Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 52

Chapter 52

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tayi batareda an sake kaita ba tana samun Hutu da nutsuwar data riga ta kauracewa rayuwart kafin aka sake shirin kaita, A watan nan guda datai babu ranar da tenya bata tsimata da gyarata gashi zamanta cikakkiyar mace ya sauya abubuwa da dama a jikinta dan hakanne ta koma tamkar wata fitila sbd hasken Hutu da gyara dan kuwa tsawon watan bata taba fitowa ba ko kofar fita GHAZ chambers. Ayau da aka kaita kaman ita din yake jira sosai ya huta da ita har kusan saida akai kiran asuba tukuna ta fito daga bangaren, Washe gari ma haka ya samu nutsuwa fiyeda yanda yake tsammani, Sati guda ta sake sharewa Wanda yasa ya ankare da ita fes tin daga kamanninta da sunanta da matsayin datake dashi na basa cikakkiyar nutsuwa da gamsuwa dan haka Kai tsaye aka rage ranakun hutunta zuwa sati uku. Watanta uku cif da zama imebēti yanayinta ya fara sauyawa Wanda ya saka tenya Kai tsaye aika sakon kiran masu duba lafiyar imebētis dan tabbatarda abinda yake damunta. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 34 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Wani irin Kyalli da daukan ido fatar Ayanah din ta qara Wanda ya saka kwata kwata ko bayin ba kowa ne tenya take Bari yana ganinta sbd bata kariya daga ido da Baki tareda mugun nufi dan haka hutun datake samu da zuwanta shimfidar namiji ya budeta harda bulbul tayi ta ciko sosai duk da batai Qiba ba Amma ta sauya, Babu abinda y rage daga kuncin dayake zuciya da rayuwarta dan kuwa har lokacin bata doguwar magana bare son hayaniya, Daga tenya sai sakinah ne kawai suke samun maganarta sai kuwa shi kansa me gayyar idan ta bude Baki ta gaidasa Wanda shima nutsuwa da kamun kanta ko a magana daban yake duk da babu macen da bata biyayya me girman gaske a gabansa amma a cikin tata girmamawa nutsuwa da sanyinta a bayyane yake, A ranar da masu dubata a daren gurinsa ta kwana inda shine da kansa ya fara tabbatarda sauyin datai dan kuwa komai nata cika da taushi fatarta ya qara sosai, Baisan yaya ake gane mace mai ciki ba dan haka Kai tsaye baisan menene sauyin daya samu daga gareta ba amma yaji yanason sauyin, Da daren ranar tenya ce da bayinta su sakinah suka kaita a mutumce da kulawa da bata kariya ta shige a sanyaye sbd haryanzu ta kasa sabawa da komai Dan bata Dena zubda hawayenta ba a duk lokacin da zai kusanceta, Yauma tana shiga da sanyinta yana fitowa wanke daga shi sai towel din daya sakata yin qasa da Kai tana kasa kallansa shi kuwa tako wa yayi ya zauna gaban mirror dinsa tareda miqa mata qaramin towels guda biyu daya sakata dole tako wa cikin sanyi ta miqa hannunta zata karba ya lallai zara Zaran yatsun hannunta farare tas da suka dauki hankalinsa daya sakasa dagowa a natse ya kalli fuskart. Itama a Karan farko ta dago idanuwanta masu Wani irin haske da nutsuwa ta kallesa take ta maida kanta qasa sbd bata dauka ita yake kalla ba da bazata taba dagowa ba dan tinda ta zama imebētinsa bata taba dagowa ta kallesa ba dan hakanne batasan cikakkun kamanninsaba sai Ayau din da kwarjinsa ya sakata kasa sake dagowa yanayin fuskanta bai sauyaba, Tafin hannunta ta Dora a natse kan fatar bayansa wadda ta sakasa Lumshe idanuwansa ahankali sbd a Karan farko data fara Dora hannunta a jikinsa da kanta, Ita kanta saida hakan ya sakata rintse ido ahankali tukuna ta bude ta motsa ahankali tafara goge masa ruwan wankan jikinsa cikin sanyinta dayake saka yanda take goge masa ruwan basa wani yanayi me kashe jiki da dumi, Cigaba takeyi da goge masa jikin a tsananin sanyin jiki yana Jin dumin numfashinta na sauka a kan fatarsa Kai tsaye yana shiga jikinsa dan haka tana zuwa wuyansa hannunsa daya ya daga ya Dora Akan nata yana tsayar da ita batareda yace komai sukai shiru a hakan, Janyo hannunta yayi ta fado masa ahankali kafin ya zagayo da ita gabansa kan kafafunsa yana kallan fuskar dake qasa batareda tsammanin duka su biyun ba bakinsa ya bude cikin zallan mulkin dayake yawo a jikinsa yace ‘GHAZ’ Fadar sunan GHAZ a bakinsa da wani sautin muryan kakkarfan namiji ya sakata dagowa gabaki dayanta ciki nutsuwa ta sauke idanuwanta fes a kansa Wanda hakan ya saka idanuwansu shiga cikin na juna suna wa juna Wani irin kallan daya hanata Jin tsoro ko shakka shi kuma se Ayau kaf rayuwarsa Bayan mahaifiyarsa ya samu macen data iya kallan cikin idanuwansa batareda jikinta ya dauki kakkarwa da tsantsan tsoro ba sbd kwarjinsa da ikonsa. Numfashi me sanyi mara sauti ta sake tana kokarin sauke kanta ya tallafe fuskarta da hannunsa daya yana mannota jikinsa da hannun daya kirjinsu ya hade ya Lumshe ido ahankali ya sake bude su akanta, Karo na biyu ya sake jeho maganarsa da ambatar cikakken sunanta ‘IMEBETI AYANAH GHAZ meyasa kike riqe da matsayinki har tsawon wannan lokacin?’ Tambayarsa da bata buqatar amsa ta sakata sake kallansa wannan Karan mamakinta na dan bayyanuwa Wanda ya sakasa kallan cikin idanunwata sbd first time data nuna kowane irin reaction tinda take zuwa, Bude Baki tayi zatai maganar da batasan me zata fada ba itama bakinta ya huro masa wani mayen qamshin daya sakasa katse maganarta ta hanyar saka yatsarsa daya a bakinta ya lakato yawunta Kai tsaye ya kai bakinsa ya lashe dan Jin dandanon kamshin daya sakasa Jin koma menene a ciki yanason sa a bakinsa, Baiji taste din komai ba dan haka ya kalleta yana bude Baki yace ‘Menene wannan din shi a bakinki ina buqatansa’ Kasa kallansa tayi ta dan dauke idanuwanta ta bude Baki a natse tace ‘Tenya ce’ sai kuma tayi shiru tana kasa qarawa daga hakan Da mamaki ya kalleta sbd bai dauka zata iya fada ba kuma ta tsaya, Kamo fuskarta yayi da hannu biyu ya hade da tasa cikin wani irin sanyi da

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});