Chapter 4
Chapter 4
saniba tafiyar kwanciyan hankali zasu yi ba jigata bayi har zuwa BOYEM Wanda tsafa da Kyan bayinsa zaisa wannan Karan su samu shiga BOYEM din. Tutar bada izinin farauta ya miqa hannu ya fizgo ya daga sama cewa ‘Cikar burin kusra’ Cikin tsananin Murna da sauti me karfi na mutane masu yawan gaske ya ringa tashi suna amsa wa da ‘Cikar burin kusra’ Dajin gabaki dayansa da ruwan haka maganar ta ringa amsa wa dan haka take aka juya kan Jirgi zuwa baya inda suka baro zaa tsaya. Da Asuba suka isa inda Jirgin ke tsayawa kuma a cikin asubar suka hawo qananun Jirguna suka koma kusan su sama da dari biyu suka yada zango a cikin dajin inda zasu zauna kafin fadawa garin. #MAMUH #ROYALTY #WEALTH #LOVE #BEST MALE CHARACTER #NUAB ALMAZ BOYEM #GHAZ #KUSRAH #BEST LOVE/ROMANCE HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 09033181070 3 Daga wannan ranar burin kusra gabaki dayanta ya koma Akan ANJOM, Sun yada zango a duhun dajin kauyen ba shakka ba tsoro ba fargaba sbd babu abinda yake basu tsoro kuma daman su daji da cikin ruwa ne gurin rayuwansu, Idan suka saka Buri Akan gari to tabbas sai sun cika wannan burin ta hakanne sukai suna sukai karfi suka zama abin tsoro da shakka ga garuruwan daba manya ba, Abu na farko da suka fara fuskanta shine dajin na dauke da tarin macizai da babu Wanda zai iya tsallakewa ya wuce dajin gaba ya isa cikin hanyar garin dan sun fara rasa mutanensu sosai da dafi dan haka suka sauya mataki ta hanyar fara farautarsu amma kaman dai dajin babu abinda yake cikinsa sai tarinsu dan haka suka fara Neman hanyar shiga. Khams shugaba kuma me sarautar kusra shi kadai ne yake iya keta dajin ya shiga harya fita babu abinda ya samesa sbd tsananin abubuwan dake jikinsa na tsari da kariya daga kakanninsa, Dan haka shi kadai da Kansa ya shiga yayi tafiya me Nisan data daukesa kusan wani daya sai gashi a farkon garin ANJOM Wanda ya sakasa tsayawa cikin tsananin farin ciki yana Jin wani irin Mazarin ganin hasken samun cikar burinsa Wanda samun wannan garin zai cika masa, Jajayen idanuwansa ya rintse da karfi ya bude su ahankali yana shakar iskar garin me tsananin dadi da nutsuwa tareda kwanciyan hankalin da zai juya musu zuwa tabbataccen baqin cikin da baza su taba mantawa ba a tsawon tarihi, Juya wa yayi ya fara kallan koina dake nuna arziki a garin, Mutane daddaiku dake hidimar gabansu a farkon garin ya ringa bi da kallo wainda kowannensu yake harkar gabansa cikin farin ciki da annashuwa batareda sun Lura dashi ba sbd sanin baqon da baida shedan shigowa baqunta daga GHAZ baya taba shigowa garin. Wani iskan farin ciki da tsananin Jin dadi khams ya sake yana daga kafafunsa yaci gaba da takowa zuwa cikin garin yana Jin kaman ya kamasu a lokacin ya bude ido yagansa a bakin ruwan shiga qasar BOYEM. Tafiya yake yi yana sake Jin zalamarsa da tsananin rashin imaninsa yana fadada sbd yana qara shiga yana ganin tsananin mutanen da garin zai yi Wanda zasu cike dukkanin abinda yake nema. Ahankali daidaikun mutane suka fara kallansa suna shiga tsananin mama ki da fargaba sbd yanayin baqinsa da yayi yawa da muninsa tareda kalar kayan jikinsa da komai yake baqi babu abu ko daya dayake jikinsa dayake da wata kalar Bayan baqi. Lura da hakan ya zame ya dawo wajen gari ya fara dakun damar shiga garin har dare yayi sosai tukuna ya sulalo cikin garin yana zagaye wa