Chapter 56
Chapter 56
zabi Akan zuwansa duniya yayi rayuwa ko kuwa sabanin hakan Allah zai zabar mata. Da daddare cikeda farin ciki da Wani irin shauqi tenya da kanta ta shirya ta na musamman takaita tiraka, Shi kansa sultan din Ayau wasu shafikan gamsashiyar alaqa ya bude musu daga shi har Ayanah din wadda batada zabin daya wuce duk yanda yayi da ita, Haka ta share sati tana basa sabuwar nutsuwar da bai taba samuba sbd baya kusantar macen dayake ciki koda matarsa dake haihuwa ce Hutu yake bata saita haihu yana yarta tayi wayonda baa zuwa da ita shimfida tukuna take dawowa. A sati Dayan nan ya samu sauyi da sabbin feelings da dama Akan mace haka ya barta ta tafi hutunta. Batareda sanin kowaba Ayanaah ta fara Renan cikinta da ko sakinah batasan dashi ba sbd Sam kwata kwata tenya kowa duniya Bayan ita bata Bari yasan da cikinba sbd tsaro da tsananin kiyayewa. Ana hakan ne faree ta rasu batareda ta haifi abinda yake cikintaba hakan ne ya saka tenya tsananta kariyarta Akan Ayanah, Abinci da ruwa da duk abinda indai Ayanah ce zata ci sa sakinah kadai ce ta yadda da ita kuma ita tabawa babban matsayin da komai na Ayanah itace kadai yake da haqqin kulawa dashi. Ita kanta Ayanah Wani irin yanayi yafara sauyawa a rayuwarta na tsananin son abinda yake cikinta dayake shigarta ahankali Wanda a lokaci daya kuma tsoro yake shigarta dan kaman yanda bata iya rabuwa da yan uwanta yake tsananin sonsu fiyeda kanta ko Bayan baya tareda dasu haka takejin bazata taba iya rabuwa da abinda zata haifaba koda hakan na nufin bada rayuwarta. A Dayan bangaren sakinah ta samu sanin cikin dayake jikin Ayanah sbd fitowan daya fara yi dan a yanzu yana cikin wata na shida harda kwanaki kuma har lokacin tsananin tsaro take cikinsa na rashin sanin cikin Wanda sultan din da kansa ne bai bata Sallamar da zaa San tana dauke da ciki ba, Babban gagarumin abin mamakin dayake sake saka tenya da MARAKI ma tsoro sosai shine tsawon watannin shida kenan da HAILE ta bugaci samun hutu daga sultan sbd rashin lafiya dan haka tsawon wannan lokacin babu Wanda yake ganinta tana bangarenta a killace tana hutawa, Sultan ya bata hutun datake buqata batareda ya buqaci wasu sabbin imebētis dinba sbd samun kwanaki masu yawa na kasancewa sa AYANAH GHAZ wadda cikinta yake girma a hannunsa da jikinsa dan kuwa sati biyu cif yakeyi da ita kafin yayi sati uku da maraki, HAILE ciki ne da ita da manyan bokayen qasa suka tabbatar mata da haihuwar da zaayi a yanzu kafin kowace haihuwa a BOYEM ta ‘da namiji ce Wanda taurari biyu suke gani a duk lokacinda suka duba da Wanda yake a miqe da Wanda ya karkace amma basu samo maanar hakan ba tukuna amma dai sun bata tabbacin namijin ne jinin dazai sauka a masarautar wannan Karan. Wannan tabbacin da aka bata ya sakata daukan kakkarfan alwashin kashe duk mai cikin da zata rigata haihuwa dan hakanne aka wayi gari faree tabar duniya sbd kada ma a samu akasin wata ta rigata haihuwa ta Haifa namiji tinda sun bata tabbacin namiji ne zaa Haifa bawai kuma lallai sai ita ba. Wannan cikin datake Reno a boye tanada Wani irin Buri da quduri mai tsaurin gaske akansa hakama daga kansa batajin daga kansa sultan zai sake haihuwa da kowace mace Bayan ita duk wadda Allah yasa ma ta dauki cikin to tabbas zata bar duniya dan babu wani dan da zata yadda a haifawa sultan Wanda zaiyi gasar