Chapter 42
Chapter 42
zata Amayar da zuciyarta. Sakinah na gefe ta rasa abin yi itama se zuru tayi idanuwanta jajir sukai shiru, Zuhrah ma koda aka tafi nata dakin idanuwanta sosai suka nuna abinda idanuwan Ayanah suka nuna amma ita tayi kokari ta hana a gane sbd tasan a duk inda Ayanah take zaa gane yanayinta. A wannan Daren tin daga Ayanaah har Zuhrah babu Wanda ya rintsa a suka kwana cikin tashin hankali da mugun yanayi, Sakinah ma bata rintsa ba a Zaunen ta kwana sbd babu mafita tako Ina a masarautar BOYEM din da gaske komai naka a tafin hannunsu da ikonsu yake, Washe gari yanayin Ayanah sake munana yayi sbd idanuwanta da sukai wani irin mummunan kumburin daya sauya kamannin fuskarta gabaki daya dan haka kai tsaye tenya da kanta yau ta tsaya akan jiqon lallen da akai musu har aka gama tana tsaye ta saka ido babu ta inda ko kallan juna suka samu sukai dan haka suka sake shiga tashin hankali sbd suna tsananin son magana da juna sbd Neman mafitar wannan masifar, Washe gari ma haka tenya ta tsayu sosai da kanta tayi musu komai aka qara tsananta kulawa akansu, Tashin hankali da tsananin tsoronsu koyaushe qaruwa yakeyi sbd kwanakin dake kusanto su, Ayanah gabaki daya rayuwanta ne take jin ta gaji da ita sbd ba iya hadasu da zaayi gurin biyawa Sarkin qasar buqataba da yar uwarta uwa daya uba daya ita kanta batajin har abada zata iya rayuwa a matsayin baiwar biyan buqata a duk lokacinda aka biqaci hakan, Ta zabi mutuwarta a daidai wannan gabar sbd rayuwar da zata yi a yanzu batada banbanci da abinda akaiwa Nurat dinta kafin rasuwarta, Bazata iya zama abinda aka zabeta ta zaman ba dan haka rayuwa gabaki daya ta fita kanta Hutu kawai take buqata daga duniyar. Wannan tinanin ne yake fitar da ita hayyacinta da rashin magana da Zuhrah wadda itama take ficewa nata hayyacin, Wani irin sauyin kamanni ta fara samu Wanda ya saka attention din tenya dawowa kanta sosai ta dauketa ta sauya mata guri kwata kwata aka fara hada mata da maganin saka bacci a cikin abincin da ake bata Wanda bata ma iya ci Sai an tsareta. Fara bata maganin bacci ya saka tinaninta tsayawa cak batada lokacin tinanin komai koyaushe cikin bacci take sbd anason ta samu baccin da zai bawa jikinta lafiya. Zuhrah da baa Ankara da nata tinanin na ganin da gaske babu sauyi a wannan mummunan kaddarar dake tinkaro su hakama kwata kwata ta Dena ganin Ayanah wadda aka kebe daban dan haka zuciyarta ta rasa tinanin kanta batada Wanda zatai magana dashi taji sanyi,batada Sauran hope na rayuwa ko kadan dan haka ta yanke shawarar itama hakura da rayuwan gabaki dayanta dan mutuwarta ce kadai zata hanasu hada wannan kaddarar. A cikin Daren ta cire Kayan jikinta ta saka farcen hannuwanta biyu duka tafara yagar fatar fuskarta da karfin gaske cikin wata irin azaba me tsananin wuyan hadewa tana kukan azaba mara sauyi jini sosai yana fita daga duk inda ta yaga da karfi, Fuskanta da fatar wuyanta zuwa kirjinta da hannuwanta tareda bayanta take yaga tana buga kanta jikin bango sbd azaba, Take jini me yawa yafara lalata inda take karfinta na ragewa ahankali. A daidai wannan lokacin itama Ayanah ta farfado cikin Daren ta tashi Zaune tareda zare Kayan jikinta ahankali tareda daurewa zata rataye kanta dan kuwa bata fatar ganin washe garin gobe da zaa fara musu shirin matakin karshe na isa tirakar sultan YASAR BOYEM. