Chapter 29
Chapter 29
sosai aka gama cin kasuwar wadda iya ta bayin aka gama ci daga nan ne Sauran kasuwancin yaci gaba da gudana Wanda zaaita ci har safe har a wuni sbd sai kasuwar tayi kwana biyar tana ci, Motocin masarautar BOYEM dai a Daren suka daga zuwa cikin qasar wadda tafiya ce me tsayi ta kwana biyu kafin ma an isa cikin qasar kafin isa babban birnin kasar inda asalin masarautar take. Motocin na daga wa aka fara bukukuwan cin kasuwa da kide kiden al’adarsu dana taya wainda suka ci kasuwar bayi Murna. Tinda suka fara tafiya hannun Zuhrah yana cikin na Ayanah sun riqe juna shiru babu me iya ko dogon motsi sbd rayuwar kowa data gama mutuwa. Sakina ma tana Dayan gefen Ayanah wadda Ayanah ta miqa wa hannunta daya itama ta Kama suka riqe hannuwan juna su ukun suna jin dumin tafukan hannun juna. Tafiya me tsayin gaske akai kafin aka tsaya aka fiddo bayin gaba daya sukabi kayi aka rarraba musu abinci da ruwa kafin kafin masu lalura suka sauke suka huta tukuna aka sake daukan hanya. Tafiya me tsayi gaske sukai kusan kwana uku suna shiga garuruwa masu girma da Kyan gaske da abinda basuma San duniya na da shi ba kafin suka fara shigowa asalin babban birnin daular BOYEM Wanda a garesu ganinsa tamkar Aljannar duniya ce da ko a labarai basu taba Jin akwai irin wannan duniyar ba, Dukkanin abinda idanuwansu ke gani kansu ya kasa dauka sbd tsoro ma suka ji ya fara kamasu mai tsananin gaske take suka Ji duniya ma suke son Bari gabaki daya dan bazasu iya rayuwa a cikin irin wannan daular ba. Kai tsaye suna shigowa babban birnin qasar Wanda yake da wani irin tsari da tsaro tareda wata irin rayuwar da ni’imar iskar ma da kake shaqa jinsa zaka yi daban, Koina a birnin Ihun tsantsar dukiya da arziki yakeyi sbd kusan duka garin yana cike da masu sarauta da mulkin kasar, Manyan daular qasar gabaki dayanta suna cikin birnin, Duk inda Ka daga kai Ka kalla tambarin masarautar BOYEM ne Wanda hakan yake nuni da karfin mulkin masarautar tafi na gwamnatin qasar da zagayenta gabaki daya, Tsananin karfin iko da tsananin dukiya da arziki tareda rashin tsoro da asalin jarumta da ahalin BOYEM suke dashi tin kakanni da kakannin shekaru daruruwa ya saka sune suke juya qasar da duka kasashen zagayenta Wanda sune suka kirkira tareda kafa qasar gabaki dayanta Shiyasa kasar take da sunansu kuma haryanzu generation Bayan generation sune suke juya qasar kuma har gobe babu me irin tarin arzikinsu a qasar sbd koyaushe gaba suke sake yi ba baya ba dan hakanne ma kasancewanka jinin BOYEM a duniyar tasu ba qaramar sallama mutanen duniyar suke ganin Allah ya maka ba a zaman rayuwar duniyar dai sbd koda duk wani asalin jinin BOYEM koda zai fado duniya cikin zanin goyansa yanada arziki da dukiyar da harya bar duniya bazai gama cinyewaba, Yanada power me karfin gaske sbd ko dan shekara biyu jinin BOYEM zai iya yanke maka hukuncin da zai iya rabaka da duniya kuma Ka tafi kenan matiqar kayi laifin daya sa yace bayason sake ganinka, Hakama yanada gata da suna sbd duniya zata sansa koina kuma Ayi shakkarsa. Abu daya ne yake qaranci a zuriar BOYEM tin asali Wanda suke ganin shine kadai abinda zai iya kawo rauni a wani bangaren duk da hakan sun tsaya cak akan hakan shima kuma Allah na dafa musu waton shine yawan ‘yaya maza Wanda tin daga kakannin kakanninsu ne, Kowane zamani kowane generation yanada wuya duk namijin dake zuriyar BOYEM ya wuce samun yaya maza biyu ko uku, Mutum hudu ne kaf suka taba haihuwan