Chapter 72
Chapter 72
Hutu a duk lokacinda yaso sbd Sam taqi yadda dayayi nisan dazai hanasa samun kusanci me karfi da sultan Wanda yasan a yanzu ne yaqi da qalubalen matsayin magajin BOYEM zai fara irin Wanda zai kawo fitina daban daban a tsakanin magajin biyu da duniyarsu ta banbanta, Babban abinda yake saka zuciyar sultan girgiza shuke irin rayuwar da NUAB zaiyi a kusan shekaru masu yawan gaske batareda mahaifiyarsa da itace duniyarsa ba wadda shi kansa ayanzu bayajin har abada duk yanda zai shareta zai iya rabuwa ko barin ta fita hannunsa dan da itace zai iya riqe NUAB a hannunsa. A ranar da NUAB ALMAZZ BOYEM yabar qasar a daidai wannan ranar aka bugo daga daular YUNAR dake kuwai imebeti zuhrah ta haifar masa yan biyu namiji da mace Wanda tukuicin haihuwan biyun a lokaci daya ya saka ya yantata tareda aurenta ya maidata cikakkiyar matarsa. Koda labarin ya isowa su sakinah sujjada sukai cikeda tsanani farin cikin daya jima shekaru da barin rayuwarsu sbd Ayanah, Kallan Ayanah sukai dake Zaune zuru suka fara fada mata amma bata ce komai batai reacting ko wane iri ba saima binsu takeyi da ido batareda ta tina matsayin Zuhrah akanta ba sedai suka gaji jiki a sanyaye suka kyaleta tinda dai ba haukacewa tayi ba memory kawai tayi loosing da walwala sai suke Jin sassauci a zuciyarsu hakama Bayan tafiyar NUAB babu ranar da baya video call da dukkaninsu yana magana da mahaifiyarsa da shi ne Wanda yake saka aji sautin muryanta Wanda a haka shekarun suka shude tamkar a mafarki. #MAMUH #THE BEGINNING #THE GREAT LEUL NUAB ALMAZZ BOYEM HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 47 Masarautar BOYEM mai cikeda tarihi daya gabata na can baya qarni qarni da tarihin daya gabata a shekarun da basu Kai qarni qarni ba haryanzu tana cikin wadataccen arzikinta da daular datake sake ninkuwa ako Yaushe sbd arzikin da Allah yayi musu Wanda baya qasa koyaushe sedai gaba, Shekarun da suka shude anyi su ne a cikin tinani da wasi wasin waye zai zama magaji a cikin jini biyu da sultan YASAR me mulki haryanzu daya haifa? Akwai ‘dan asalin matarsa uwargidansa wato queen haile wadda take zuba taqama da ikon da kaf masarautar ake shakkarta Bayan sultan idan aka cire manyan fada wainda sune fada, Itace macen datafi kowace mace daraja haryanxu a masarautar da wajen masarautar sbd tini aka shafe tarihin fada da tsantsar soyayyar da sultan yakewa wishmah dinsa wadda tarihinta yayi bacci gabaki daya bata cikin kowane lissafi, Queen Haile ta karbi kowane irin iko,taqama da isar tsayawa ta tsayar da ‘danta ASIM ga zama cikakken mai jiran gado na karagar mulkin BOYEM kuma hakan ta Zaune dan kuwa masarautar da duniya gabaki daya sun gama shedar da hakan sun gama yadda da sanin ASIM ALMAZ ne Sarkin dazai mulki BOYEM Bayan sultan YASAR sbd shine a tareda mahaifinsa da qasar sa yanzu. Rayuwa ta dawowa Masarautar BOYEM sabuwa dal da Kama hanyar cikar Buri sbd kowa abinda yake tsananin so ne yake ganin yana Kama hanyar samu musamman queen haile wadda komai datake tsananin so shine ta samu hawan ASIM ALMAZ kujeran BOYEM ne kadai ya rage mata Wanda shima a yanzu yanda take ganin kusancin ASIM din da sultan tasan bama zai taba Hana masa ba sbd ya manta cewan yanada wani magajin kwata kwata tinda bai taba yiwa kowa maganarsa ba tinda yabar masarautar da suke ganin kaman ma korarsa yayi amma aka boye