Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 58

Chapter 58

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

baa San da cikinba kuma a hakan taci gaba da zuwa shimfidar sultan, Wannan duka wasu abu ne da suka girgiza masarautar da duk Wanda yake cikinta cikeda tsoro da mamakin dayafi Kama da firgici kowa yake, Masu rubuta tarihin qasar BOYEM da Masarautar BOYEM kuwa a daidai wannan lokacin suna can sun fara rubuta wa a cikin kundun tarihi, A cikin fadar sultan ma a inda ake Zaune tsit abu daya kowa ke jira wannan Karan sunfi kowace lokaci daukan tsit sbd Ana magana a tsakaninsu duk zaman jiran da akeyi amma a wannan Karan sultan YASAR babu abinda ya bude baki ya furta hankali da nutsuwar sa kaf suna ga jiran sakon haihuwan Ayanah ghaz dake saka zuciyarsa cika da Wani irin nauyi da yanayi na tsumayi dabai taba shiga b duk haihuwan da ake masa, Sosai yakejin kowace daqiqa tana wucewa ne da bugu wan zuciyarsa mai karfin Akan haihuwar yau dayake jinta har jini da bargonsa dan haka take duk Wanda yake fadar ya dauke wuta sukai tsit suma suna shiga tsimayin jira da Jin tsananin son labarin haihuwan wishmah ta farko data sauya tarihi da dama na masarautar qasar BOYEM gabaki dayanta dan haka sai sukejin haihuwan ta jinin BOYEM wannan Karan ta daban ce a gurin sultan da wannan dalilin suka ta zama ta musamman din tinda kuwa wishmah ce zata haihu kowa yasan haihuwan soyayya ce bata saurauta ba. Tenya data kasa ta tsare ko motsawa batai ba daga gaban Ayanah dan kuwa duk inda hannuwan likitoci suka taba a jikinta idonta na Kai sbd tsananin tsaro da rashin yadda da kowa, Sakinah ma a wannan lokacin tana riqe da hannun Ayanah gamgam suna hada zufan tare tana Jin duk radadin da Ayanah ke ji a zuciyarta tana Jin tsananin matsuwa da son haihuwan Ayanah lafiya tana saka mata addua mai kyau a bakinta, A bakin Ayanah din addua ce guda biyu rak take fita wato Allah ya zama gatan yan uwanta dasuke raye ya kawo sauyi a rayuwarsu sai kuma adduar Allah ya tsaya Akan kowane irin lamarin babynta da zata Haifa,Allah ya haskaka rayuwarsa ya basa kariya daga duka Sharrin duniya’ Wannan adduar itace take maimaituwa a Baki da zuciyar Ayanah da sakinah harma da tenya da ita iya babyn takewa adduar Allah ya basa kariya har qarshen rayuwa kowannensu a zuci yake adduar. Sosai azabar tayi mata yawan data fara galabaita tsananin tausayinta na saka zuciyoyinsu sanyaya dan haka suka dage da addua da karfi da imaninsu suna Neman mata sauki a gurin ubangiji, Sakinah jiqe take shar kaf da zufa tana tsananta adduarta a fili tana share zufan Ayanah suna sake qanqame hannun juna Ayanah na Jin kaman bazata rayuba rayuwarta zata tsaya ne daga nan sbd abinda take ji tabbas shine kowace uwa takeji yayin jeho yaya a duniya idan har ta mutu anan ta tabbatarda tayi shahada dan haka take Jin inama zata mutu anan din ta huta. Lokuta masu tsayi suka dauka dukansu suna naquda me tsayi da rashin sauki, Babu wadda bata Kai qarshen jigata ba a cikinsu tareda fita hayyaci, Duk wainda suke tareda su sun sare sun shiga tsoro da fargaba tsawon wunin da babu komai cikinsa sai jiran azaba, Karfe shida na yamma a lokacin da baby ya turo kai fitowa jikin HAILE gadan gadan take su fetto suka shirya tsaf ma tarbansa cikin tsananin matsuwa sbd suna sane da har lokacin Ayanah ghaz bata haihu ba dan akwai sautin karar da ake sakewa masarautar ta amsa gaba daya idan an haihu dan haka tinda basu ji komai ba sun San bata haihunba gashi yanzu tasu zata far haihuwa babbar matsalar shine fita a wannan lokacin batareda haihuwan Ayanah ba zuwa isar da sakon haihuwar. Cikin azababbiyar azaba da Nishin dayake hade da ihu mai karfi Haile ta saki tana qanqame hannuwan yarta da karfin gaske ta sunbulo babyn dayake cikinta ya fado a hannun likitar dake gabanta idanuwan fetto kaman zasu fado qasa sbd jiran ganin abinda aka Haifa, A daidai wannan lokacin itama Ayanah ta sauke wani kakkarfan nishin daya fito da nata babyn duniya itama Wanda ya fado a hannun tenya Wanda jikinta ya dauki mummunan kakkarwar abinda aka Haifa tama kasa yadda da abinda ta gani. #MAMUH #THE LION ARRVL HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 38 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Doctors din guda biyu na masarautar tin tsawon shekaru masu dan dama da basa karban kowace haihuwa sai ta asalin Matar sarki qananun su ne suke karban haihuwan imebētis amma Ayau sune sultan da kansa ya bada sakon umarnin kiransu amsar haihuwan wishmansa Shiyasa Haile bata samu damar samunsu a masu karban haihuwant wannan Karan koda kuwa Ana iya samun damar dan aike ya fita a lokacin naqudar to ba samunsu zatai ba sbd suna Akan wishmar BOYEM, Ajiyan zuciya suka ringa saukewa suna kallan babyn Wanda kukansa mai karfin gaske ya cike dakin da bangaren gabaki dayansa harma daga wajen GHAZ chambers Ana jiyo kukan nasa. Ita kanta tenya ajiyar zuciyar ta ringa jerowa ba kakkautawa kafin ta bude Baki da karfi tana cewa ‘MashaAllahhh,Barakallahu laka fi’l-mawhubi lak,wa shakarta’l wahib,wa balagha ashuddah,wa riziqta birrah. ALHAMDULLILLAH YA ALLAH’ ta qarasa fada da karfi tana karban lallausan showel fari tas hannuwanta na rawa ta dunqulesa tana dawo da kallanta Akan Ayanah cikin rawar murya tace ‘Allah ya qara miki Nisan kwana da lafiya tareda albarka me dorewa UWAR BOYEM GABAKI DAYANTA TA YANZU, UWA GA ZAKIN BOYEM, UWAR MAZAJEN BOYEM, UWAR ME BOYEM NA GABA. Sakinah rawa jikinta ya dauka da karfin gaske tana juyowa da karfi ta tsira wa babyn hannun tenya din ido bata ko kyaftawa. Ayanah ma duk da bata hayyacinta bata dawo daidaiba bude jajayen idanunwata tayi zufanta na qaruwa ta zubawa hannun tenya ido tana kasa gasgata da gaske namijin da qasar BOYEM da qasoshi da dama suke jira shi ta haifa, Hawaye ne suke kokarin ciko idanuwanta na fargaba tsoro da tsananin tausayi da

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});