Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 98

Chapter 98

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zuciyarta a kulle take ga rayuwa da kowa a cikinta sbd kadaici da quncin data taso a cikinsa na rayuwa babu uwar data haifeta wadda ta rasu a ranar data kawota duniya hakama tasowa ta rayu a cikin duhun gidan da babu kowa a cikinsa sai ita da mahaifinta Wanda shima tinda ta bude ido duniya take kallansa cikin qunci da tarin baqin cikin daya hanasa lafiya har yau da rayuwarsa take cikin tsakiyar rayuwa ko mutuwa dan haka zuciyarta da rayuwarta a mace suke ta yanda basuda komai ciki da zata iya farin ciki dan haka rufe idanuwanta tayi ahankali wasu Zafafan hawayen na sake gangaro mata tana fadar idan lokacin mahaifinta ne yayi Allah ya dauki ransu a tare subar duniyar a tare. Tafiya me tsayi sukai kafin suka isa bakin bodar qasar babu bata lokaci aka fito dashi zuwa ambulance da already ankira tana jiransu dan haka take ambulance din ta daukesa tareda Bahar din a cikinta da Sarkin fada su kuma Sauran motocin suka shiga a guje akai asibiti dashi. Suna isa aka karbesa da gaggawa akai ciki dashi suka bisu jikin kowa a mace musamman BAHAR wadda zuwa lokacin ko kuka bata iyayi sbd babu alamar sauki ko kadan a lamarin nasa. A inda ake jira suka zazzauna Banda NUAB da aleey wainda aka kaisu guri kebantacce dan jiran dan hakan har lokacin babu Wanda yayi noticing juna a tsakaninsu. Maa sakinah ce Zaune a gefen Bahar din wadda kanta yake qasa ta dunqule hannayenta guri daya idanuwanta jajir. Hannu Maa sakinah ta Dora a hankali kan na Bahar din tareda kallanta cikeda kulawa da kauna me karfin gaske tareda tausayi itama idanuwanta jajir batareda tace komaiba, Itama Bahar din bata dagoba sedai rintse idanuwanta datai hannuwanta na tsananta rawa Maa Sakinta ta riqe su cikin nata gam alaman bata sassauci. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 65 Zaman da kowace daqiqa take tafiya da tsananin bugun zuciyarsu da zullumi tareda tsoro me tsanani da fargaba sukai na kusan wuni guri kafin aka samu numfashinsa ya dan dawo daidai da oxygen hakama jini aka daura masa Wanda yake na NUAB dinne da kansa aka diba Bayan ya hana Yaransa bada nasu nashin yakeson a sakawa Abaas sbd a shirye yake ga bada jininsa gabak daya idan zaa buqata hakan dan Abaas ya rayu sbd kila Amminsa zata iya juriya da karfin zuciyar rashin sa amma bazata iya daurewa rashin Abaas ba. Idanuwan Bahar sunyi munin da suka sauya kamanninta koina nata yayi jajir sbd kuka da damuwan datake gap da buga zuciyarta da babu kowa a ciki sai BAA din, Sakinah dik da tana cikin mummunan tashin hankalin itama amma ta daure ta fidda karfin halinta a matsayi na uwa dake gurin ta bawa BAHAR dukkanin kulawa da kaunar datake buqata a daidai wannan lokacin Wanda hakan ne ya dan rage zarewan da yarinyar ke kokarin yi a Zaune gurin. Shi kansa NUAB babu Wanda ya gansa a cikinsu dan hakane ma basusan jininsa ne aka sakawa Abaas dinba, Aleey kadai suka gani shima abinci lafiyayye kusan Kala biyar ya saka aka kawo musu Wanda babu Wanda suka saka a Bakinsu Duk yanda Maa sakinah tayi Bahar taci Sam ko sakewa babu a tsakaninsu da zata iya ma cusa kanta dole taci ba dan haka bata ci komaiba fatarta mahaifinta ya tashi ya samu lafiyar da zasu koma inda suka fito suci gaba da rayuwarsu su qarasata a tare su biyu kadai. Dare na yi haka aka daukesu aka kaisu