Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 25

Chapter 25

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,213 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

aka rabata dashi kaman yanda suka Ji tana fada masa lokuta da dama. Ficewa akai dashi tareda rufe kofar Wanda yayi daidai da yankewan jikinta ta fadi a gurin ba Sauran numfashi ko motsin komai jikinta. Shi Karan Kansa saida suka sumar dashi suka fice dashi Wanda cikin saa take shi suka fara siyar wa aka tattara gurin aka Bari dashi sedai ya farfado ya samu Kansa wani gurin. Sbd ma yanda su Ayanah din suka kawo musu matsala ya saka basu kwana ba suka gama cin kasuwarsu sukai siyayya suka bar qasar a ranar. Suna barin qasar kai tsaye umarni khams ya bada bazaa sake tsayawa kowace qasar ba sai ta BOYEM dan haka tafiya Sambai aka dauka zuwa BOYEM wadda ta saka aka fara sauyawa bayin abinci zuwa wadatacce me kyau sbd suyi Kyan gani da masarautar zata karba. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 17 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 *********** Koda su Ayanah suka farfado sun Riga sun bar qasar da ruhinsu yake acan babu sauran abinda ya rage a tattare dasu Bayan gangar jikinda babu ruhi babu zuciya sbd Nurat da Abaas sune ruhi da zuciyar Ayanah Zuhrah kuma rayuwarta, Ita kanta Zuhrah yan uwanta sune rayuwarta da ita kanta dan haka tana farfadowa babu Abaas da gaske an rabasu rabuwar da har abada sun rabu bazasu sake haduwaba,bazasu sake sanin yana raye kokuma shi yasan sun raye ba hakama bazasu San halinda zai shiga ba ya rayu har zuwa mutuwar sa ba shima bazai San halinda zasu shiga ba na rayuwa ko mutuwa sai kawai ta sake sumewa batareda ta motsa daga inda take ba. Ayanah kuwa tana farfadowa ta tabbatarda an rabasu da Abaas saita rarrafa ta isa kofa tana bugawa Da dan karfin da baifi na yaron goye ba sbd batada Sauran karfi ko kuzari kokuma wani amfani dan baqin ciki da qunci tareda rabata wainda sune kuzari da rayuwarta yariga yayi mata illar da bazata taba moruwa ba ko dawowa daidai abada A karo na babu adadi take jin ta sake zabar mutuwa Akan rayuwa, Inama ace mutuwa Abaas yayi a gabanta tasan ya komawa ubangiji baya duniyar yafi mata samun sassauci da nutsuwa Akan rabasu da akai batareda sunsan Ina rayuwa zata kaisaba shima,wace duniya ko sabuwar kaddarar zai fada duk basu saniba. Kiran sunan Abaas takeyi duk lokacinda ta bugu kofar batareda akwai lakar komaiba a jikinta tamkar yar maye ko fita muryanta baya yi amma a hakan bata hakura ta Dena ba Abaas tsakanin buqata a kusa da ita kokuma a zubar dasu ko a ruwan qasar ne kafin a gama barin qasar. Tsananin wahala,qunci,nannauyan baqin ciki,tarin gajiya da ruhi gangar jiki da zuciya sukai harma da idanuwa ya sakata silalewa qasa kwance a gurin tana fidda Numfashi gajiyayye tareda rufe idanuwanta ahankali jikinta na saki batareda ta some ba kawai dai ba lallai ta sake moruwa ba ko taba dawowa daidai ba. Sakinah dake rungume da Zuhrah itama ta gama fita hayyacinta matsowa tayi gefen Ayanah din tareda dagota jikinta ta kwantar sukai shiru sbd yanzu kam babu wani qarshen qunci da baqin ciki dayayi saura Wanda basu gani ba dan haka koma me zasu tarar a gaba bazasu Ji komaiba. Haka suka kwana suka wuni tamkar gangar jikinsu babu rai a jikinta, Babu me iya kowane irin motsi idanuwansu ma a rufe suke ko abinci sun dena iya ci sedai sakina ce take karbowa ta rarrafo ta zauna tsakiyar su ta ringa basu a baki Akan dole sbd karfinsu dayake sake yin qasa sosai Wanda Sai a yanzu sakina ke sake tabbatarda kasancensu su duka hudun a tare da gaske shine rayuwa,ruhi,kuzari da karfin zuciyarsu sbd a yanzu Ayanah da zuhran gasunan sun zama tamkar marasa cikakken hankali. Idan dare yayi haka zata zauna tsakiyar su ta kwantar da kansu a jikinta tana Shafa bayansu da fuskar su sbd samar da nutsuwa ko yar qanqanuwa ce a zuciya da gangar jikinsu. Idan gari ya waye haka zata jawosu inda ake fiddosu Ana zuba musu ruwa sbd su wanke kullum kafin isarsu inda zaa kaisu, Haka zata janyo su kaman qananun yara Ana dukansu duk da yanzu an rage dukansu sosai sbd duk anason suyi dan yi Kyan kallo dan haka kullum Ana fiddosu a hade guri daya a ringa zuba musu ruwa masu tsananin yawa suna goge jikinsu Wanda baya goga jikinsa lokacin da ake zuba ruwan duka yake sha da Bulala dan haka sakinah ganin kullum sai an dake su amma tamkar jiran duka sukeyi sbd ya wahala ta kashesu subar daniya ya saka koyaushe idan Ana zuba ruwan itace me wanke jikinta ta wanke nasu su dukan. Ana gama wankesu haka zaa sake shanyasu a rana sai sun bushe a gargadasu a maidasu inda suke a rufe, ***********sake nutsawa tafiyarsu tayi Wanda a yanzu suna samun abinci sosai hakama wankan kullum ake musu dan haka yunwarsu ta ragu sosai sedai shi wanka kam ya saka duk fatar su ta bushe qayau sun koma wata sabuwar halittar daban kowannensu cikin bayin ka kalla tamkar an birkidasa cikin farin gari an ciro sbd kullum ruwan kawai ake zuba musu sannan a shanyasu a rana. Har lokacin babu abinda ya sauya a sabuwar kaddararriyar rayuwar data samu su Ayanah, A yanzu basa iya ko magana daga ido se ido sai kallo dan haka ne ita kuma sakinah nauyinsu ya dawo kanta gabaki daya fatarta dai suna isa qasar da zasu din a siyesu koda kashesu zaayi gwara a siyesu acan din da azo baa siyesu ba kusrawa su dawo dasu. **********Tafiyar sati bakwai sukai tukuna jirginsu ya fara shigowa qasar da kowane tarihin zamanin ke fadar iko,girma,mulki,arziki da tsananin da masarautar qasar take dashi sakamakon sarakunanta da suke aje tarihi me girman gaske kafin rasuwa subar karagarsu. Tsananin tsaro da tsari tareda dokokin dake zagaye da qasar daban yake da duka Sauran qasashen duniyar Wanda ya

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});