Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 47

Chapter 47

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da ake bawa duniya n cewan komai dayake cikin masarautar BOYEM indai Golden ne zinariya ce kawai sbd kusan akwai guraren da adon nasu da gaske akwai zinari a cikinsu. Wasu luxury leather Turkish royal sofas ne brown da suke daukan ido sun dauki sanyin ac da wani sanyayyan qamshi har sun gaji, Premium luxury winter velvet curtains ne a palon da suka sake maidasa tamkar ba a duniyar mutane ba sai Sauran abubuwan dake palon masu tabbatar da duniyar masu arziki daban take ko a ina ne, Kana wucesa yar qaramar tafiya ce da bata wuce Taku hudu zuwa hudu Ka isa palon dake gabansa Wanda shima tsaruwarsa ta wuce na farkon sedai shi komai na cikinsa milk da golden ne Wanda shi nasa tsarin English settin ne ba kamar na farkon dayake komai na royalty ne, Kana wucesa qaramin palo ne a karshen Wanda komai nasa yafi zama mai sanyin tsari da nutsuwan kala dan kuwa milk sky blue ne da golden mara Kala sosai hakama baida kaya sosai sai burgewa da zallan class,anan asalin lafiyayyan bedroom din sultan YASAR me BOYEM yake Wanda fadar tsaruwarsa bata lokaci dan kuwa gadonsa kadai dayake tsakar tsakiyar dakin ya isa ya sakaka tsayawa kallansa dan kuwa komai na dakin coffee brown da golden ne dayake nuna asali da ainihin tsarin royalty dan hatta wani tsadadden smart automatic curtains dake zagaye da gadonsa da baa ganin Wanda yake ciki sedai Inuwansa abin kallo da daukan hankali ne harma da tsoron dukiyar datai yawa a masarautar. Qamshi da sanyin dayake fara sauka a Fuskanka zuwa hancinka na daban ne idan Ka sako Kai dakin Wanda duk duniya babu me shigarsa idan ba matansa ba suma sai kuma macen da zai kwanta da ita Wanda yake tamkar saar duniya garesu. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 31 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Masu aikin bangaren Sultan daban suke gurinsu daban yake Sam baa hadasu da kowa hakama koyaushe cikin kiyaye lafiyar su ake akai akai sbd tsaro da bawa komai daya gangancesa tsaro da kariya daga koman qanqantar cuta. Ayau din daya dawo daga doguwar tafiyar kwanaki da satika harm da wata gabaki daya matansa harma da wasu daga cikin imebētinsa sun shirya sosai sunci burin samun gayyata zuwa shimfidarsa sbd dole bazaa rasa tarin buqatar mace daya dawo da ita ba tinda tsawon lokaci baya tareda mace, Matansa su biyu sunsan dole ne zuwa turakarsa yi masa Barka da dawowa harma da kwana acan amma ba lallai su samu yaji buqatan kwanciya dasu ba dan saukewa Kai buqata haka dan hakanne kusan kowacensu tayi shiri tana fatar ta kasance itace wadda Ayau zai saukewa buqatarsa. Daga matansa harma da imebētis dinsa gabaki dayansu sun san an shirya masa wasu sabbin imebētin wainda zai samu nutsuwa dasu sosai amma duk da hakan basu cire ran samun gayyatarsa dan haka a ranar babu macen data fito sbd tsima kansu da sukai da Qamshi da abubuwa daban daban. Wanka yayi a cikin ruwan da aka hada masa masu zafi da qamshin itatuwa masu sanya nutsuwa tsawon lokaci a cikin ruwan saida yar gajiyansa ta sake ta wartsake kafin ya fita ruwan yayi wanka da shower da ruwan dumi har suna fidda hayaqi tukuna ya dauro towel me kauri da girma ya fito wani irin qamshi na biyosa daga toilet din. Koda yayi fito HAILE na dakin ta iso tana Zaune haskenta na daukan ido qamshinta me sanyi ya gauraye dakin daya sakasa dan Lumshe ido yana qarasowa ya zauna a kujeran dake gaban dresser Sai a lokacin ya dago fararen idanuwansa tas masu girma da tsananin kwarjinn dayake tsinkar da duk Wanda ya kallesu ya sauke a fuskarta ya mata kallan nutsuwa yana sake yadda da babu mace mai kyanta duk da babu soyayya a ransa ta kowace mace amma yadda da HAILE itace mace mafi daraja a Masarautar BOYEM yanzu. Bude baki yayi ya amsa gaisuwarta a taqaice yana maida kallansa ga madubin dake gabansu ta saka towel ahankali tana goge masa jikinsa a natse da kulawa tareda tsananin sonsa datake Jin koyaushe kaman zai kasheta, A rayuwarta bata taba rasa komai datake so ba, Babu abinda batada dashi a rayuwarta tin daga kan dukiya da mulki da kyau da iko amma sultan YASAR BOYEM shine abinda ta kasa mallaka ita kadai yanda take so, Shine Wanda takejin tana yiwa so kamar ma fiyeda yayanta sbd babu namiji a cikinsu, Shine Wanda take iya yin komai a Kansa ciki kuwa harda daukan rayukan mutane datake Jin ba komaiba, Shine Wanda bazata iya taba barin ya San soyayya ba idan ba akanta ba dan kuwa ita kanta haryanxu tasani sultan yasar bai taba son kowace mace ba harsu da suke matansa babu asalin soyayya a tsakaninsu kawai dai yana aurensu kuma yana samun yanda yake so a tattare dasu hakama yana tareda dasu ne sbd sanin kowane sarki baya taba cika ko zama Sarkin saida mata da iyali a kansa, Idan har sultan Yasar ba ita ze so ba har abada bazata taba barin ya dandana menene soyayyar gaskia da gaskia dan kuwa a littafinta baa ma haifi macen da duk duniya sultan Yasar zai so ba Bayan ita. Harta gama goge jikinsa ta dauki mai me Laushi da qamshi tana shafa masa bata Dena kallansa ba kaman zata hadiyesa kaman zata bude zuciyarta ta sakasa ta rufe kowa a duniya ya Dena ganinsa Bayan ita kadai. Cikin Kayan Shan iska da hutawa ya shirya ya Dora jallabiya milk me kyau da tsada tareda santsi ya nufi gurin sallar dake cikin dakinsa ya tada sallar laasar, Yana idarwa abincin dayafi karfin cikin kusan Mutum goma aka kawo aka jere reras a makeken dining table din dake palon sa na biyu acan ya isa yaci abinci daidai cikinsa, Yana gamawa Maraki na shigowa itama da tata hidimar dole HAILE ta fice tabar bangaren, Baccin nutsuwa da sake samun wartsakewa yayi nai dadin gaske har yamma sosai tukuna ya

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});