Chapter 19
Chapter 19
✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 ************** Koda suka iso qasar Boshan tsakiyar dare ne amma bakin bodar ruwan tamkar rana tsaka,tamkar Ana gagarumar cin kasuwa sbd mutane sosai da hasken wuta fitilun itace da kyandir koina fes anata cin kasuwar komai da komai a lokacin harma da kasuwar bayi ake ci wadda itace ma tafi komai karfi a gurin wato cin kasuwar mutane a matsayin bayi, Kaman yanda ake kasa kifi a Jere Ana cinikinsa haka aka baza bayi gasunan kashi kashi daban daban Ana siyar wa, Kason masu karfi lafiyayyu daban hakama kudin su daban, Kason masu Yar dama dama daban suma kudin su daban, Kason gajiyayyi daban da kudinsu suma daban Hakama akwai Kason yan yara yara daban. A daure suke da sarka hannuwansu da kafafunsu kowa ya Kebe nasa sai cinikayya ake yi ta siya da siyarwar, Garuruwan dake qasar boshan din kusan dukansu kaf anan suke zuwa cin kasuwan bayi Ana kaiwa masarautun cikin qasar dan haka wakilan Masarautu ne da dama suke zuwa cin kasuwar hakama Ba Masarautu kadai ba duk wani me arziki ko dan rufin asiri idan yanada kudin sa yana siyan bawa dan hidimarsa da raayinsa Shiyasa ake siyan bayin a duniyar wannan qarnin sosai sbd duk me rufin asiri baya rasa bawa daya ko bayi fiyeda daya a gidansa dan hakan ne sosai kasuwancin bayi yake tafiya a duniyar. Bude kofar inda tarin bayin suke akai na babban jirgin kusrah dayafi kowanne jirgin girma a nahiyar take dukkanin yawancin bayin dake cikin gurin suna Numfashi ahankali cikin wani yanayi dagowa suna saukewa tareda fidda Numfashi me dan nauyi sbd a yanda suke din numfashinsu ya cike dakin koina duk girma sbd tsananin yawansu sai numfashin gurin yayi dum babu inda iskan gaske yake shigo musu dan haka wasunsu da yawa sun Laushi sun galabaita sosai da numfashin wasuma sun fita hayyacinsu wasu kuwa harsun some. Hakan suke rayuwar ta bayi wadda numfashinda zaka shaqa ma kusan kaman Ana qayyade musu me kyau da mara kyau ne sbd su da samun Numfashi me nutsuwa da iska sai an bude su kuka Ana gamawa ake sake rufe su. Isowarsu ya saka kasuwar dake daukan shelar isowan kusrawa da tarin bayi masu kyau da lafiya da karfi dan haka kowa ya dakata yana rage siye siye dan Adana kudinsa na siyan bayin kusrah din. Saida suka dauki lokaci mai tsayi suna fidda bayinsu da kowa ke fatar a nan zaa siyar dashi wahalarsa ta ragu, Su Ayanah ma da suka fahimci rage bayi zaayi anan din a siyar taje dukkaninsu suka fara fatan suna cikin wainda zaa siyar anan su kubuta daga hannun kusrawan ko zasu samu Numfashi kadai ma ya ishesu. Cikin rashin saa Ana zuwa kansu adadin wainda ake son diba ya kare dan haka aka turasu da karfi Ana dukansu da bulalar data sakasu rarrafawa zuwa baya aka rufe kofar. Koina jikinsu radadi yakeyi amma a hakan kallan jikin juna sukeyi kafin duka tsayar da hannuwansu jikin Nurat dayafi na kowa fashewa suna Shafawa cikin duhu suna hura mata tana kasa kuka sai qanqame Abaas datai sbd ita rashin hankali ya saka bata ma iya kowane kuka sedai ihu idan taji azaba. Bayi arbain suka diba aka fito dasu kowanne da tambarinsa na bayin kusrah a hannu Wanda akai musu da wuta, Ruwa suka zuba musu sosai Wanda ya wanke daudar da suke cikinta kafin suka fito dasu daga jirgin Wanda aka bude kusrawan na