Chapter 51
Chapter 51
tsaya tareda rufe ido tana Hadiye hawayenta da suka ciko idonta kafin ta juyo ahankali ta kalli Ayanah din wadda bata dagoba bata kuma bude Baki ba, Shiru sukai dukansu babu Wanda ya motsa hakama sakinah hawayenta Neman kasa riqewa sukeyi dan haka ta daga hannunta daya zata rufe bakinta Ayanah ta fada jikinta ahankali daga Zaunen tareda zagayeta da hannuwanta biyu ta rungumeta cikin wani tsananin sanyi tareda rufe idanuwanta ta fasa wani irin kuka mai tsananin sanyi da ratsa zuciya tana qanqame sakinar cikin mutuwar jiki. Sakinah dake tsaye Jin tayi kafafunta na Neman gazawa sbd mutuwan jiki da kasa riqe kanta datai itama ta fasa kuka Mara sauti tana rungume kan Ayanaah tsananin tausayinta na rufe zuciya da idonta. Kuka mai yawan gaske Ayanah ta yi sosai a jinin sakinah har saida zazzabin jikinta yayi tsananta kafin sakinar ta taimaka mata ta saka kayan takaita inda zatai sallah tayi sallar ta kwantar da ita a gado daidai lokacin Dayar baiwar me suna Nimah ta shigo dauke da tray din dayake jere da madara me zafi da magani ta iso dasu ta miqawa sakinah. Karba tayi ta bata a bakinta ta shanye tas sbd batason bata lokaci da tsayawa gardama Akan hakan, Tana shanyewa ta miqa musu cup din Tasha magani ta zame ta kwanta a hankali sakinah ta rufeta da wani qaton lallausan bargon da taushi sa kadai zai qarawa baccinka karfi. Kashe wuta da saita sanyin ac tayi kafin ta fice daga dakin aka rufe kofar. Sai a lokacin sukai gaggawar zuwa tasu sallar tin kafin lokacinta ya wuce, Bacci sosai da zazzabi Imebēti Ayanah ghaz ta samu na tsawon lokacinda bata sani ba sedai koda ta tashi tasan rana tayi dan haka Kai tsaye toilet ta nufa cikin rashin qwari tayi wanka da alwala ta fito a lokacin ne sakinah ta shigo ta gyara dakin ta sake fito mata kayan d aka kawo dan sakawanta aka cike wardrobe dasu tareda duka wani abin buqatarta masu yawa da tsada. Breakfast aka kawo mata tana gamawa kyautikan matan sultan suka iso gareta sbd cika al’adar zamowanta imebetin da zata cigaba da zuwa tiraka, Kyautar MARAKI ce ta fara isowa na wata doguwar sarkar zinari mai hade da yan kunne suma dogaye da sarkar kafa, Godia tayi cikin sanyi kafin kyautar haile ta iso daga baya ita kuma sarkar Kai ce ta zinari da awarwaro masu kowane hannu babbiyu, Itama godia tayi kafin su sakinah suka karba sukai ciki dasu tukuna daga nan tenya ta zaunar da ita t fara jero ma tsauraran sharuddan suka biyo matsayin datake dashi yanzu, Duk abinda ake fada mata baya iya ko motsawa ba idanuwanta da sukai ja ne har lokacin take zubawa komai kawai idan ta gaji kuma ta Lumshe idanuwanta da sauke Numfashi ahankali, A hakan ta wuni babu kowane irin kyakkyawan kuzari ko magana sedai ido kawai daga qarshe ma daki ta qarasa wuni ita kadai komai na rayuwarta na dawo mata farko da karshe, Yammar fari nayi masu gyaranta suka iso da tenya haka aka kuma gasata a wasu ruwan magani masu zafi da ratsa jiki har magrib tukuna aka gama suka fice, Tinda aka gama jikinta ke Wani irin tashin tsikar jiki haka har Bayan ishai tenya tazo aka sake shirinta a karo na biyu tareda sauya mata kaya zuwa wasu fitinannun kayan baccin data kasa kallan kanta ta rintse ido tana Jin kaman zuciyarta zata fashe Amman batada zabi sai wannan a yanzu, Karfe goma sha daya na Daren kaman jiyan haka aka kaita har kofar palon karshe tenya ta juya ta barta tsaye tana sauke Numfashi me sanyi