Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 96

Chapter 96

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ni zan aureta indai hakan ne kadai zai saka ku Bari mu tafi dashi da ita din…….. Kallansa Sarkin fada yayi da sauri cikin tsananin mamaki da fargaba kafin ya maida kallansa kan sakinah wadda ta fasa sabon kuka tukuna ya maida kallansa kan NUAB Wanda ya bude idanuwansa a hankali ya Dora Akan Sarkin fada din batareda ya kalli kowa ba ya saka hannunsa cikin aljihun wandon kakin dake jikinsa na shigowa daji ya ciro Wani kakkauran awarwaron zinari daya me kaurin gaske dayake dauke da sunan mahaifiyarsa da Abaas din Wanda yake nata ne shine ya bata kyautarsa da hannunsa ya qera sa ya saka sunanta dana Abaas din a yanzu dazai taho yaje har dakinta ya dauko sa sbd nunawa Abaas shedan shi dan Ayanah ne ya miqawa aleey dayake mutuwar tsaye cikeda rudewa da mamaki Abaas shima ya miqawa securities yana dawowa gurin NUAB Wanda ya saka hannunsa daya ya kamo hannun Sarkin gida ya saka masa zinarin ya bude baki da sauti me Kai tsaye da tarin tsananin son cikar Buri daya wato tafiya da Abaas dan ganin likitocin gaggawa. ‘Sadakina,a daura auren a yanzu anan a wannan daqiqar bana buqatar qarin mintina ko kadan batareda an daura ba.’ Jikin Sarkin fada rawa ya dauka sbd shakka da firgici amma hakanan ya tattaro karfin Hali da jarumta ya juya da sauri yace a kira masa Sauran masu dan matsayi a fadar da gaggawa. Aleey matsowa yayi zeyi magana sbd sanin NUAB zaiyi auren ne batareda kaunar ko taba shaawar hakan ba dan haka shi a shirye yake da auren koma yaya take yarinyar sbd LEUL kuma zai rayu da ita komai tsananin yanda lamarin zai kasance dan haka bude baki yayi zaiyi magana, Daga masa hannu NUAB yayi a natse cikin yanayinsa da baya son magana ko daya sbd koina fuskarsa yayi jajir hadda hannuwansa ma duka sunyi jajir. Sauran securities ficewa sukai da Abaas cikin gaggawa zuwa jirginsu na bakin ruwa da akwai Dr a cikinsa dan fara basa taimakon gaggawa kafin a gama daura auren. Sakinah barin gurin tayi ta fito kafafunta da tsananin nauyi ta nufi dakin Ayanaah na baya wainda a yanxu yake na BAHAR din kaman yanda aka fada tana kallan koina a hankali zuciyarta na yanka kuka mara sauti na taho mata hawaye na gudu suna tsiyaya a fuskarta kowane memory na rayuwar da sukai a kowane lungu da sako na gidan suna dawo mata. Inda daidai Baa ya shimfide gawar Ammah a lokacinda sukai ido biyu da gawar tata idanuwanta suka sauka ta rintse idanuwanta tana dafe kirjinta dake Wani irin ciwo hawayenta na tsananta gudu. Fara zagayawa dakunan kowa da aka Bari tana fashewa da sabon kukan baqin ciki me tsanani da kewan rayuwar da suka bari anan wadda koda basuyi arzikin da suke dashi a BOYEM ba ko kadan nan din yafi musu farin ciki da nutsuwa tareda kwanciyar hankali. Koina ya mutu ta zama tamkar kango babu komai da aka sauya,babu komai da aka gyara tin asalin yanda gini d tsarin gidan haka yake haryanzu babu cigaba ako ina dan haka koina a mace yake iya inda suke rayuwa a cikin masarautar yake gyare. A kofar bakin dakin Ayanah ta tsaya cak Wanda yake fes a gyare koina asalin qamshin jinin sarautar GHAZ na tashi yana fitowa daga dakin na flowern Ahlighazania Wanda gabaki daya ahalin shine qamshin da suke amfani dashi tin farko dan haka suka kasance kamshinsu daya me shiga rai da sanyi tareda wata irin nutsuwan kwanciyan hankali da kashe jiki. Lumshe idanuwa sakinah tayi tana Jin