Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 70

Chapter 70

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sauke Akan ‘danta hakan bai samuba ta zube a gurin, Wani irin gigitaccen raruma sakinah takai mata tana rungumota jikinta ta hada da NUAB data kasa bawa kowa tana kankamesu tafara kiran sunan Ayanah din da karfin gaske koina nata ma rawa da shiga mafi girman rudanin rayuwarta, Bayin dake tsaye suma duk tashin hankalin suka shiga inda take akaje da gudun gaske aka kirawo doctors aka dauketa zuwa bangarenta cikeda matsanancin tashin hankali da rikice wa. Babban tashin hankalin da Masarautar ke shirin shiga shine rasa macen da a wannan Daren duk Wanda yake Masarautar ya tabbatarda itace cikar rayuwar sultan YASAR ALMAZ BOYEM dan kuwa take a qanqanin lokaci wishmah ta zama abar tsananin tausayi da tsoro sbd yanda ta koma fara tas tamkar babu digon jini a jikinta hakama babu alamar ma zata farfado dan hakanne likitocin dake kanta hankalinsu ya tashi da suka gama tabbatarda ciwon zuciyane mai tsananin gaske yake Neman rabata da ranta da a yanzuma basusan yaya ma zasu fara ba dan kuwa tinda ta riga ta fara aman jini abin yayi Nisan da sai wani ikon Allah. Mummunan labarin na isa kunnuwan sultan kasa yadda yayi da zai rasata dan haka da kansa ya iso cikin bangaren matansa a Karan farko ya isa bangaren Ayanah wadda take kwance fayau dasu oxygen da komai kamar ba ita ba a lokaci daya Allah ya maidata abar tausayin da kowane lokaci zata iya barin duniya. Tenya da sakinah da duk bayin da suke bangarenta suna cikin tashin hankali da damuwan da batada sauki a cikinta ko kadan sbd ganinta kadai Wani irin kuka mai tsima zuciya yake saka sakinah da idanuwanta harsun fara qanqancewa. A kuma daidai wannan lokacin yar uwarta daya tak datake da ita a duniyarta datake mutuwa dan babu tabbacin rashinta a wannan kwanciyan datake duk wani mai kaunarta kuka a wannan lokacin ne ake maidata cikakkiyar macen da itama tata zuciyar gap take da bugawa sbd daci da mataccen yanayin dake cikinta tareda sanin yar uwarta na can rai a hannun Allah a lokacin sbd labarin masarautar a take ake sanarwa dan kowa ya kiyaye. ******koda gari ya waye sultan yana Zaune a daddumar da yayi sallah sbd koda minti daya bai rintsa idanuwansa ba rokon Allah yakeyi yana qarawa ya raya AYANAH GHAZ koda shi ne zai tafi a madadinta zaiyi fatar ta rayu sbd dandana farin cikin da bai taba gani a idanuwanta ba ko so daya, Yana fatar ta rayu taga abinda ‘danta zai zama koda hakan zai bata farin ciki da murmushi koda so daya ne a rayuwarta kafin mutuwarta hakama bazai taba son NUAB ya rayu a hannun kowace macen daba mahaifiyarsa ba dan haka ya ringa fadawa Allah ya tashi kafadanta. Masarautar BOYEM ta dauki zafi dan kuwa duk manyan likitocin qasar kaf suna cikin masarautar dan Neman lafiyar Wishmah wadda take sake fading kaman ba macen da kyanta yake cike Idon duk mai kallanta ba. Tenya da sakinah ne tsaf a gurin kulawa da bada kariya ga NUAB Wanda Bayan sultan kaf duniya babu Wanda yake daukansa sai su biyun sbd tsaro, Ita kanta wishmah din tsaro sosai sultan ya saka a bangarenta na gaske dan kuwa akwai barazana sosai da hadari a yanayin datake yanzu dan haka sosai aka saka ido da tsananin tsaro babu me shiga gurinta idan ba doctors da tenya da sakinah ba sai kuwa shi mai gayyar Wanda hakan y saka HAILE kusan rasa hankalinta. Tinda aka kafa tarihin masarautar BOYEM babu Sarkin