Chapter 65
Chapter 65
, to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327 *Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻 -Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata -Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi, -Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji, -Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki, -Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ba, -Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki, -Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso, KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻 Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka *Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers 07069711327 Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata. ************ Tenya da idanuwanta sukai jajir hannuwanta na rawa ahankali dago jajayen Idon tayi ta saukesu Akan fuskar Ayanah dake rintse da ido kanta cikin kafafunta tana Wani irin kuka mai tada tsikar jiki sbd rasuwan Nurat data dawo mata sabuwa da rashin Abaas harma da rabuwa da Zuhrah da irin rayuwar da sukai ta qangin bauta a hannun wainda bazata taba mantawa ba kusrawa. Ita kanta sakinah data bada labarin kuka takeyi sosai komai ya dawo musu ‘danye da harma suke Jin sun yadda mutuwar suke so su huta kawai, Tenya duk yanda taso riqe kanta saida zuciyarta ta kasa tayiwa Nurat kukan daya sakata Miqewa tana juya musu baya tana yinsa sosai sbd yanda komai da akai mata ya ringa ratsa kunnuwansu tin farko har gamawa da yanda Abaas ya koma macen da duk wannan tsawon lokacin bai taba bude Baki ba ya bayyanarda azaba ko baqin cikinsa ba yan uwansa su kaji muryansa ba har suka rabu rabuwarda shikenan har abada. Tsit dakin yayi dukkaninsu sunyi kukan da har karfinsu ya qare musamman Ayanah da daman karfinta ya tafi gurin naquda da haihu. Sakinah ma karfinta ya qare babu me kuzari a cikinsu hukuncin tenya kawai sakinah ke jira Banda Ayanah da kamar ma bata hayyacinta dan kuwa zuru tayi bata iya ko dagowa da babynta a jikinta da kila rabuwa zatai dashi take ji kaman yanda ta rabu da kowa nata. Tenya Ayanah ta zubawa ido zuciyarta gabaki daya ta karye akanta, Acan baya tana tsaye a kanta da duk lamarinta ne sbd cikar burinta na wargaza duk abinda HAILE zata so a rayuwa amma ayanzu Jin tsananin kauna da tausayi tareda sonta takeyi yana ratsa jini da zuciyarta a tsaftace babu sirki babu wani Buri, Shi NUAB tinda ya fado duniya a hannunta ya fado take kaunarsa mara sirkin komai ta shigeta da zata iya komai akansa amma ayanzu dataji waye mahaifiyarsa sabuwar kaunarsu ce mai karfi da zata iya bada ranta akansu ta shigeta dan haka take daukanwa kanta alaqawarin tsayawa a kansu da lafiya da rayuwarta har inda tata rayuwar zata qare, Cuta da hadari kowane iri ne indai zata gansa ko jisa zata basu kariya kota halin yaya dan haka a yanzu da gaske qiyyyar HAILE take ji a jininta da batajin zata iya barin kowace burinta Akan Ayanah ya cika dan shi LEUL jinin BOYEM ne kuma magajin kujeran BOYEM duk Wanda yayi gangancin tabasa tamkar miqa rayuwarka ne kayi ga zakunan da zasu ci namanka da ranka a gangan,tinda Yazo a jinin sultan YASAR ai yagama samun kariya duk duniyar da zaa bawa kowane irin me rai dayake BOYEM bazai iya cutatar dashi ba dan haka mahaifiyarsa ce a hadari da buqatan me tsaya mata a kowane irin yanayin da zata samu kanta. Cikin yanayin daya saka su dukansu biyun dagowa suka kalleta ta kafe idanuwanta Akan Ayanah da sauti me cire tsoron hadarin da zasu iya shiga su dukan tace ‘Kinada alfarmar fiddo Zuhrah daga kurkuku amma bakida damar ‘yanta ta sbd hakan zai iya zamowa hadari fiddota da yantata, Kinada matsayin wishmah dazai Baki cikakkiyar daman da zaa cika miki Buri uku na rayuwarki, A ranar da zaayi bikin sunan NUAB a ranar zaa yi taron Baki cikakken matsayinki na wishmah a kuma ranar ne zaa Baki damar fadar Buri uku da kike dasu Wanda Kina fadar su Sai an cika miki su, Bazan fada miki abinda zaki fada ba sbd bansan burin da kike dashi ba a rai amma dai zan fada miki Abu daya idan har kinason zuhrah ta rayu rayuwa me kyau wadda ko bakwa tare zata samu rayuwar nutsuwa da kwanciyan hankali Wanda hakan shine burinki to kada ko fiddata daga kurkuku kuma ki yantata a lokaci daya dan kuwa kika yin hakan Zaki iya rasata gabaki daya dan sedai ki tashi Washe gari ki ga gawarta kwance a gabanki, Na miki alkawarin Zuhrah zata samu rayuwa me kyau da gata tareda kwanciyan hankali amma idan zaku iya sadaukar rabuwa da rayuwa batareda juna ba har abada….. Wasu hawaye ne masu dumin gaske
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106