masaukin da yanda Bahar taga rana haka taga Daren batareda ta rintsa ba a Zaune take har asuba idanuwanta sunyi mummunan kumburan da kanta ke tsananin ciwon da ko gani sosai batayi amma Sam ba sassaucin datake ji a zuciyarta. Karfe 8 na safe Aleey ya aiko mota aka maidasu asibiti inda ta tarar da mahaifinta yanda ta barsa tamkar babu rai a jikinsa yayi fayau yayi Wani irin haske ya qarasa bushewa sosai babu Sauran kowace albarkar jiki a tattare dashi. A sanyaye babu kuzari ko kadan a jikinta ta zame gefensa ta zauna idanuwanta na cikowa da hawayen da basu gangaroba ta saka hannunta cikin nasa ta sake hadewa ta qanqamesa cikin wani irin sanyi dayake tabbatarda kaunar datake masa a shirye take da mutuwa tareda shi. Haka ta wuni a dakin batareda kowa Yazo ba aka bata damarta sbd jikin nasa a yanda suke gani ba Sauran hope dan haka aka barta ta kasance dashi a lokutan da suka rage. Kwana biyu da zuwansu asibitin bai farfado ba se a ranar na ukun tsakiyar dare kusan karfe biyu da mintina ya farfado dan haka cikin gaggawa asibitin suka kira waya suka sanar da NUAB Wanda a cikin Daren ya sako babbar jacket din fendi Akan Kayan jikinsa ya fito da hular sanyi Akan gashinsa suka nufo asibitin. Suna isowa Kai tsaye dakin suka isa wanda doctors biyu ne da nurses hudu a dakin yana shigowa dukkaninsu suka jiyo suka kallesa cikeda tausayawa. Takowa yakeyi a hankali zuciyarsa na tsinkewa a Karan farko dayake Jin tsananin tsoro na saka kafafunsa rawa da nauyin daya sakasa kafe Abaas din da idanuwansa da sukai ja yana Jin wata irin kauna me karfin gaske da tsananin so da fatar ya tashi daga ciwon sbd ya basa rayuwa me kyau da nutsuwa da kwanciyan hankali da kaunar da batada sirki. Abaas dayake kwancen kamanninsa sun gama sauyawa daga dukkanin lafiyar da babu ko daya a jiki da jininsa bude idanuwansa Yayi ahankali cikin yanayin daya saka kafafun NUAB sake sarewa yaji kirjinsa yayi nauyin daya sakasa qarasowa da kyar, Akan NUAB Abaas ya kafe idanuwansa masu tsananin Laushi yana Jin dukkanin baqin cikinsa da damuwarsa na yayewa a lokutan sa na karshen rayuwa dan haka Lumshe idanuwansa yayi tareda motsawa a tsananin sanyi ya bude tafin hannunsa na dama da NUAB din yake tsaye, Zaunawa NUAB yayi a natse tareda Dora hannunsa ahankali Akan nasa din tareda kamawa ya riqe cikin nasa cikeda kulawa da kauna mara sirki. Numfashi mara karfi Abaas ya sauke cikin rashin karfi ko kadan ya saka hannunsa daya ya zare oxygen dinsa Wanda NUAB yayi saurin riqe hannunsa shi da aleey a lokaci daya amma Abaas din ya girgiza musu Kai tareda bude baki cikin karfin Hali yace ‘Inason Ayanah tasan labarina a bakina kafin barina duniya idan Allah yasa na tashi zan fada mata da bakina idan ban tashi ba Ka gabatar mata da rayuwar da Abaas dinta yayi sbd kada tarihinmu ya zama ba qarasashe ba a tarihin duniya.’ Aleey baya yaja ahankali tareda fidda iPad dinsa da babu inda yake taba zuwa bada ita ba koman emergency kuwa, Recording na video ya saka tareda tahowa ya ajiyeta a setin gadon Abaas din Wanda hannunsa yake cikin na NUAB yana jinsa har ransa sbd Jin yakeyi kaman hannun Ayanarsa ce a cikin hannunsa hade dan haka baida Sauran regret na rayuwa. Juyawa aleey yayi waje inda securities suke yace suje su dauko BAHAR sbd ganawa da mahaifinta. Yana dawowa wayar sa ya fice da ita dan fara hada tafiyar

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});