cewan karatu ya tafi dan haka haile ta gama samun dukkanin abinda take so itada danta ASIM Wanda yake zuba nasa iko da mulkin a cikin masarautar sbd ganin shine sultan na gaba kuma hakan ne ya saka gabaki daya BOYEM shakkarsa akeyi da basa tsananin girma duk da babu tausayin Jamaa ko daya a ransa amma mahaifiyarsa ta koya masa boye hakan sbd sake samun damar haye matsayin da suke tsananin buri kuma a shirye suke tsaf da iya kashe kowace rai da zata shiga tsakaninsu da abinda suke so dan haka kowa yasha jinin jikinsa akansu, MARAKI ma a yanzu ta rasa dukkanin power datake ita sbd haile ce me yaya take zuba iko da mulkin cikin gida, Hakama imebētis kaf da yayansu da duk wani me matsayi a cikin gida tsananin tsoronta ya ninka a ransu sbd a yanzu itace uwa ga sultan na gaba dan haka babu me iya ko dago Kai ya kalleta komai na mulkin Masarautar ma ya qara tsanani da wasu irin dokar da bayi basuda shaqat ko kadan. MARAKI duk da daman can kishin tsagwaron soyayyar data hango sultan yana yiwa wishmah da ‘danta ne suka sakota gaba ta sakawa zuciyarta zazzafar kiyayyar Ayanah da NUAB sbd bata taba kishin haile ba dan bata taba ganin soyayyarta data ‘yayanta a idanuwan sultan YASAR ALMAZZ kaman yanda taga wutar son Ayanah da danta naci a idanuwa da ruhinsa ba dan hakan a yanzu data shedar da sunyi tazarar da babu Sauran soyayya a tsakaninsu hankalinta ya dan kwanta ta tattara komai ta ajiye ta koma rayuwarta ta Hutu da kwanciyan hankali bata shiga matsalar da duk ba tata ba dan kuwa ko taya HAILE kishin nema wa danta mulki batajin zata iya sbd sanin ba lallai komai Yazo a sauki ba dan tayi imanin da idan ma sunyi nasarar cire Ayanah a idanuwan sultan to ba lallai sun cireta a zuciyarsa ba bare LEUL NUAB dayake jinin AYANAH GHAZ bazai taba fita a zuciyarsa ba dan haka ta cire kanta a wannan fadan iya abinda ta samu ya isheta ita a yanzu dan haka rayuwa sabuwa ta bude itama ta kwanciyan hankali da nutsuwa, Imebētis din sultan kuwa da damansu ahankali ahankali sun rasa rayukansu a hannun uwar dakin tasu wadda a yanzu Bayan ita bata buqatan kowace mace a rayuwar sultan Wanda ya rufe shafin karban kowace imebētin a rayuwarsa tinda ya samu Ayanah ghaz kofar shaawansa ga kowace mace ta rufe kwata kwata matansa ne kadai suma haqqin su ne kadai yake saukewa gashi rayuwar ma tayi tsayi yanzu tsufa da manyanci ya taho musu, A yanzu imebētinsa daya ce rak a raye itama ta jima da komawa tamkar baiwa ga haile ta zama kunnuwanta na dauko mata labarai da sirrin duk inda Hailen bata saniba dan hakanne take raye kamar fanko dan kuwa shi kansa sultan din tintini ya mance da ita baama maganarta a haka zata gama garari a masarautar ta tsufa ta mace, MARAKI batada kowane irin amfani itama a gurin sultan Bayan na biyan buqatan sauke hakkin aure a ganin HAILE kenan Shiyasa bata damu da ita ba ta tattara ta watsar tinda batada ko ‘dan kanta a duniya kuma tanada daman daukan ‘ya daya ko biyu ma daga cikin yayan imebētis din sultan ta riqe tamkar ta haihu amma Sam batada raayin hakan tin acan baya da akwai Sauran yarinta bare yanzu da duka sun manyanta hakama yaran da yawansu gabaki daya an aurar dasu Masarautu manya masu daula da iko daban daban gabaki daya a yayan sultan din manyan yayansa ne kadai basuyi aure ba wato yayan Haile su biyu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106