yaya maza biyar da shida sai me takawas a tarin zuriyar tasu datafi hada zuriar sama da dubban dububuwan da har abada baa iya kirqe zuriarsu sedai wainda sukai mulkinsu kuma suma Mutum hudun tin a farkon karnin dasuka dade da gabata ne dan duka zuriar kowa yayi mulkinsa ya gama yabar duniyar yayansu ma sun hau sunyi sun tafi hakama jikokinsu duka sunyi sun tafi harma da tattaba kunne haka haka sarautar take tafiya, Masarautar BOYEM sune suka kafata da karfinsu da jininsu da zufansu da dukiyarsu harta kafu ta zama masarautar da kowa ke shakka yake tsoro ba masu kudi ba,ba talakawa ba hakama ba Sauran masu mulki ba kowa yana shakkarta da tsoronta sbd tsaurin hukuncin da rashin shamakinta a komai kuma hakan ya saka babu Wanda ya taba mulkar BOYEM Wanda ba asalin jininta ba kuma har abada bazasu taba barin Wanda ba jininta ba ya hau mulkinta matiqar ba Allah ya kaddaro hakan ba dan hakanne duk wani Sarkin da yayi mulkin BOYEM yana ‘yaya masu tsananin yawa sbd sunada IMEBĒTI wainda suke kiransu ARKI wato kuyangin da ake kai musu suke kwana dasu suna hayayyafar musu zuriar da suke alfaharin sunada ita fiyeda kowane ahali. *******tin daga babban lafiyayyan titin dayake tsakiyar gari da zai dauki hanyar zuwa masarautar checking points masu tsananin karfi da tsaro na wasu irin kakin askarawa da bindigogin da kowace kalar babu da wasu irin sharp wuqaqe dake soke jikin kowane jami’i,weapons dai gasunan Kala Kala marasa Kyan gani Wanda kasan Ana Dora daya akan jikinka to sai maqabarta direct kabari. Bayan tsaro Wani irin tsari ne da kowane Taku daya yake nuni da ba qaramin guri ne Ka zo ba, Gine gine ne masu tsananin tsayi da kyau da daukan ido da gigitarwa kaman zasu fado a Kanka sbd har wani jiri suke sakawa suna haske ido kaman zinariyar ce da gaske a jikinsu kaman yanda tarihi yake fada akan masarautar. Duka duka checking points uku suka wuce suka isa daular bayin dake kafin isa asalin makekiyar kofar datake kaman gida guda ta shiga masarautar. Daular bayi ake kiran babbar bangaren da aka Gina me girman gaske na horar da bayi sama da dubban miliyoyi Wanda kuma a cikin daular bayin bangare guda lafiyayyan gidan Sarkin bayi ne Wanda masarauta ta tanadar masa estate guda a daular bayin inda gidansa a cikin estate din yafi kowanne girma da tsari da tarin dukiya kafin Sauran na dukanin Sauran ma’ikatan dasuka shafi kula da dukkanin harkar bayi kowa da iyalansa da yayansa da iyalan yayansa dan haka daular bayin duniya ce guda mai zaman kanta datake cike da tsaro da tsari tareda daula tamkar wani babban shugaban wata qasar ne a nan, Acan nesa da estate na gidajen babban bangaren kula da bayin yake Wanda shima a tsare yake a tsaftace tamkar wata lafiyayyan jamiar karatu sbd komai nasu a tsare yake, Uniform ne dasu masu kyau da qarko coffee brown Wanda kowane bawan a tashin farko Kala biyar biyar ake bawa kowa kafin kuma lokaci lokaci Ana sauya musu sabbi sbd tsantsar tsaftar da BOYEM take dashi Akan mulkinta. Akwai bangare daban kuma daga nesa Wanda yake da girman dayafi koina sbd tarin manyan dabbobin daji masu mahaukacin girma da koshi sbd zakunan su da da misos jinsu naman jikinsu har wata irin rawa yakeyi sbd qoshi tareda samun cikakkiyar kulawa, Mahaukatan wild animals ba kadan suke dasu ba wainda suka samu mahaukacin training da zama savage Wanda suma kansu sarautar suke bugawa sbd hatta dabbar masarautar BOYEM din
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106