Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 61

Chapter 61

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya kallesa yana mamaki mai tsananin daya dan bayyana. Tsit koina da kowa yayi Ana rasa abin fada sbd magana dai a Kai tsaye take babu wani kwana kwana kowa ya fahimci komai da fetto ta fada babu abinda kowa zaice bai ji daidai ba kokuma Neman karin bayani akai Kai tsaye itama HAILE magaji ta haifarwa Masarauta. Sultan da yayi shiru yana kallan babyn kawai suke jiran bayani daga garesa Wanda shima kai tsaye yaji komai daidai ba buqatan kowace tambaya Akan qarin bayanin komai, Mintina aka share kafin sultan ya sauke Numfashi me sanyi tareda dauke ajiyan zuciya mata sauti zuciyarsa na ratsuwa da wani sabon farin cikin samun wani hasken idanuyar da baima San dashi ba dan haka hannuwansa ya miqa a natse cikeda kulawa da soyayya mai karfi ta uba ga ‘dansa ya amshesa tareda rungumesa a jikinsa na mintina shima yana masa addua kafin yayi nasa huduba ya daga sa sama ya ambacesa da, ‘LI’ULI ASIM YASAR ALMAZZ BOYEM’ (prince Asim yasar almazz boyem) Take kowa ya maimaita sunan suna saka masa albarka tareda addua duk da baaji shauqin na ratsa jini da kwakwalwaba kaman farkon amma shima sunyi Murna sosai da kasancewansa sabon prince din boyem hakama yau rana ce mafi girma da tarihi tinda aka haifar musu jaruman babys biyu a daya rana. Kyauta da tukuici aka fara fiddawa Ana bawa fetto itama sedai kasancewan baa San da haihuwan ba bata samu kyauta irin wadda tenya ta samu ba sultan kuwa kyautarsa da tukuicin sa daidai iri daya yayi da wadda yayiwa NU’AB, Cikin karfin Hali da dake wani zuciya fetto ta karbi ASIM tareda dagasa tayi masa kikarin daya saka kowa yin tsit dan kuwa Kai tsaye da asalin magajin sarki ta kirasa bayan sultan ya riga ya Ambaci NUAB da magajin BOYEM. Dagowa sultan yayi da fararen idanuwansa da sukai wani haske da kwarjini sbd yanayin dayake ciki a yau din zai kalli fetto sbd lokacin data fada cewan an haifi ASIM ALMAZZ tabbas kenan ya riga NUAB fadowa duniya sedai kuma NUAB ne Wanda ya fara shiga hannuwansa, NUAB ne Wanda ya fara cike zuciyarsa da yanayin dabai taba shiga ba na samun magaji, NUAB ne Wanda labarin haihuwansa ya fara ratsa kunnuwansa da kunnuwan duk Wanda yake BOYEM da zagayenta, NUAB shine Wanda ya fara dagawa duniya ya ambacesa da LEUL BOYEM….. Ganin tinanin da sultan yayi shiga Akan tsakanin ‘yaya biyun waye magajin gasken ya tenya zubewa qasa da Wani irin saurin gaske tana daga NUAB da ladabin gaske ta bude Baki tace ‘Allah ya qarawa jini da ruhinka tsarki sultan me BOYEM uban LEUL BOYEM,uban magajin BOYEM,uban NUAB ALMAZZ Zakin boyem, Ayau magajinka daya ne da duniya zata sani wato Wanda ya fara haskaka zuciyarka da hasken da aka dade Ana jira, Li’ul ASIM zakinmu ne shima da babu tamkar sa, Shi din haske ne dazai haske masarautarmu da Zuwan LEUL NUAB ya fara haska mana, Jini daya ne yake gudana a jikinsu biyun Wanda yake asalin jinin boyem me tsarki da karfin iko da adalci, A tarihin boyem mai daraja data kafu Wanda ina saka ran jakadiya fetto ta manta dashi shine…….. Kaman daga sama aka rangado sanarwar isowan Queen Haile da kanta. Gabaki daya duk namijin dayake fatar qasa yayi da idanunwansa cikeda girmamawa da bin al’adar Qin sauke ido ga mace me daraja a BOYEM wato uwargidan sultan YASAR BOYEM. Bayi da fadanni kuwa qasa suka zube a lokaci guda gabaki dayansu suna qasa da kansu. Aslam da Meryam ne ‘yayanta biyu suke tareda ita a gefe da gefenta tana tsakiyar su Akan kujera me kyau dr na turota. Aslam da meryam sanye suke cikin shigar sarautarsu dogayen riguna masu tsananin kyau da suka dan Kama daga sama suka baje sosai daga qasan har suna dan ja da qasa koina na jikin Kayan qyallin stones da bead harma crystal sukeyi, Aslam dark purple ce a jikinta sai meryam kuma black kowacensu da qaramar rufa a kanta zuwa saman idanuwansu dan basa bude fuskokinsu sosai a bainar mutane dan ba kowane yakeda iko ko damar ganin fuskokinsu masu daraja ba kasancewan su jinin sarautar boyem. Zuba musu manyan fararen idanuwansa sultan yayi da mamakin zuwansu fada a wannan lokacin batareda ya buqaci hakan ba ya aika musu gayyata dan kuwa kowa yasan iyalan sarautar a killace ganinsu tamkar wata qaramar haramun ne, amma ganin halinda HAILE take ciki da kuma abinda yake gabansu na waye magajinsa ya sakasa kallansu a natse cikeda iko dayake yawo a jininsa ya tsayar da kallansa kan Haile da tana farfadowa kasa nutsuwa tayi Jin takeyi kaman zata rasa ranta sbd tafarfasa da qunar dayake komai baya iya gani daidai sbd asalin baqin cikin daya gauraye kowane jini dake zagayawa cikin jijiyoyin jikinta da zuciyarta dan haka idan bata iso ba bazata ita ji tana gani ba a bawa ‘dan imebeti sunan magajin qasar boyem ba dan kuwa sunansa matacce har shi har uwar tasa dan kuwa bazata taba sauke Numfashi da shaqar iska me albarka ba matiqar ba ganin sun bar duniya tayi ba dan kuwa karshen tozarci ne a gareta macen da ake ganin yafi kowace mace daraja a qasar ace rana tsaka sultan yayi wishmah wadda hakan na nuna alamar SO ne kuma duniya zata sani gabaki daya hakama shikenan matsayinsu daya cif da ita. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 40 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Duk yanda yayanta da dr suka nuna kulawa da kaunarsu sosai akanta ta hanyar hanata zuwan hakan Sam bai samu ba dan kuwa ta gwammaci ta mutu a hanyar zuwa tasan tayi kokarin isa ranta ya bar jikinta Akan tana kwance a bawa ‘dan mistress matsayin ‘danta da babu kalar shirkar da bataiba akansa da kisa, Itama doguwar riga me adon gaske ce a jikinta da kawai aka goge jikinta ya sanyo sai mayafi mai adon sarka data Zaune a fuskarta ta rufe rabin fuskarta, Cikin nutsuwa da kamewa tareda iko mai

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});