bugun zuciyarta na tsananta da Wani irin mutuwan jiki da baqin tareda quncin rashin kasancewan su a rayuwa daya koda duka suka Haifa iyalansu, Idan har mahaifiyar BAHAR bata raye yaya Abaas yayi dawainiyar kulawa da tarbiyantar da ita shi kadai babu dan uwansa ko daya a tattare da ita? Idan yanzu Allah ya kaddara ciwonsa bana tashi bane yaya zasu fuskanci BAHAR dik a matsayin dangin mahaifinta daya rasa shekaru? Yaya zata iya rayuwa a cikinsu batareda tasansu ba ko sabo dasu? Tayaya ma zata iya rayuwan nan babu uwa babu ubanta da shine gatanta, Zata dandana ‘daci da quncin da iyayenta suka dandana na rashin iyaye da tafiya Wani guri rayuwan da batama san yaya zatayi ba, Shi kansa auren da ake daura mata a yanzu basusan a mizanin wace kaddara zai hau ba sbd abu ne da babusa a tarihin GHAZ kuma bazai taba zamaba ga asalin jinin Wanda yake kan mulki kuma Wanda yake magaji bazai taba auren wadda ba jinin BOYEM ba haramun ne ma ga jinin da mahaifinsa ya mulki BOYEM kuma shima Ana sakaran ya mulki BOYEM auren wadda ba jinin BOYEM ba. Tayaya zasu fuskanci wannan auren da zaa kulla yanzu a masarautar da Kai tsaye mutuwarsu ce hukuncin wannan auren da akai indai ya isa gaban sultan da Masarautar BOYEM. Bude idanuwanta tayi ahankali jajir dasu sun kumbura ta miqa hannunta a hankali kofar dakin ta tura a natse bakinta na budewa da disashiyar murya tai sallama tana saka Kai daidai nan kunnuwanta suka jiyo mata sautin FATIHAR da aka shafa ta DAURA AUREN NUAB ALMAZZ BOYEM DA AYANAH BAHAR ABAAS GHAZ Wanda ya ratsa kunnuwan duk Wanda yake cikin masarautar GHAZ din Banda BAHAR wadda bacci takeyi a kishingide idanuwanta a rufe sbd kanta dayake tsananin ciwon damuwan dake zagaye da rayuwarta Akan ciwon BAA dinta Wanda shine gatanta,rayuwarta,hasken idaniya da rayuwarta. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 64 Rufe baki da hannuwa Maa sakinah tayi a lokacinda ta tabbatarda auren ya dauru Wanda hadarine zalla a cikinsa da zai iya raba mutane da yawa da rayuwarsu sbd sun aikatawa masarautar BOYEM gagarumin haram din da zai tono sirri Ka da dama amma koma menene ita saina shirye take da bawa Auren kariya da lafiyarta da rayuwarta har karshen rayuwarta da ba lallai tanada yawa a nan gaba ba. BAHAR da motsi ya sakata bude manyan fararen idanuwanta da suke sak na mahaifiyarta asalin balarabiyar SHEMALI masu daukan hankali da saka baki da jikinka mutuwa sbd Wani irin sirrin kwarjini da nitsatsen kyau dayake cikinsu, Akan sakinah dake kofar dakin tana shigowa ta sauke idanuwan a natse tana qarasa budesu gabaki daya akanta tareda tashi Zaune cikin nutsuwa da jinin mulkin GHAZ dake yawo yawo a jikinta batareda ta bude baki ba tayi magana sbd koma wanene shine yakeda damar bude baki ya sanar da ita shi waye meya kawosa dakinta dan haka kafafunta ta ziro a hankali cikin nutsuwa ta saka a cikin Takarmin dayake bakin gadonta tana kafe idanuwanta Akan sakinah dake qarasa shigowa tana bayyana fa hasken dakin na wutar gargajiya dake dakin take ta bayyana a idanuwan BAHAR din wadda Kai tsaye kukane idanuwanta suka fara cin karo dashi matar na yi Wanda ya saka bugun zuciyarta tsayawa cak sbd babu abinda Yazo ranta sai mahaifinta dan haka ahankali cikin wani irin slow ta maida kallanta kan kofar shigowa dakinta tana miqewa tsaye ta nufi kofa mayafin dake rufe da lafiyayyan dogon gashinta na zamewa bata tsaya ba ta rabe

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});