Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 48

Chapter 48

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

farka yayi wanka ya sauya kaya zuwa jallabiya mai duhu da wata black and golden kyabba mara nauyi data fito da haske da zallan kyansa na asalin jinin BOYEM. Sallar magrib ya fito a babban masalaccin dayake cikin fadarsa Wanda securities ne dashi shima masalaccin hakama manyan Masarauta ne suke sallah a cikinsa, Koda ya fita baya dawowa ciki sai yayi sallan ishai Wanda yana shigewa kuma babu me sake ganinsa sai wata safiyar. Karfe takwas da rabi harma da mintina ya shige kuma yana shigewa ake rufe kowane gate na Masarauta babu shiga babu fita sai kuma Washe gari dan haka koina y sake kamuwa da nutsuwan tsit dan kuwa dole kowa ya gama abinda yake ya shige ba hayaniya koda kuwa kana nesa ne. ****Adaidai wannan lokacin Ayanah ce a cikin pool din da zatai wankan zuwa tirakar Sultan a daren, Bayi sama da hudu ne a kanta suna zuba mata ruwan dumi da qamshi a hankali tin daga kanta suna sauka kan fuskarta da gangarowa jikinta da santsi sbd fatarta datai Wani irin Laushi da santsi me yawan gaske, Idanuwanta a rufe suke bata iya budewa ba sbd bata buqatan kallo ko ganin komai da ake mata, Sakinah na cikin masu gagarumin shirin nata Wanda dukkanin kowane motsin sakinar jinsa takeyi yana yanka da Sosa zuciyarta sbd ganin yanda Ayanaah ta gama mutuwa daga gangar jiki har zuciya babu abinda ya rage hakama daga daren yau Ayanah ta tashi daga ayanarta sedai sabuwar uwargijiyarta a karo na biyu, Koma dai menene yayane tana fatar daga Daren yau rayuwar Ayanaah tayi sauyi zuwa mafi alkhairin rayuwa da ci gaba tareda warakar dukkanin baqin cikin dayake dunqule a zuciyarta. Mintina kusan arbain aka share zuwa awa daya aka gama wankan kafin aka bata damar datai wankan karshe da kanta tukuna ta fito daure da towel brown gashinta dayake a jiqe ya kwanta manne a fatar wuyanta zuwa bayanta hatta ruwan dayake diga daga gashin nata qamshi suke fiddawa sbd yanda akai mata wankan turare. Sakinah ce ta riqo hannunta daya a cikeda tsantsar ladabi da kulawa kanta a qasa sbd daman jiran fitowarta suke jira bisa umarni. Gaban babbar madubin dake dakin mai tsari da Kayan shirinta birjik jere a gabansa suka nufa ta zaunar da ita sbd Ayanah din ta koma tamkar makauniya sai yanda akai da ita kawai. Goge mata kanta suka fara yi zuwa bayanta aka tsane ruwan kafin aka dauko handryr aka fara busar da gashin Ana turara masa turaren wuta masu qamshi na larabawan BOYEM tareda fesa turare da man gashi mai qamshi Ana fesawa Ana drying gashin dan haka koda ya bushe tareda qamshin da mai ya bude yafara daukan ido yana fidda sirrin qamshi me sanyi, Man da aka shafe jikinta dashi shi kansa me samu da qamshine har aka gama aka gyara gashin aka kawo mata Kayan sakawa tenya ce da kanta ta kawo mata har dakin ta Dora mata tray din a hannu kowa ya fice Banda sakinah da tenya tace ta tsaya ta tayata shiryawa sbd ganin kusanci da shaquwansu. Bayan ficewan kowa dagowa ahankali Ayanah tayi ta zubawa kanta ido ta madubin dayake gabanta batareda cewa komaiba ko motsawa wasu hawaye masu dumi da sanyi suka gangaro mata ahakali ta Lumshe ido tareda Miqewa ahankali Sakinah ta tayata saka komai batareda kowannesu yayi magana ba har saida ta gama shiryata tsaf tukuna ta tsira mata ido gashin jikinta take suka miqe