Lumshe idanuwanta, Tray din tea mai Zafin gaske aka kawo mata da snacks din da yanzu ne akai mata su da Zafin su aka kawo aka ajiye gabanta, Zuba mata tea din akai yana wani irin siracin daya sakata zubawa hannun wadda ke zuba mata din idanuwa tana kallan yanda zara zara yatsun hannunta farare tas ke daukan ido take taji wani irin abu ya taso ya danne zuciyarta batasan lokacinda ta dauko ruwan tea din gabaki daya ta watsa musu su hudu dake gabanta ba duka a Fuska tareda wurgi da Kayan gaban nata tana jin Wani irin Zafin zuciya kaman zai kasheta. Cikin tsananin azabar data ratsasu har cikin qwaqwalwa suka sauke kansu qasa batareda sun zabura ba ko magana bare nuna halinda suke ciki sedai idanuwansu sukai jajir suna sake sauke kansu qasa tareda bata hakuri akan abinda ya bata ranta. Ayanah ma qasa suka sake yi da kansu cikeda wani irin sanyin jiki batareda sun motsa ba, Cikin zafi da faree ta bude baki tace ‘Ina buqatar wani shayin ganye’ Miqewa sukai a natse suka bar gurin dan hado mata wani. Suna barin gurin sakinah ce ta zagayo gabanta ta durqusa itada Ayanah suka fara wanke mata kafafun cikin nutsuwa da tattali kaman kafar zinari. Suna cikin yi aka sake kawo mata sha yin ba Imani ta sake zubawa su Ayanah dake gabanta Wanda sakinah dake gefen Ayanah tafi samun ruwan sosai sbd dan karewa Ayanaah datai batareda lurar faree din ba dan haka suma take idanuwansu sukai jajir Wanda ya tabbatarwa da faree wannan Karan kam ta gama da bayin bangarenta babu wadda zaa iya zaba a cikinsu sbd duka konuwarsu a Fuska ne indai ta tashi to tabbas sun haramta har abada. Hakan data ga ta samu ya sakata samun sassauci da sakewa hankalinta ya dan kwanta ta koma yar walwalarta. Su kuwa gabaki dayansu su Ayanah kusan ruwan sun kona fatarsu sosai musamman sakinah wadda har wuyanta saida konuwar ta dan tashi dan haka kwana Ayanah tayi bawa sakinah kulawa sbd ita iya ruwan da suka sameta basu wani Konata ba ja kawai gurin yayi kuma koda gari ya waye jan ya rage kuma a kirjinta ne dan haka baa gani. Haka suka shirya suka taho aikinsu kowa gefen Fuska da wuya a kone ga zazzabin azabar wutar ga radadi haka suke aikin. Kwana biyu konuwar tayi ta dan caccabe haka dan haka faree ta sake samun nutsuwa suka ci gaba da hidimarsu, Sakinah da Ayanah take kulawa da ita sosai idan sun koma daki sai tata wutar ta Riga ta Sauran warke wa amma ba kwata kwata ba gashi kusan sati biyu kenan suma Sauran tasu ta warke sama sama, Tsoro biyu ne damuwa biyu take cinsu akan konuwar sbd idan ranar zabar imebēti tayi aka sameka da tabon dayake sabo ba tsoho ba to tabbas kanada hukunci me tsauri dan hakan yana nuni da sakacinka dan kuwa ko yancin raunana Kanka baka dashi sam tinda jikinka ma ba ikonka bane dan haka suke cikin tsananin tsoron hukuncin hakan. ********A daren ranar da zaa tara bayi mata kaf kwana Ayanah tayi Zaune itada sakina cikin wata irin damuwa da sanyin jikin hukuncin da sakinah zata iya karba na qaton tabon konuwarta, Dukansu damuwansu daya ne kada a sauyawa sakinah guri a cikin hukuncinta a rabasu, Ta Dayan bangaren kuma acan qasan zuciyar Ayanah dake sosuwa sosai da qunci shine inama itace ta kone din,

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});