Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 85

Chapter 85

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yi koma menene yace ‘LEUL NUAB ALMAZZ ka nutsu kasan inda kake, A gaban me BOYEM kake, Nine me mulki a nan ba kaiba, Nine me fada aji anan ba Kai ba Nine Wanda ya isa ya kira kuma dole a amsa, Sake kallan jikinsa sultan yayi cikeda bacin rai kafin yace ‘Nan fadar BOYEM ce ba gurin wankanka ba dan haka umarni ne ka koma Ka sake shiryawa fada zata sake nemanka amma Ka sani hakan da kayi na yanke maka fita Masarautar BOYEM bisa umarni me karfi sai Bayan wata daya zan buqaci ganinka’ Da mamaki me karfi da shakkar dake cikeda zukatan yan fadar kowa ya dago ya kalli sultan sbd zazzafan furuci suke jira daga garesa da hukunci me Zafin gaske amma suma tsananin shock da mamakin da suka kasa fitowa a cikinsa na ganin tantirancin karshe ganin idonsu ya saka suka bazasu iya cewa komai ba ko yin komai sai tinani da nutsuwansu ya dawo daidai jikinsu tukuna dan haka barin fadar a watse meeting din suke buqata yanzu suje su sako tinani, NUAB kuwa juyowa yayi cikin nutsuwa da sabuwar tafasar datake cin ransa zai kalli sultan sai kuma ya fasa ya juya yana barin gurin sbd bayason jijjiga duniya da ikon sultan din a gaban mutanen da ikonsa yafi komai a duniyarsu. Yana Juyawa gabaki daya bayi da securities din fadar suka sake zubewa qasa suna sauke kansu jikin bayi na tsima, Su aleey ma Juyawa sukai suna bin bayansa sultan ya zubawa Bayan NUAB din idanuwansa yana kallan sunan GHAZ din dayake Baro Baro bayyane a tsakiyar bayansa daga sama. Kaman yanda ya taho haka aka daga masa umbrella ta basa kariya daga Zafin rana hakama shades dinsa na rage masa hasken rana ne da zai keto a cikinta, Har suka fice sukai nisa babu Wanda ya motsa saida suka bace wa fadar gabaki daya tukuna aka ringa sauke Numfashi me Zafi da bacin rai me tsanani musamman ASIM daya kasa motsawa daga kallan inda suka wuce din idanuwansa jajir da sbd tsananin ja da bacin rai da baqin cikin dayake ciki har wasu ruwa ruwa suka cike idanuwan fuskarsa tayi jajir hannuwansa na dan rawa ya saukesu yana juyowa ahankali ya fara bin palace officials din wato manyan fada da kallo daya bayan daya yana debe musu albarka a zuciyarsa tareda Jin zazzafar tsanarsu da baqin cikin ganinsu ma a gabansa sbd shiga rudin da sukai har suna kasa cewa komai a fadar da sun isa su yankewa ‘dan mistress kowane irin hukunci, Wasu yawu masu daci na baqin ciki ya Hadiye yana dauke idanuwansa daga kansu ya dawo da kallansa kan sultan Wanda tin kafin ASIM din yayi magana yace ya tada zaman fadar na yau sai kuma wani lokacin. Cikeda girmamawa da son barin fadar su shaqi iskan nutsuwa a waje kowa dake fadar suka zube qasa a hankali suna masa a huta lafiya. Koda ASIM ya zube qasan shima zuciyarsa kaman zata fado yake jinta tsabar baqin cikin sultan da duk Wanda yake fadar dan haka har sultan ya bar fadar ta kofar da shi kadai yake bi ASIM bai dago ba, Sultan na ficewa aka fara ficewa daya bayan daya daga fadar babu Wanda ya samu cewa dan uwansa komai har suka watse, ASIM ne yayi na qarshen fitowa tareda babban yaronsa Salman Wanda shima zuciyarsa taje cikeda baqin cikin dayake kusan na ubangidansa haka suka bar fadar Kai tsaye suna nufar bangaren HAILE. A kofar bangaren da babu