ahankali. Ta share mintina tsaye a gurin batareda ta dago kanta ba kafin tashin dago kan a sanyaye tareda bude idanunwata masu kyau ta kalli kofar shiga master bedroom dinsa tana Jin dukkanin wani abinda yayi mata jiyan yana dawowa fatarta tamkar lokacin abin ke faruwa. A hankali ta miqa hannunta cikin nutsuwa tai knocking dakin Wanda sai datai mintina a tsaye kafin kaman baa duniyar ba taji muryansa da taushi da ikonta ta bada umarnin shigowa, Sai data sake sauke Numfashi me zafi da mutuwan jiki kafin ta bude ta sako kafarta ta dama a natse kanta a sunkuye sedai ba sosaiba kuma Ayau din babu rufa a fuskarta, Zaune yake Akan lafiyayyan couch din dake bedroom dinsa mai Laushin gaske daga shi sai dogon wandon kayan bacci masu kauri fari qal sanyin ac na ratsa lafiyayyar fatar sa dake daukan ido, Taku hudu tayi ta tsaya tsakiyar dakin batareda tasan inda zata ba sbd idanuwanta ma da basa gani sosai sbd quncin dayake cikinsu, Qamshinta ne da har yanzu bai sake dakinba tin jiyan yake sake gauraye dakin yana shiga hancinsa, Yanayin daya samu kansa a jiyan ne yafara dawo masa cikin Kai sbd qamshin da direct yake shigar masa hanci dan haka a cikin iko da nutsuwa da kamewa ya dago manyan idonsa ya sauke mata a karo na biyu jiya da yau, Daga inda take tsayen taji idanuwansa akanta suna sakar mata jiri a hankali ta dago kanta batareda ta iya kallansa ba sbd bazata iyaba, Rigarta ta saman ta sake a hankali ta fadi qasa fitinanniyar shigar da akayo mata t bayyana Akan idanuwansa da suka qurawa kirjinta dake cikin transparent curve na kayan baccin jikinta komai na jikint yana gani fes, Sautin sarkar hannunta data motsa ya shiga kunnensa shima take y sakasa Lumshe ido yana kunnuwa gabaki dayansa take ya ajiye wayar dake hannunsa gefe tareda daga hannu daya yayi mata Wani kira da yatsa biyu yana mata Wani mayen kallo. Duk sautin takunta daya sake kunnasa yakeyi dan haka koda ta iso garesa ya gama tsimuwa Akan kafafunsa ya dorata tareda kama kanta da hannunsa ‘daya ya hade da fuskarsa take bakinta ya fara yiwa wata tsotsan data sakata rufe idanuwanta hawayenta na gangarowa jikinta na mutuwa, Batareda rigar jikinta ba yayi sama da ita a jikinsa zuwa shimfidarsa inda ya ringa bata wata irin rayuwar da batama San da itaba a duniya kwata kwata dan kuwa ko Ayau din ba qaramar gamsuwa ya samu da ita ba dan haka yau dinma da wani tarin danyen zinari ta fito Wanda ya saka tenya samun tabbacin burinta zai cika a Sannu a Sannu insha Allah, Haka aka koma da ita aka sake bata kulawa kaman jiyan sai datai sallah ta kwanta bacci, A hakan sati daya tayi cif tana gamsar da sultan YASAR, Tin jikinta bai saba da azabar ba har yafara sabawa ta rage shiga mummunan Hali sosai kuma a hakan tenya bata taba wasa ko sanya gurin gyara da shirinta ba, A wannan satin daya babu ranar da bata fitowa da tukuicin dayake sake nisantata da rayuwarta hakama a wannan satin dukiya ce ta fara taruwar mata wadda batasan abinda zatai da itaba sbd batada kowa bare rayuwar da zata kashewa kudin dan haka anan dakinta sakinah take mata ajiyar su batareda itama tasan me zasuyi da dukiyar ba, Tana cika sati matansa suka karbesa inda kowacensu zatai sati tana zuwa itama dan haka tsarin yake sai sunyi kaman satika suna juyin kwana a tsakaninsu kafin imebētinsa ta sake Kai masa ziyara, Wata daya da sati daya Ayanah
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106