daya taba taka kafafunsa Yazo dakin macensa sai sultan YASAR Wanda hakan ya kafa Wani irin tarihi mai girma da shakka a zukatan matansa da manyan fada da suke ganin kaman zai iya rasa kansa Akan wishmah dinsa dan haka suka fara janyewa daga kaunarta rashin yadda da yar tsana na maye gurbin. MARAKI ma da batada matsala zuwan sultan bangaren ya saka hankalinta tashi ta qullaci Ayanah har zuwa matakin karshe tana yadda da itace macen data samu zuciyar da shekarun aurensu da jininsu bai samar musu ba dan haka kishinta ya fara komawa qiyayya me karfin gaske datake Neman take ta HAILE a fili. *****A Karan farko da tsoro da shakka suka darsu a zuciyar sultan me BOYEM gabaki daya sbd ganin macen da zai iya bada rayuwarsa dan karewa tako Ina hadari mai girman gaske yana dabaibayeta dan kuwa manyan fada da gaske a yanzu sun janye duk wata alfarmar su da kaunarsu akanta da gaske a iya matsayin mistress din suke kallanta, Hakama bangare daya zazzafan kiyayyar maraki akanta ta fito fili ga kuma HAILE da ita har abada yasan idan tanason abu zata iya komai akansa dan haka rayuwan Ayanaah daya NUAB bazata taba fita hadari da halaka ba a masarautar. Damuwa mai tsananin gaske da tsaro ya qara Akan Wanda yake basu gashi har lokacin bata farfado ba, Sakinah ma da tenya ta ko ina komai yayi musu zafi dan kusan so uku duk tsaron da ake bawa bangaren Ana samun attempt ta kawo karshen rayuwarta. Da wannan tashin hankalin sultan da kansa ya dauketa daga qasar zuwa Germany. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 46 Daga sultan har su tenya saida suka isa qasar Germany suka samu nutsuwan jinyar wadda cikin ikon Allah ta farfado amma bawai samun lafiya gabaki daya ba, Farfadowanta sabuwar damuwa ya haifar musu sbd gabaki daya ta sauya daga Ayanah zuwa wata halittar daban, Baqin cikinta ya ninka, Quncinta ya ninka, Damuwanta ya ninka, Shiru da rashin kuzarinta ya ninka sosai ta yanda bata magana kwata kwata hakama bata kallan kowa NUAB ne kadai Wanda take kalla a koda Yaushe. Wata hudu suka share a qasar Germany na jinya kafin sukai guda daya na hutawa suka tattaro suka dawo BOYEM inda tarin abubuw suke jiransu ciki harda sabuwar rayuwar da basu tana tsamammanin Ayanaah zata samu ba daga sultan dan kuwa sauyi ne me sanyi yafara nuna mata ta hanyar dauke kulawansa kwata kwata akanta da NUAB a bisa wani sirri da shi kadai yabar wa kansa, Masarautar a yanzu ta dauki Zafi iya zafi na kowa ya zabi inda zai tsaya sbd shirin karban matsayi da mulki tako wane Hali idan lokaci yayi, Asalin bayyananniyar qiyayya da tsana me Zafin gaske ake nunawa Ayanah a bayyane tareda rashin imani dan kuwa koyaushe cikin ciwo take da aman jini Wanda ya saka take kokarin rasa ranta gashi maraki da imebētis din sultan sun hade Kai guri daya duka a qarqashin HAILE wadda ita babban burinta daya ne kota yaya Ayanah da NUAB subar zuciyar sultan da duniyar gabak daya ita kuwa maraki zuciyar sultan takeson Ayanah ta Bari kwata kwata. *****da farko Bayan dawowan Ayanah daga Germany lafiya kalau ake kaita kwana gurin sultan dayake nuna mata kaunar da babu me nuna mata ita a duniya amma a hankali ahankali hakan ya fara ragewa, A haka haka su NUAB suka fara girma an yaye su sunfara wayo sosai da girma, Sultan dayaga babu sauki a rayuwan Ayanah dake rasa rayuwanta sauyi me girma ya kawo a rayuwarta daya fara mantar da ita rayuwarta

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});