karban mulkin BOYEM da ‘danta sbd kujeran BOYEM ta ‘danta ce shi kadai koda kuwa rayuka da dama ne jininsu zai ringa gudana a shirye take ba sauki ko kadan, *****a lokacinda HAILE ke boyon cikinta dake qara kusantar lokacin haihuwa itama Ayanah nata cikin yana gap da kusantar haihuwa kuma har lokacin sultan samun nutsuwa yakeyi da ita wadda a yanzu ne yake sake ciki da wajen mace dan kuwa cikinta ya bayyanar masa da abubuwa da dama dayake fatar taci gaba da haihuwan dukkanin yayan da zasu rage masa ya Haifa dan kuwa Ayanaah ghaz takai dukkanin matakin dabai kamata ba ta isa a zuciya,ruhi da gangar jikinsa da ayanzu bata appreciating kowace mace a shimfidarsa idan ba ita ba dan kuwa labarin imebeti a zamanin sa na Neman shifewa dan Bayan ita haryanzu babu imebetin daya karba an tsaya daga nan. Want haihuwan Ayanah ya tsaya hankalin tenya da sakinah yafara tashi sun duqufa tareda maida dukkanin adduarsu ga Allah Akan samun ‘dan da duniya gabaki daya zatai alfahari dashi, Irin adduar dasu sakinah kewa cikin da ita kanta Ayanaah din ya saka take samun karfin gwiwan haihuwan da fatan haihuwar cikin sauki da aminci. Kamar a mafarki Ayanah ta bude fararen idanuwanta da sukai nauyin bacci ta saukewa fuskar sultan dake gabanta Zaune yana mata Wani kallan dayake Jin kaman zai sauya kaddararta zuwa wadda babu me iya sake ganinta a duniya, Hannunsa dake wuyanta tabi da Wani irin kallo tana Jin zuciyarta na bugawa da karfi ta sauke idonta a wuyanta da sarkar wishmah ta bayyana wadda ya saka mata a cikin baccinta, Wani irin mummunan Juyawa taji kanta nayi Wanda ya saka mararta murdawa da karfin gaske a take wasu ruwa masu karfin gaske na haihuwa suka fashe mata duka sbd mummunan girgiza da shock mafi girma a rayuwanta na zama wishmah ta uku a tarihin BOYEM kaf.. Gadan gadan naquda me karfin gaske ta taso mata take aka shigo aka fita da ita mahaukaciyar sarkan daham din data saka BOYEM gabaki daya girgiza tana wuyanta. Tenya da duk Wanda aka daukota dasu Wani irin shook suke shiga na ganin abinda anfi shekaru dari kafin wani ya sakata a wuyansa se ayau, Kamar a mafarki aka saki qararrawar datake gauraye BOYEM har cikin gari dayake sanar da kakkarfan labarin sabuwar WISHMAH Masarautar BOYEM, Labarin sabuwar wishmah a qasar da labarin naqudar datake yi a yau din lokaci daya ya buga kunnuwan mutane musamman manyan BOYEM da kusan kowa ya fara shirin gaggawar isa fada inda duk wani babba me babban matsayi a BOYEM zasu zauna tareda sultan jiran dakon lokacin naqudar har zuwa haihuwa sbd sanarwar haihuwar wata gagarumin lamari ne tinda magajin BOYEM ake jira dan haka take masarautar tayi tsit komai ya tsaya cak sai ta haihu zaayi bikin qaddamar da ita wishimah Wanda yake tamkar daurin aure ne. A daidai wannan lokacin sautin qarar bayyana da tabbatuwar wishmah a BOYEM ya shiga kunnuwan HAILE wadda ta miqe daga Zaunen datake kanta na Wani irin mummunan sarawa kafin ta bude Baki baiwarta ta iso da sauri kanta a qasa ta zube gabanta ta isar mata da imebētis Ayanah ghaz na naqud….. Bata rife Baki ba jini ya ballewa HAILE tareda ruwan naquda masu karfin gaske tana dafe cikinta da tsananin karfin gaske sbd naquda mai Zafin gaske data taso mata gadan gadan itama. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 37 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106