Chapter 1
Chapter 1
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 09033181070 1 BismillahirRahmanirRaheem. Fadi da tsawon nisan da dajin yake dashi ya zubawa manyan idanuwansa yana kallan shuka da ganyen hakukuwan da suka cike gurin Wanda babu hanyar wuce a gurin idan ma kace wucewa zakai to sedai Kabi hanyar da adda ko wuqar ringa sare ganye dan Ka ringa ganin gabanka Wanda su hakan ba komai bane a garesu sbd sun saba haka suke rayuwa a cikin ganye da shukoki hakama yawo da wuqa me tsananin kaifi da dafi a jikinsu kaman dole ne kokuma ace al’ada ce me karfin gaske sbd yanayin karni da ake ciki na safarar mutane Ana saidawa a matsayin bayi, Rayuwa ce ta koina zaka iya haduwa Wanda sukafi Ka karfi su raunana rayuwarka suyi safararka zuwa inda zasu siyar a matsayin bawa, Ba iya dan Adam daya ko biyu ko uku koma da yawa ake nuna karfin hakan ba hadda gari sukutum masu safarar basu Bari ba suna cinye gari da karfi su tattara suyi safararsu. ANJOM GHAZ Garin ANJOM GHAZ gari ne dayake zagaye da ruwa masu ya wan gaske gabas dinsa yamma,kudu da arewansa kafin manyan hakukuwa da bishiyoyi masu tsayi da hadarin gaske da suka rufesa a zagaye duk kuwa girmansa, Idan Ka shigo daji ne me girma da nisan gaske dayake dauke da macizai masu yawa wanda hakan ya samu ne sbd tamkar suna kiwonsu ne sbd yanda suke baza abincinsu da abubuwan da sukasan macizai na so dan zama a guri, Daga inda dajin ya qare kafi ne da tsaro suka kafa masu tsananin karfin da babu Wanda zai iya karyasu sai jinin shugaban garin wanda shine yayi kafin sbd zaman lafiya da tsaron jamaar garinsa dan haka wannan kafin baya barin Miciji ko daya shigo wa garin iyaka cinsu dajin Wanda duk baqon Daba gayyatarsa akai ba shigo wa garin kokuma Wanda bai saniba ya nufo garin baya kaiwa yake haduwa da ajalinsa sbd tsananin hadarin dayake garin, A duk girma da tsananin yawan garin ANJOM babu Wanda baida yanci da kwanciyan hankali a garin, Babu Wanda babu tsari a jikinsa na al’adarsu, Allah ya rufa musu asiri sosai a garin sbd arzikin qasa da Allah ya bas, Basu da talauci sbd kusan kowa nada tarin arziki kalan nasa, Babu bare kusan kowa dan uwan kowane sbd samun jajirtaccen shugaba Wanda babu kamarsa a jajircewa,Zarrah da karfi tareda rashin tsoro, Asalin sunan garin ANJOM GHAZ ya samo asaline ne daga asalin kakannin shugabansu na yanzu wato GHAZ ALI Wanda asalin sunan na ahalinsu ne wato ANJOM kakansu na farko kuma ANJOM Wanda shine ya kafa garin Shiyasa garin yake da sunansa. A yanzu GHAZ ALI shine shugabansu Wanda yake na uku a tarihin shugabancin ANJOM kuma Wanda shine ya dauko kakansa ANJOM da karfi da Zarrah tareda taurin zuciya da rashin tsoro ba kaman mahaifinsa ba daya zama me sanyi sosai. Lokaci ya tafi sosai kusan duka kakakkani da iyaye sun rasu a yanzu daga ghaz Ali sai iyalansa da suke rayuwa cikin mulki da kwanciyan hankali da Shaquwa tareda aminci. Matarsa daya Amma sai ‘ya’ya Hudu mace uku namiji daya, Namijin ne qaraminsu gaba daya ‘yayan, Shine namiji kuma shine me rauni da tsananin tausayi, AYANAH itace babba Wadda tayi gadon Mahaifinta a gurin tsananin so da kaunar Yan uwanta fiyeda kanta da komai, Bata hada kaunar kannenta data kowa, Bata iya karban abinda basu samu ba, A ko Yaushe sune a gabanta ba buqatarta ba Wanda hakan duka koyarwa ce da raayin hakan da mahaifinta ya saka a ranta tin tana Qarama sosai sbd kasancewanta babba dan duk ranar da babu shi itace a dolen dole zatai shugabancin garin sbd shine gadonta na farko da garin zasu Bari ta fara hawa sai idan bata da lafiya ko rashin hankali kokuma idan tanada ‘dan data Haifa Wanda ze hau a maimakonta shi kuma idan ya sauka a lokacin ne shugabancin ze dawo hannun Wanda ke Binta a kannenta. NURAT itace me bin AYANAH itama kaunar iyaye da Yan uwanta a jininta yake sedai ita tanada fada, sai ZUHRAH wadda mahaifiyarsu take tsananin Ji da ita dan haka ita gata yasa lalaci yai mata yawa amma itama tana tsananin son Yan uwanta Wanda duka a jinin su abin yake, ABAAS GHAZ Wanda asalin sunansa ABBAAS shine qaraminsu Wanda yakeda tsananin rauni fiyeda Yan uwansa da suke mata hakan ya saka ya kasance Wanda ake tsananin tausayi a cikinsu, Tsananin tausayi da kaunarsa suke fiyeda kowa, Rauninsa da yayi yasa baya iya ko shiga mutane baya sakewa a koina bare iya shiga koina saida Yan uwansa musamman Ayanah da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106