me wucewa sai jinin BOYEM da bayinsu mata kadai, Tinda ya tinkaro bayin dake bangaren suka ringa zubewa qasa kansu a qasa suna masa Barka da shigowa amma babu Wanda ya kalla zuciyarsa gap take da bugawa ya isa palon hutawar mahaifiyarsa inda ya tadda su a tsaye dukkaninsu Banda meryam dake Zaune itama tana dafe da goshinta Aslam da HAILE kuwa a tsaye suke qyam kowannensu abinda ya faru a fadar yake son ji dan kuwa suna tsammanin jin zazzafan hukuncin da zai saka NUAB zuciya ya sake barin qasar gabaki daya. Yana shigowa suka zuba masa ido dukkaninsu suna jiran jin bayani a bakinsa amma ganin yana yinsa ya saka jikin meryam da Aslam sanyi suka zauna batareda sun furta komaiba sedai HAILE ne tace ‘Meya faru? Yaya akai a fadar? Wane hukunci sultan ya zartar masa? Zai bar qasar dai ko? Zazzafan fushi me tsananin zafi ne ya taso masa ya saka hannuwansa biyu ya dauki table din dayake gurin cikeda Kayan marmari da Kayan ciye ciye ya daga sama ya buga qasa da karfi komai ya fashe da karfi tareda watsewa da kara me karfi. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 56 HAILE data ga hakan take zuciyarta ta tabbatar mata da basu samu abinda suke so ba kenan, NUAB bai karba kowane hukunci ba daga sultan kenan, Matsalarsu akwai yiyuwar zata fara ne daga yanzu matiqar NUAB yana nan, Kallan ASIM da idanunwansa suka mugun jajir tayi tana bude Baki zatai magana ya Katseta da cewa ‘Ba dan taadda kadai bane mahaukaci ne,haukace da kanta take kwance a cikin jininsa bawai a cikin kansa bama,ya tabbatarda shine bastard son da sultan YASAR me BOYEM yakeda shi a Idon duniya’ Aslam da duka ba wannan take son ji ba dan bata jin kowace hauka ce akansa zai gagaresu su da suke su hudu ga kuma manyan fada a bayansu hakama ASIM ALMAZZ shi BOYEM ta sani a matsayin ‘dan sultan dayake tareda shi kawai ita hukuncin da akaiwa NUAB din takeson ji dan jin hukuncin ne zaisa su sani ko NUAB din zai tafi ne yanzu ko zaman qasar. Meryam kuwa da tsananin quncinta da rufewan Idon son cikar burinta ta samu abinda takeso to ita koma waye se hau mulkin BOYEM yanzu indai zai janye musu hukuncin dake kansu babu abinda ya shafeta muradinta kawai tayi auren kada ta qare a haka ta mutu a hakan tsufa na cimmusu a ba aure bare ‘yaya. HAILE kuwa guri ta nema ta zauna haka shima ASIM din zaunawa yayi yana zayyana musu abinda ya faru a fadar tas. Shiru Aslam da meryam sukai kafin suka dago suka kalli juna meryam na shaqar Wani Numfashi me zafi sbd tabbas ita kam yanzu takai karshe bazata yadda a fara wannan sabon rikicin da zai zama babban al’amariba a lalata Sauran lokacin da suke tinanin suna dashi na samun abinda suke so dan kuwa komai rikice zeyi yaqin Neman mulkin ya dawo sabo duk suna nan suna jiran a gama me hawa ya hau ita kam yayi mata tsayin da tabbas ba lallai ta iya jira ba dan haka duk inda taga alamar nasara da gaggawa wlh can zata koma ba bata lokaci koda kuwa hakan na nufin tabar ‘dan uwanta uwa daya uba daya ta zabi bastard son din. Aslam ma Zurfi tayi a tinanin da babu alkhairi ko daya a cikin ranta dan ita kam ko zata qara shekara nawa batajin zata taba kaunar ko Inuwar Wanda ma yake kaunar Ayanah da NUAB. Shiru sukai dukkaninsu suna tinanin ta inda zasu fara wannan sabon yaqin

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});