saukowa sama da su tamanin suka fito dan shaqatawa da cin kasuwar dan ko shigabansu baya fitowa duk qasar da zasu idan ba babbar qasa ba dan haka duk kwanakin da zasu yi shi bai cika fitowa ba sedai manyan yaransa su ciye musu kasuwar su siyo Kayan abincin da zaa zuba jirgin dazai dauke su satittika kafin a isa wata qasar idan har ya fito to sun isa inda zasu zube bayinsu gabaki daya su siyar dan hakanne wannan Karan idan ba sun isa manyan qasashe ba ya fito ya dan sha iska ya koma to tabbas sai sun isa BOYEM zai sauko gabaki daya sai kuma sun gama sun bar qasar. Kaman dabbobi haka aka janyo bayin Bayan an hade sarkar dake daure dasu guri daya gabaki dayansu dan haka a Jere suke kansu a qasa sanyi me tsanani yana ratsasu. Tambarinsu na kusrah da asalinta yake ma kasuwacin bayi suka nuna tareda rubutun dake cikin busashiyar fatar raqumi suka nuna tukuna aka bude musu bodar shigowa garin qasar dan haka suka shigo Kai tsaye dan daman duk qasar da zakaci kasuwar siyar da bayin Ka sai kanada Shedan kasuwancin wanda shi zai Baka izinin shiga qasar. Kai tsaye cikin kasuwar suka ratsa da bayinsu inda tini aka fara ganin wainda akeso a cikinsu sbd bayinsu duk wuya da munin halinda suke ciki basada yunwa kamar Sauran sbd hakanne suke kokarin basu abinci so biyu dan kada yunwa ta hanasu daraja Shiyasa akeson bayinsu basa bushewa sosai kaman na sauran. Tsakiyar kasuwar suka bajesu a gefen wata rumfar me siyar da agwagi da kaji harma da manyan dabbobi. Daure su sukai a tirke Dayan Bayan Dayan kafin suka ajiye me tsaresu suka baza ma cikin garin bakin bodar da gabaki dayansu kasuwa da gidan karuwai da hutawa ne dan su huta sai gobe zasu ci kasuwar bayin. Kai tsaye gidajen karuwai suka rarrabu sai wasu kuka mashaya dan samun jin dadi, Wanda yake shugaban tafiyar Kai tsaye gurin hutawar dayafi na koina a bakin bodar ya isa take aka Kama masa daki tareda lafiyayyun tsala tsalan matan da suka Ji ado daidai misali na azurfa taka yana zare makaman jikinsa yana jefarwa yana nufar lafiyayyan gadon dakin yana isa ya zare Kayan jikinsa yayi Zigidir yana wani irin zama tareda baje koina jikinsa ya dago yana binsu da mayen fitinanniyar kallo kafin suka fara tako wa ahankali suna zare nasa Kayan jikin suma suna masa Wani irin girgizan dake sake tada dukkanin wata kakkarfar shaawansa. Hannu ya saka da karfi yana fizgo daya daga cikinsu sbd hakurinsa daya qare gabaki daya Tura kanta yayi tsakiyar kafafunsa yana Lumshe idanuwansa da karfi tareda dake ihu me karfi yana kwantar da Kansa baya sbd halinda yafara jin Kansa ciki. Ihun dayake sakewa yake tabbatarda nishadin dayake ciki tareda biyan buqatan dayake saukewa sbd kaman Wanda ake yanka naman jikinsa haka yake ihu yana qarawa duk sbd jin dadi. Suma sauran kusran kowannensu na nasa gurin daban yana jin dadinsa har gari ya waye suna abu daya dan haka saida safiya tayi suka kwanta bacci kamar matacci Bayan sun biya karuwan azurfa me yawa. Rana ta keto sosai amma har lokacin basu fito ba suna can suna hutawa. Bayin da aka ajiye tsakiyar kasuwar rana ta fito da tsananin zafinta akansu azaba suke Ji me karfin gaske ta zafi, Jikinsu yayi Wani irin daukan Zafin da kaman namansu da fatar su zasu gasu a ranar,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106