ya gama Karance yanda rayuwan darensu take sedai abinda ya fahimta babu yanda zaa yi ya isa ko kusa da hanyar gidan shugaban garin Wanda a cikin Daren ya sake tabbatarda kafi ne a garin ta yanda yana buqatan karyasa kafin su samu daman shigowa su samu abinda suke so dan haka ya dawo farkon gari. Bakin wani qaramin gidan dake farkon garin ya tsaya yana zubawa gidan idanuwansa da babu komai a cikinsu sai rufe wan ido na rashin tausayi ko kadan. Kallan gidan yayi sosai kafin ya saka hannunsa jikinsa ya zaro wata wuqa baqa qirin me tsananin kaifi da dafi ya tinkari kofar shiga gidan yana isa kofar shiga wadda take ta itace kafarsa ya saka ya turata da karfin gaske Wanda take ta fadi sedai batai wani qara ba sbd kasancewanta ice ba karfe ko katako ba. Shigowa yayi Kai tsaye ya nufi dakin farko dayake gidan yana shiga dakin ya fizge labulen dake dake take hasken farin wata ya ratso cikin dakin, Yara ne su hudu a kwance jere suna bacci cikin nutsuwa Wuqar hannunsa ya daga bai tsaya komaiba ya qaddamar musu ya fito dakin hannuwansa da fuskansa duka jini ya fada Dayan dakin acan iyayen suke take ya take kan Baban da kafarsa ya soka masa wuqar hannunsa da karfi a gefen hannunsa yana fizgo maman itama ya doke wuyanta da karfi take ta yanke jiki ta some a gurin. Fizgo Baban yayi cikin tsananin karfi ya sake soka masa wuqa a gurin daya soka masa farko ya miqar dashi cikin rashin tausayi ko kadan ya dauresa ya durkusa ya dauki Matar yajasa da igaya ya fice dasu. A cikin duhun Daren ya biyo daji dasu ya Baro garin Tafiya me tsanani sukai har gari yayi haske tukuna suka samu tsallake rabin dajin zuwa me hadarin ga mamakinsa suma babu abinda ya samesu harya tsallake dasu suka sake nusawa Matar na farfadowa ya sauke ya daureta tareda mijin yaci gaba da jansu cikin Axaba da rashin tausayi ko kadan. Sai dare ya sosai ya iso wajen dajin dasu inda mutanensa suka taso suka tarbesa tareda karban masa. Azaba suke tsananin cikin musamman Baban da jininsa ke fita a hankali daga yankar da yayi masa, Maman kuma bakinta da dukkanin yawun jikinta sun gama bushewa daqyar dukkaninsu suke numfashin azaba da kafafunsu da duka sun fashe daga tafiyan. Kusrawa basu tsaya komaiba suka hau gana musu sabuwan azabar data saka kowannensu some wa amma a hakan suka cigaba da basu azabar data saka mijin mutuwa sbd jininsa daya qare qaf daga jikinsa. Duk wani sirrin ANJOM sun samesa a bakin Matar wadda azaba take daf da dauke ranta, Sun samu sanin komai da sanin asalin mene ze karya musu garin su samu shiga a bakinta batareda tasan mijinta ya mutu ba sbd ta tsiratar dasu ta fada musu abinda suke son ji. Azabarta bata qare ba sun saida suka tirsasata ta samo musu jinin GHAZ, Sbd Neman kubutar dasu mijinta ta dawo ANJOM inda ta fadi duk abinda ya faru Banda cewa mijinta na raye zata samo musu jinin GHAZ dan tseratar dashi, Da farko jinyarta akai a cikin iyalinsa sbd yanayinta da tausayin mummunan halin data shiga na rashin ‘yayanta duka da mijinta datace ya rasu batareda tasan da hasken ya rasu ba, Adalci da tsananin tausayin GHAZ Ali ya saka ya dawo da ita cikin iyalansa da qarin shakkar zasu iya dawowa su dauketa ko kasheta tinda taga inda suke. Raunika na fili da boye ne a jikinta da suke kokarin zama baraza ga rayuwarta duk da hakan tayi alkawarin tseratar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106