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 28 *_UMMU ASLAM COLLECTION_* 08035014107 -Ina mata yan kwalisa masu son burgewa? -Shin Kayan kitchen na zamani masu sauki da rahusa na kitchen din yan gayu dama na gargajiya kike so? -shin abayas na yayi da daukan ido da burgewa kike nema? -kokuwa original misk dahara kuke buqata dan asali? -kokuwa Kayan GHT na Neman lafiya da gyara kike so? -ke harma laces da atampopi na alfarma masu sauki kikeso? To duka kinzo gidansu indai sune abinda kike buqata ba bata lokaci kinzo kin gama samu kawai tintibi UMMU ASLAM COLLECTION 08035014107 duk inda kike zata aika miki batareda bata lokaci ba. ******* Shigowan sakinah yayi daidai da ture stool din da Ayanah ke Kai da qafa datai idanuwanta a rufe ta fara Wani irin shura qafa da fizge fizge jikinta na rawa sosai sbd mutuwar da gaske ta taho gadan gadan, Sakin Kayan hannunta sakinah tayi cikin mummunan tashin hankali da tsananin tsoro da firgici ta isa gurinta da gudu har tana kifewa ta tashi da rawar jiki tsoronta tsananta ta isa gareta ta riqe kafafunta da sauri koina na jikinta na rawa, Da hannu daya ta dauki stool din duk nauyinsa ta Dora a setin kafafunta ta tsayar da ita kafin a rikice ta taka gadon dake dakin ta taka wardrobe ta zare daurin suka fado qasa tareda Ayanah din tana rungumeta da tsananin karfi tareda fasa kuka Mara sauti sbd tashin hankalin tinanin rasa ayanar da zatayi da bata shigoba a lokacin, Ayanah da gabaki daya jikinta ya sake idanuwanta a rufe suna gangaro da hawaye masu dumi bata iya motsawa ba sedai kukan sakina kawai dake Ratsa kunnuwanta yana sake kashe zuciyarta da batada Sauran tinanin komai sbd ta yanke rai da rayuwa. Kuka sosai sakinah takeyi sbd batasan yaya zatai qarashen rayuwarta babu Ayanah ko daya daga cikin jinin GHAZ ba sbd sune rayuwarta itama sune tamkar nata jinin da batada kowa duniya Bayan su hakama har abada matiqar tana tareda Ayanah ita baiwar tace sbd haryanzu bawai ta yanta bane suna tare ne kawai harma suka manta matsayin junansu sbd sun samu kansu a wata ukubar rayuwar data mantar dasu cewan su din baiwa da uwar daki ne amma har abada koda BOYEM ta yantata matiqar Ayanah bata yantata ba ita din baiwarta ce har qarshen rayuwanta Wanda ita kanta indai tana tareda Ayanaah zata rayu da ita har qarshen rayuwanta to batama buqatar yancin zatai mata bauta ta bita har abada. Kuka sosai sakinah tayi na tsoron halinda Ayanah din ta shiga kafin ta iya sake Ayanah wadda har lokacin yake kaman batada lakar komai a jiki sai idanuwanta dake bude jajir suna fidda hawaye masu dumi dake gangara a hankali. Gadon sakinah ta gyara har lokacin itama idanuwanta hawayen sukeyi ahankali tana gamawa ta kamata ta kwantar kafin ta maida komai inda yake ta gyara dakin kaman babu abinda ya faru sbd duk motsinta ma bata Bari anji komaiba sbd kada asan abinda Ayanah din tayi kokarin yi hukuncin dazai hau kanta bazai taba zamowa me sauki ba, Tana gana gyara dakin ta juyo da idanuwanta da suka sauya sosai ta kalli Ayanaah zatai magana aka taba kofar dakin Wanda ya sakata saurin daidaita kanta tana goge fuskanta ta dauki towels din data shigo dasu dan kaiwa inda zata jere su. Ayanaah ma idanuwanta ta rufe a hankali sbd bata kaunar ganin komai da kowa idan ba yar uwarta jininta ba Zuhrah. Tenya ce aka budewa dakin ta shigo wainda ke biye da ita suna dauke da wasu magungunan gargaji masu tsafta da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106