ta bude baki cikin tsananin faduwar gaba da rawar murya tace ‘MashaAllah Ka quwwata illa billah’ Bayan hakan bata iya cewa komaiba sbd tsoron Kyan Ayanah ma taji tanaji a Karan farko sbd wata irin kwalliyace akai mata wadda ta saka gashin jikinta Miqewa sbd kyau da Allah ya halitta a gurin, Motsawa ahankali Ayanaah tayi tana Lumshe idanuwanta daga kallan sakinah sarkar hannunta tayi wani sirrintaccen kukan adon mata Wanda ya saka sakinah Jin jikinta na mutuwa kuka na son zuwar mata amma ta danne sbd kada ta qara karya zuciyar Ayanah. Rungumeta take son yi amma shikenan ta Riga ta rasa wannan damar dan haka ta sunkuyar da kanta hawayenta datake riqewa suna sauka ahankali, Hannu Ayanah ta daga a hankali takai zata dago fuskan sakinar amma sakinan taja baya a natse tana girgiza Kai sbd daga yanzu babu Wanda yakeda iko kona dogon kallan Ayanah bare taba jikinta sai kuma tabaro tirakar sultan. Bude kofar akai tenya ce tareda bayi sama da goma wainda suka sauyo uniforms dinsu sunyi fes dan haka babu bata lokaci tenya ta kalli Agogo karfe goma sha daya da rabi na dare dan haka a natse aka buda mata hanyar data sakata sauke ajiyar zuciya mara sauti babu Sauran abinda ya rage a yanzu kam sai fuskantar sabuwar kaddararta da batasan me ta kunsa. Takawa tafara yi ahankali babu Sauran kuzari a jikinta ko kadan kanta a qasa. Kai tsaye duk Wani bawa dayake a masarautar a yau ya shige sbd baa buqatan ganin kowa lokacin Kai imebēti dan haka koina tsit sai sautin kukan sarkar zinarin datake kafar Ayanah dake fidda sauti me dadi da nutsuwa har zuwa kofar isa tirakarsa inda take securities sukai qasa da kansu suna bude mata kofar da sauri cikin nutsuwa, Daga ita sai tenya ne suka shiga Sauran bayin anan suka tsaya gefe kansu a qasa, Duk Taku daya da Ayanah ke tsananta qunci da nauyi kafafunta keyi tana sake macewa ciki da wajenta har suka isa palon karshe Wanda anan tenya ta tsaya koina yayi dum babu haske an rage sosai dan haka daga nan Tenya ta tsaya ta miqawa MARAKI Ayanah GHAZ wadda itace zata kaita har kofar master bedroom dinsa ta sakata ta juyo. Tinda MARAKI ta kama hannun Ayanah taji tamkar duniyarta ta tsaya cak sbd abinda idanuwanta suka gane mata da kamshin da hancinta ya shaqar mata Wanda ya saka zuciyarta bugawa dan Kuwa Kyan data gani kusan tsoro itama ya bata Ayau din. Rawa kafafunta sukeyi harta isa babbar kofar dakin kaman yanda duk takun Ayanaah daya itama yake jijjiga zuciya da ruhinta harta isa ta bude kofar Kai tsaye ta sakata a natse ta juyo ta fice tareda rufe kofar sai kuma da asuba zaa taho a Jere zafaffuyar madara da inibi tareda dabino me kyau da zuma. Tana fitowa tareda tenya suka fito har waje ita da bayinta dake jiran fitowarta suke wuce ita kuwa tenya da nata bayin gadin kofar zasuyi a tsaye zasu kwana har asuba su koma da Ayanah dan haka rufe kofar karshen securities sukai tareda kashe wutar koina ta ciki daga wajen. Acan ciki kuwa tsayuwar minti daya Ayanah tayi batareda ta iya Jan Numfashi me kyau ba sbd zuciyarta dake Neman tsayawa cak, Ahankali ta motsa tareda Taku daya cikin tsananin nutsuwar data saka sarkar kafarta fidda sautin daya saka sultan dayake Zaune dagowa ahankali cikin qasaita da kamewa ya sauke fararen idanuwansa tas a kanta. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 32 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});